💕💕💕SALLAMAR SO💕💕💕

816 30 2
                                        

     Page 110-115

M. HANNA 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

Cast
Shureim
Hajia maryam
Hajia afrah
Hanifa
Hanna
Nura
Nas
Hydar
Zarah
Hamdiya
Ummi
Girls
Malam habibu
Inna luba
Audu
YUSRAH
Nd other's all in SALLAMAR SO

Story continues 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

Hanifa dake kwance sai juyi take amma bacci ya gagara daukanta, idanuwanta sun rine sunyi jawur, ranta abace sanye take cikin wasu kayan bacci silky blue gown wacce ta kwanta a jikinta sosai, wayanta ta dan latsa wacce screen din ya nuna hotonta da tana turai agogon kuma ya nuna misalin karfe 3 na dare, wani dogon tsaki taja kana ta juya zuwa dayan hannun nata, tana hakan kira ya shigo wayanta cikin hanzari ta juya ta duba wayan bakuwar number ce ta kirata haka tabi wayan da kallo har saida ta katse kana tadan lumshe idanuwanta ahankali,bayan wani dan lokaci wanda bai wuce 30 minutes ba, wani kiran ya kara shigowa, tashi tayi zaune kana ta daga wayan tare da kara a kunnenta shuru tayi ba tare da tace komai ba, dayan bangaren ma shurun akayi banda saukar zuciyar mutun ba abunda kakeji, hakan yasa ta hasala ta katse wayan duka tayi switching nata off tayi kwanciyarta

******haka rayuwa ta kasance agidan ummah asma'u da hanna, ummah asma'u wasa wasa ta saba da mutan anguwar nasu,kowa nata, kwance hanna take akan dan karamin gadonta sanye take cikin wata material gown black mai white touches, sosai rigan ta zauna jikinta, gashin kanta kuwa parking nasa tayi da black ribbon,ummah asma'u ce ta shigo cikin atamfa riga da zancen chacanvy multi color riga da zane da dankwali, bakinta dauke da sallama ta shigo amma ganin hankalin hanna baya kanta har ta zauna gefen gadon nata, ahankali ta dora tafin hannunta akan gadon bayanta sanadiyar bata bayanda tayi, cikin firgici ta juyo ganin ummah yasa tayi saurin goge hawayen kuncenta ta tashi zaune tare da kirkiro murmushi wanda kaima mai karatu kasan ba dan anso bane👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎

********cikin kulawa tace lafiya kuwa hanna? meya faru? meyasa kike kukan zuci wanda bayada sauti? meyasa kike kuka irin na masu kunci da takaicin kansu? haba lelen ummah gayaman waya tabaman ke? Sosai jikinta yayi sanyi sanadiyar yanda kalaman ummah suka shiga jikinta, wasu hawayen ne suka biyo kuncenta wadanda wannan karon rungume ummah tayi ta kara fashewa da wani irin kuka mai tsuma zuciya, dakyar ummah ta samu ta shawo kanta, kana tace  ya isa kinji, kiyi hakuri, banasan ganin kukanki kuma banasan wannan kukan naki, gayaman menene yake damunki?hanna ta dan nisa kana tace bakomai ummah, ummah tace ko alama ban amince da kiman karya wannan karon ba ki sanar dani gaskiya, hanna ta dan saukar da wata ajiyar zuciya mai nauyin gaske kana ta kara sunkuyar da kanta kasa,ummah tasa hannu ta dago da habarta idanuwanta alumshe  ummah ta dan murmusa tana kallan kyakkyawar fuskar yar'ta wacce tayi wani haske sosai ta kara kyau, tace uhmmm hanna kenan, shureim  koh?

********cikin hanzari ta bude idanuwanta wadanda suka sauka cikin na ummah, cikin hanzari tasa hannu ta rufe idanuwanta tana blushing, ummah tayi murmushi tace dama nasan sai shureim badai hassan ko khalid ba, hanna kenan, amma kuma banda abunki ko tantama banayi ya kiraki ko bai kira ki ba? tace uhmmm ya kirani amma..... Shuru tayi ummah tace amma baki daga ba koh? tace uhmmm eh ummah, sai lokacin ta janye hannunta akan fuskanta, ummah tace toh ba haka akeyi  ba, komai na rayuwar duniya dan hakuri, duk abunda hakuri bai kawo ba toh tabbas kuka ko damuwa bazai kawoshi ba, ki daga wayansa mana kiji zancensa kinfi kowa sanin yanda shureim yake sonki yake kuma nuna kulawarsa akanki fiye da hanifa, kinga tabbas rashin kulawar da baya bawa hanifa shine sanadin komai, amma kuma yau ni ASMA'U zan sanar dake wani boyayyan al'amari

*******cikin rashin fahimta tace boyayyan al'amari kuma ummah, kaman wane iri kenan? ummah ta dan murmusa kana tace zamuyi maganar amma ba yanzu ba, kin gayaman aikin marece zakiyi yau har dare koh?Hanna tace eh ummah, tace toh kije ki shirya kije idan kika dawo zamuyi maganar, hanna tace toh ummah babu matsala, haka ta sauko ta dauki zanenta ta fice ummah kuwa nan ta shiga gyaran gadon nata, ta gyara komai, kana ta fito daga dakin, tana fitowa ta samu hanna a tsakiyar gidan tana gyaran kayan miya, ummah dake tsaye jikin kofar dakin tace uhmmm yanzu kina nufin wani aikin kika fito kiyi daban? hanna dake sunkuye tayi murmushi tace toh har yanzu akwai time ummah, nan ta zauna ta gyara komai kana ta hada abincin nasu jollof rice tayi, tayi wanke wanke, tayi sharan gida, ta saka turaren wuta ko ina kamshi yake tashi, ummah kuwa daki ta koma tayi kwanciyarta sanadiyar wutar nefa dinda aka kawo, nan hanna ta shiga dakin takai mata nata abincin a foodflask takai mata ruwa a jug, kana ta fito dakin, ta dauko nata ta shiga dakinta, akan gadonta ta zauna ta aje plate dinta agefenta, tayi shuru tana kallan abincin

❤❤❤SALLAMAR SO❤❤❤Where stories live. Discover now