ZAB'IN WA ZANBI? 9

408 23 0
                                    


Da sallama ya shigo, amsawa tayi kanta a sunkuye, ajiye ledar hannunsa yayi, yace Amarya kinsha k'amshi ya gida da hayaniyar biki?.

Lafiya Lou, tace shiru ne ya biyo baya, shine ya katse shirun da cewa, bismillah koh?, kaza ce gasashiya sai fresh milk, dama gaskiya yunwa takeji, d'an noqewa tayi, kamar bazata ci ba, gutsirowa yayi oya bud'e bakin ko sokike ya Ahmad yamun duka, yace nabarki da yunwa, nasan kuma bakici komai ba, oya ba yadda ta iya haka suka ci , sosai taci, daga nan suka kora da sanyayiyar madarar shanu.

Brush ya shiga yayi, bai fito ba, saidayayi wanka, yana fitowa yace My Benaxir remain u? Haka ta miqe band'aki ta shiga, itama wankan tayi da brush amma a zuciyar ta tana mamakin wai My Bena...hmm kai kasani tafad'a.

Har zata fito, taga wata drower jikin qofar toilet d'in, bud'e ta tayi, sleeping dress ne, da yawa, kaloli masu kyau
Haka ta janyo guda d'aya, milk colour tasaka, gashin nata ta nannad'e a baya, mayafin jikinta ta janyo ta rufe jikinta duk da rigar ta kasance a wadace bata nuna jikinta ba.

A hankali ta fito, kamar wadda dodo zai cinye, ido biyu sukayi dashi yana zaune, a hankali take tafiya zuwa kan gado, harta kwanta ta tuno bata shafa humra ba, haka ta mik'e taje kan mirror shafawa tayi sosai, wani sanyayyen k'amshi ne ya bugesa juyowa yayi ya kalleta, sosai yakejin yarinyar aransa.

Tunranda yafara ganinta,gashi tana da kunya, kuma wani sirrin kyau gareta, gata da shape gaskiya ya more
Kwanciya tayi, a nutse, ta canjo bargon, asubah ta gari tace masa
Saidaya gama abinda zaiyi, ya hayo gadan, lokacin har bacci yafara d'aukan ta, saijin ta tayi a k'irjin mutum, mutsu mutsu tafara, dariya yai yace, ni ne, kuma ba saurayi nake gunki ba, miji, kuma kinsan hakk'in miji akan matar sa.

Sosai yafara wasa da gashin kanta saboda yana son gashi
Haka yayita kashe mata jiki, sai daga can yace, my wife, na'am, tace, zaki 'yamun dimple d'in ki? Inaso dama yadawo fuska ta, dariya tafara duk da atsorace take da shi..
SAMEER dai bai tab'a jin shi jikin wata mace ba, saboda haka, sai ya zama na, wani iri yakeji hankalinsa duk baya jikinsa, yamutsata yafarayi, hannunsa take rik'ewa amma ina, Yakai k'ololuwa, dan ya rantse saiya shiga duniyar Macury.

Haka, dai abu yacigaba, har yakai bakinsa kan......Benaxir dai taga kanta, yau gashi ita datake rubuta labarin wasu, yau gashi nata first night d'in yazo.

Nidai ganin Bena tanata kuka, kuma ga 'yan NAGARTA kusa dani, bashiri na fita, dan bansan ajiyo kukan Bena
Haka na tarkata kayana nayi waje, saboda da alama SAMEER, dai abinda yake tarawa shekara da shekaru, ita yake zubarwa a jikin Bena.

Wayyo bara nayi shiru, yanxu Aunty Lubie tace nayi......
Safiya nayi, na koma, Benaxir nagani a nad'e akan bed, shikuma gogan Sallah yake, jin motsin tashinta, yasaka shi juyawa, da sauri ta kauda kanta.

My wife, kin tashi, babu amsa, haka ya ajiye Qur'an d'in, ya hayo gadon, kanta ya d'ora kan cinyarsa yace ya jikin?, ni kacikani, anqi a cika ki, mai kuka kawai daga d'an k'aramin abu kincukamun kunne da, Jabo, Lubie Beebalo haka ake
Yanda yayi maganar ne yabata dariya, sosai tad'an dara.

A hankali yake sakko da ita daga kan bed d'in, already dama ya had'amata ruwan wanka, da kyar ta zauna a ruwan, saboda wai zafi, to kafita zan iya da kaina, a'a fitowa xakiyi kuma hakan shi zaisa kiji dad'in jikin ki, nidai Allah nace baxan fito ba, ka fita kawai, haka ya fita yanamata dariya, sosai yakejin wani farinciki, dama haka aure yake? godiya yaiga Allah dakuma iyayen sa, da sukayi masa zab'i na alkhairi, dan kuwa matansa alkhairi ne.

Irin wad'an nan mata haka, aisai President, amma gashi Allah yaba shi su, da naso nayiwa kaina
Godiya ga Dr MD dayabani shawarar hak'uri, da nunan ZAB'IN iyaye alkhairi ne.

haka dai ta daure, ita abin mamaki yake bata, saboda yanda taga yake mata, kamar wadda tabashi wani Abu
Nikam nace ai wannan yafi komai, duk tak'amar namiji daji da kansa indai kika bashi, wannan to kin gama da ji da kansa.

Duk kuma tsananin so, da tattali randa ya jiki ba wannan to bakida wata k'ima .
Mata ayi hattara

Saidaga baya kuma ita da kanta, ta k'ara had'a wa ta shiga, alwala tayo, tayi sallar ta, dama asubah ce
Komawa baccin tayi, shikuma, lokacin ya dawo, bawa gadon yayi, janyota jikinsa yayi ahaka suka koma baccin tare.

Basu tashi ba, sai wajan 11, wanka sukayi, lokacin Mom ta aiko musu da abinci, part en Jabo aka kai, ita ta d'ibi nata, sannan takai ragowar bakin k'ofar Uwar gida
Lokacin d'aya fito ganinsa yayi, komawa sukai

Karyawa sukai, shikuma yace bara ya shiga yaga ya Hauwa ta tashi, kiss ya mannamata a kumatu ya fita
Hauwa tana karyawa, wayarta ta janyo, last seen d'in Bena ta duba, amma taga rabonta da online tun jiya
Kiranta tayi, bugu d'aya ta d'auka, ke tun d'azu nake kiranki shiru?, kodai anyi aiki jiya?, bansaniba Bena tace, basufi minti 5 ba, sukayi sallama
Lokacin shi kuma, ya shigo, ganinta yai da makeup d'inta powder kawai da lipstick amma tayi kyau, ga k'amshi ta ko ina.

Rungumeta yayi, yace good morning, ya bak'unta, kin tashi lafiya?
Amsa masa tayi, anan ya zauna, saboda gaba d'aya yarinyar ta burgeshi, alkaki ta kamasa, yanaci suna hira
Baisan haka take da diri ba, saidata mik'e da ido ya b'ata, harda had'iyar miyau, shi dai bazai gaji dayiwa iyayen sa addu'a ba
Daga jiya zuwa yau, baisan adadin farin ciki da yaji ba, kuma daga gani basuda hayaniya.

Lallai zaikwashi gara jikin wannan yarinyar haka yace
Saidai ya jima, sannan yafita, haka xaman yaci gaba, kuma kullum sunawa juna waya, da bawa juna, labarin yadda maxajensu suke masu
Har yanxu Allah baibashi ikon, had'asu danyimusu fad'a ba, kuma ayau yake shirin fita daga gidan Benaxir zuwa wajan Hauwa, bayan sati d'ayan da ya d'iba awajan Bena.

Sosai sukayi wata shak'uwa, kuma taji son sa, sosai a zuciyarta, hartakejin dama ita d'aya ce batada abokiyar zama
Bugawa Jabo tayi, tace yaufa zaifita daga gidana, wallahi kamar kada ya tafi, dariya tayimata, uhum su Benaxir anji dad'in harka, har ba'a son miji yatafi.

Hak'uri ta bata, tace ai adalcin kenan, kuma, kince yana sonki?, to ki daure kitaya mijin ki bawa waccan hakkinta
Nima kinga, ai saiyau zaishigo wajena, kuma babu abinda ya nunan, kuma daidai gwargwado yana kula dani.

Haka dai sukayiwa junansu nasiha, sallama sukai
Hauwa angyara gida, tareda taimakon house girl d'in da Mom ta kamusu, tsohuwa da yarinya
Magreb nayi, tayi girkin ta, tuwo tayi da kunun aya, saboda Mom tacemata yanason kunun gyad'a da tuwo, itakuma bata iya kunun gyad'a ba, shiyasa tayimasa na aya.
Sabanin Benaxir dabata iya, tuwo ba sai kunun.

Auta ce

ZAB'IN WA ZANBI? Where stories live. Discover now