********tuni yaji jikinsa yayi sanyi, kafafuwansa sun masa nauyi, tuni ya shiga tausayinta saboda yasan halin hanifa in and out, cikin sanyin jiki yace alright then jeki kawai, haka ta juya tayi tafiyanta, yaya shureim kuwa yayi murmushi yace hanifa kenan duk saboda ni ne kikeyin haka, nasan duk saboda kisamu soyayyata kikeyin haka bayan gashi na kamu da son hanna cikin dan kankanin lokaci, amma sosai yakamata nasan labarin hanna before na dauki mataki akan haka, sosai yakamata naja hanifa ajikina na nuna mata ban dauketa a matsayin wacce zan aura ba face kanwata, amma bazanyi saurin nuna mata hakan ba saboda nasan komai zai iya faruwa da hanna aduk lokacin da hanifa ta fahimci wani abun, koda yake da tsohuwar zuma ake magani zanyi amfani da salo irin wanda tazoman dashi, haka ya shiga sauya kayansa na aiki zuwa kayansa na zaman gidan, tsab ya shirya cikin white jeans da blue shirt kayan sun masa kyau sosai, sai kamshin arabian perfumes yake, lafiyar gadonsa yabi ya kwanta,
*********hanifa kuwa tsab da karasa hada pancake din nata, ta shafesa da nutella chocolate yayi kyau sosai, kana ta jera komai akan farantin babba,ta hada ruwan tea acikin wani karamin flask ta dora duk abunda zata bukata, kana ta fice dakinta tayi wanka ta shirya tsab cikin arabian dress dinda yaya shureim ya siyamata, sai kamshi take abunta, ba karamin kyau tayi ba, haka ta fito tana yauki tana karawa, ta dauki farantin ta fice direct zuwa dakin yaya shureim kwance ta samesa ta zauna gefensa tare da dora farantin akan side durowa dinda ke gefen gadon, cikin salo tace good morning yaya shureim? Yace morning beautiful, you are looking sweet, tace really? Yace sosai kuwa, kayan sun maki kyau, ta wani wulga idanuwanta sama da kasa tace nagode
********ya naganka kwance yau ba aiki ne? Yace uhmmm akwai i just want to spend some time with you, tace nooo yakamata kaje aiki kasan kai ne boss, yace uhmmm bakyasan ganina kenan? Nan take ta hau hada masa tea din tace nooo nikuwa kesan ganinka,i just want you to b punctual and loyal, yace okay babu matsala, nan ta bashi tea din yanasha yanacin pancake din, sai lumshe idanuwa yake harya karasa tana gefensa tana kallansa, yace uhmmm waya hada breakfast din? Cikin isa tace ni mana, yace uhmmm waww najidadinsa sosai, tunda nazo banci abunda yaman dadi kaman wannan ba, thank you, tana smiling tace nagode yaya shureim
*******hannu yasa ya janyota jikinsa, kamshin turarenta yana dukan hancinsa, yasa hannu ya dago da fuskanta suna kallan juna cikin idanuwa ya shiga kissing nata cikin salo da makirci, haka yake shafata ta ko ina, har ta dawo gefen gadonsa cikin arm's dinsa, sosai yake kissing nata, Wanda hakan yasa ta shiga wata duniyar ta daban, nan take ta shiga shafarsa tana kissing nasa, ayyi kuwa nan salon ya sauya dan kuwa yau saida tacika burinta na taba bananarsa, hannunta akan bananarsa tana murzata ahankali, sai nishi take tana karawa, yaya shureim kuwa tuni yakejin wani dadi yana ratsa shi, nan ya shiga sucking na fulaninta yana murza kan dayan,sun dauki lokaci mai tsawo suna romancing junansu
********knocking dinda akayi ne yayi saurin dawowa dasu daga duniyar da sukaje, hanifa zatayi magana, yaya shureim yasa hannu ya rufe mata baki kana yace wanene? Muryar hanna yaji tace mummy tace kazo kayi breakfast, lumshe idanuwansa yayi saboda sosai yaji wani sanyin aransa, yace okay ina zuwa, ahankali ya juyo ya kalli hanifa dake kwance half naked yace so ya akayi? Tana smiling tana karawa, tana murza masa na fulaninta akan chest dinsa tace make me feel you, wallahi i can't control myself yaya shureim wallahi i love you so much, yayi murmushi ya shiga murza nipples dinta ahankali, cikin sexy voice dinsa yace hanifa? Tace uhmmmm saboda ko magana ta kasa saboda dadinda takeji, yace banjidadin abunda ya faru dazu da safe ba tsakaninki da hanna, lokacin ta bude idanuwanta tace meka gani? Yace komai nagani, wallahi sosai hanna kesan zamanmu, there's nothing between us, kawai kyautatawa ce kuma kinsan tanada dadi
********babu inda muke zuwa, daga na ajeta gun aikinta zan wuce nawa aikin, but how will you feel idan kece amatsayinta? Shuru tayi ta kasa cemasa komai, kana yace kidaina banaso wallahi banji dadin hakan ba, tayi murmushi tace kayi hakuri in sha Allah hakan bazai sake faruwa ba, yace kintabbata? Tace sosai, hannunta akan wuyansa tace nidai dan Allah kacigaba zan gyara, cikin rashin fahimta yace mezan cigaba? Ta masa nuni dana fulaninta dake tsaye suna kallansa, yace mekikeso yanzu? Tace sucking, yace uhmmm ko kunya bakiji ba hanifa? Tace i love you shiyasa, yace uhmmm ni zanje na shirya naje aiki, tace aaaah let's finish what we start, kasan ance don't start what you can't finish, yace uhmmm baturiya ayyi muna tare so kada kidamu, tace aaah nidai kaman kawai opportunity comes ones
YOU ARE READING
❤❤❤SALLAMAR SO❤❤❤
Short StoryLabari ne akan matasa mata biyu, yar' masu gida da kuma yar' masu aiki, Amma dai kubiyoni musha labari dan sanin menene yake shirin faruwa, maman hanna taku ce kuma nawa ne 😍😍😍😍😍😍
💕💕💕SALLAMAR SO💕💕💕
Start from the beginning
