💕💕💕SALLAMAR SO💕💕💕

Start from the beginning
                                        

********ummah kuwa komai ya faru akan idanuwanta tsakanin hanna da yaya shureim lokacin zata fito daga bangarensu taji zancen nasu, tayi murmushi tace Allah sarki yaro mai hankali, ga natsuwa da kamala, dama ace nasan hanyar da zanbi saboda na aura masa hanna da nayi saboda ahalinda ake ciki yanzu nasan shikadai ne zai iya rikeman ita yanda yakamata, amma taya zanja da yaron mai kudi, uhmmm tabbas nasan idan najewa shureim da maganar zai shareman hawayena amma kuma nasan karshenta hajia zata koremu, kai kada shedan yazo yayi galaba akaina kada nayi son kai, kada na nuna nafisan yar'ta ta huta akan hanifa, saboda sosai suka mana gata Allah ya kara mana imani da yadda da qaddara ko wacce irin ce, ta amsa da ameen ta karasa gidan

*************zarah ce zaune tare da hanifa acikin mota, hanifa itace gefen mai tuki zarah kuwa tana zaune gefen mai zaman banza, sunyi kyau abunsu arabian dresses ne jikinsu sunyi kyau red mai stones,zarah tace gashi nan yazo tare da mata nuni lokacin da wata dankareriyar mota kirar benz fara ta faka tasha tinct ta ko ina, baka ganin wanda yake cikinta, hanifa tace uhmmm ba karya ga dukkan alamu shima bai hadda ba, zarah tace kina wasa kenan, sunan sa HAIDAR amma muna kiransa da BIG BOY duk sokoto babu matashin yaro mai abota da kudi kamansa, ko bakomai karamar kyautarsa itace 1mil so kinga idan kika samu shiga ayyi shikenan, da irin wannan lokacin yake zuwa nan yana barin nan misalin karfe bakwai lokacin sallah magrib, dan haka use your brain not your beauty saboda he's very smart,hanifa tace uhmmm that's interesting, so yane? Zarah tace yanzu zai shiga zamubi ta bayansa saboda banasan asamu matsala saboda thousands of mata masu kyau da aji ke zuwa nan saboda shi amma baya kula kowa amma nasan zai kulaki saboda type dinsa ce ke

********suna cikin zancen Hydar ya fito motarsa cikin wata hadaddiyar gezner milk wacce tasha aiki baki komai black yayi, komai nasa abun kallo ne sai kamshi yake sai wani sun glasses dinda ya saka, fuskansa adaure kaman wani mala'ikan mutuwa ko alama babu annuri akanta, haka ya danna remote din motar tadanyi kuka tafiya yake kaman bayansa taka kasa kansa asama, yana tafiya yana wasa da lips dinta wadanda suka kasance pink, gun wani hadadden table ya zauna V. V. I. P kenan nan aka kawo masa champagne babba daya da glass cup, yanasha yana kallan mutane ta glasses dinsa, duk macen da ke gurin saida ta yaba da kyawunsa kowa sai wanj kara gyarawa yake, abunku da salo irin na mata

********su hanifa kuwa bayan ya dauki 5minute da shiga hanifa ta bude jakanta ta fiddo perfume ta feshe jikinta, ta gyara fuskanta, itama sun glasses din ta saka baki, ba karya ita ta hadu, haka ta fito rike da handbag dinta ta gucci, suna tafiya suna watsawa mutane kallan banza, suma V. V. I. P din suka zauna, sukayi ordering champagne da meat pie, ko alama busu nuna alamun ganin hydar agurin ba, bangarensa kuwa suna shigowa ya hangosu ganin sun zauna yace wawww ma sha Allahu what a paragon of beauty, ahankali acire glasses dinsa, wata ajiyar zuciya ya saukar tare da huro iska mai zafi daga bakinsa yace ba karya waccen ta hadu nuni yayi da hanifa wacce kanta ke kan wayanta, cikin hanzari ya fiddo wayansa iphone 11 ya dannawa abokinsa NAS kira, baba komai kake kabarshi kawai kazo ga hot chickens wallahi, dayan bangaren kuwa cewa yayi tuni na karaso boss yanzu zaka gani, yana ajiye wayan NAS yana karasowa, nan ya masa nuni dasu hanifa, NAS ya zauna yayi murmushi yace uhmm hanifa kenan dama nasan sai ita, toh yane? Hydar yace kasanta kenan? NAS yace uhmm wanene baisan hanifa ba, kuma left hand dinta ayyi kaman zarah ce cousin dinta, big girls in town kenan wallahi idan kayi saa lafiyanki lau boss, cikin rashin fahimta yace kamanya idan nayi saa kana tunanin akwai macenda zatafi karfin hydar kuwa? NAS yace wannan karon kam aje big boy agefe sai kayi yaki irin na lokacinsu USMAN danfodiyo wallahi, kwa sukayi da dariya, hydar yace okay then ba matsala nan sukaci gaba da zancensu hanifa

*********hanifa kuwa busu dauki lokaci mai tsawo ba agurin suka fice abunsu, suna kan hanyarsu zarah tace ba karya fah kin birgeni yau, dama ashe tawan ta iya sayan girma kenan bansani ba, hanifa tace zarah kenan ayyi kedai idan akazo irin wannan harka nice a sahun gaba kada kidamu mu mission is accomplished, zarah tace taya akayi kikasani? hanifa tayi wani taka birki wanda yasa sukaje gaba suka dawo, zarah tace me haka? Hanifa ta bude bag dinta ta fiddo wani complimentary card ta mikawa zarah, bayan ta karba ta shiga karantawa taga card din hydar ne abayansa kuma phone number dinsa, cikin rashin fahimta zarah tace ya akayi haka? a ina kika sameshi? hanifa tace shiyasa ake kirana da HANIFA duk abunda nasawa agaba saina samesa koda kuwa zan bada raina,wannan is just an example to u don't underestimate me

❤❤❤SALLAMAR SO❤❤❤Where stories live. Discover now