Part 15/16

403 25 0
                                    

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
WATARANA SAI LABARI
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
True Life Story
Short Story

Written By
Khadeejaht Hydar
Young Novelist.

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*

*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*

Dedicated To
Aysha Abubakar Maisaka::Marubuciyar HILWANA.

1⃣5⃣&1⃣6⃣

Toh haka suke rayuwa a kwana   a tashi,ga soyayyar dasukeyima juna kamar ransu,kowa nason d'an uwansa bayason abinda ze b'ata ma d'anuwansa rai.


Mama da Baba ne a zaune suna fira,Baba yace".…..Joda so nake ayi aurannan  saboda hankali na zefi kwanciya inaji ajikinsa kamar wani abu zai faru."

Mama tace"...Insha Allah babu abinda ze faru,suna cikin magana saigasu Ruhaima sun dawo daga kiwo."

Bayan sun gaisa Baba yace"....yauwa daman ina nemanku gaba d'aya, zama sukayi don jin me Baba ze fad'a.

Gyaran murya yayi sanan yace"....Akan maganar kaida Ruhaima ne so nake ayi aurannan nan kusa kar aja magana,Farouq yace"...Baba duk yadda kace haka za'ayi."

Ita kuwa ruhaima shiru tayi don tarasa bakin gode musu,ita kanta tasan da wiya asamu mutane irinsu a duniya ace a ajiyemu babu gata amma suka rungume su hannu biyu harsuna k'ok'arin aura mata d'ansu.

Hawayene yad'iga kan kumatunta tace".... Baba da Mama nagode da Kulawarku gareni na...,Baba ya katseta dacewa kema Y'armu ce bakida banbanci da Faro,Faisal ko Khadeeja agunmu don haka kidaina godiya.

Abinci mukaci duka atare saboda su al'adar gidansune cin abinci a tare,nima tun ina kunya har nadaina nasaki jikina,su Zainab da Haneef ma sai girma suke saboda suna samun kulawa daga Mama.

Da safe kafin mu fita Baba yace"...ya yanke shawarar aurenmu nanda wata hud'u,farinciki Kamar Farouq ya d'aukeni nikuma sai murmushi nake amma cikin raina cike yake da farinciki.

Toh Allah yasa mai d'orewa ne.

B'angarensu kawu kuwa da Antina suna can suna jin dad'insu kuma har wannan lokacin bai tab'a zuwa dubo muba,Zaune suke da matarsa da y'ay'ansa yace".....kinga yarinyarnan shiru inajin karuwanci takeyi acan,matarsa tace"....yo inma shi takeyi miye ruwanmu mude mun rabu dasu mun huta."

Uhmm Ayi hankali da Hakkin maraya fa Kawu.

Anti ce da k'anwarsu Ummee zaune,Anti tace"....ke Ummi bakya tambayar Y'ar uwarki ko,Ummi tace"....nikam banda wata Y'ar uwa aii seke,Antin tace"...Ruhaima fa?,oh cewa zakiyi autar Mama ita tasani kam aii yanzu babu Mama Babu Baba maga ta iyayi da nuna mata SO."

Dariya suka kyelkyale anti tace"...aini kawu yayimin dai-dai,an yadda kwallon mangoro an huta da ku'da."

A tare suka shek'e da dariya harda tafawa, Ni Deeja Y'ar Musa nace"....oh Duniya waenda kuka fito aciki d'aya ma suna maka hassada da nuna maka k'iyayya uhm Allah de yasa mu dace Amin."

After two month(Bayan wata Biyu)

Yau yakama saura wata biyu aurensu Ruhaima inda Mama sun fara shirye-shiryensu,don su tsakani da Allah sun maida Ruhaima Y'arsu,kuma hakan yasa Ruhaima sakin jiki dasu don batada wasu dangi dayawucesu a halin yanzu.

Toh Farouq nd Ruhaima fans.Ku kasance tare da Young Novelist.

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Royal blood typing 🐎🐎
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Gmail:musakhadeejat8 @gmail.com.

4 comment:Khadeejaht Hydar Deejaht A Facebook.

Search 4 my Fb Group Khadeejaht Hydar Hausa Novels.

Sainaji kuuk

WATARANA SAI LABARIWhere stories live. Discover now