CHAPTER 23 ( DAY AFTER )

57 8 0
                                    

NISFU DEENIY.......... ( A Yerwa family love triangle)

KHADEEJAH BINT ISMAIL ( DEEJASMAH )

MIKIYA WRITERS ASSOCIATION ( MWA)

In dedication to all kanuris around the globe......

Wattpad @deejasmah

Arewabooks @deejasmah15

09042522373

CHAPTER 23 ( DAY AFTER)

A haka dai yana tunani har barci ya kwashe shi a wurin, sai kusan asuba ta farka. A kan fuskarshi ta sauke idanu he's sleeping peacefully which make him look so innocent kamar ba Islaam ba, akwai wata muguwar kamala da annuri na musamman. Janye jikinta tayi da k'yar tana son tafiya toilet don fitsari yayi mugun matsanta, k'afarta ta sauke k'asa sai dai ya k'i sauka yayinda wani zafi ya ziyarci k'wak'walwarta.

Mai da k'afarta tayi tana hawaye ga fitsari ga kuma azaba, k'ara saukewa tayi shima same zafi taji amma ta daure don she's really pressed. D'ayan ta k'ara saukewa itama tana rintse idanu, barinsu tayi a haka na minutes sannan ta ja jikinta daga gadon. Ta sauka k'asa sai dai fa k'afafu sun ce ba zasu iya tafiya ta dad'i ba hakan ya sanya ta duk'awa kawai, ta fara rarrafe kamar wata yarinya shi ma tana yi tana hawaye.


A haka har ta iso gaban toilet d'in dafa bango tayi ta samu ta bud'e k'ofar, da rarrafenta ta shige ciki. Zama tayi a kan toilet seat tana k'ok'arin sakin fitsarin da ya tokare mata mara. Sai dai ya k'i fitowa nishi ta dinga yi sannan ta samu ya fito sai dai fitar shi wani mugun azaba ne da shi kamar irin mutum ya ji ciwon nan a saka masa ruwan gishiri akan ciwon.


Haka dai ta daure har ya gama fita tana kuka, tsarki tayi thank god ruwan d'umi ne da sai ta sake gane kurenta. Tashi tayi ta je gaban bathtub heating d'in shi tayi tana durk'ushe a wurin, hannu ta saka taji ruwan ya mata yanda take so. Rigar jikinta ta zare ta yar a wurin ta shige ciki, zafi taji musamman a muscle d'in mazaunanta haka ya sa ta mik'e sirkashi tayi zuwa d'an dai-dai sannan ta sake shiga ta zauna tana maida numfashi.

Yana hucewa ta sake tara wani mai irin zafinshi ta sake zama a ciki, nan kam ta dad'e don har an fara shiga masallacin sallahr asuba kafin ta fito. Tana d'an jin dama-dama riga ta zara yau ko ta su skincare products d'inta ba ta bi ba, riga kawai ta zura ta koma kan dadduma sallahr ta gabatar ta taso zuwa gado sai lokacin ne ta lura da ba ya ka alamun da tana toilet ne ya fice.

Kwashe beddings d'in tayi duka ta kai su toilet, a washing machine ta saka su sannan ta fito. Wasu brown ta ciro ta shimfid'a kawai ko adjusting ba tayi ba ta ja blanket ta shige, idanu ta lumshe tana jin cikinta na kukan yunwa dama tun tashinta taji kamar an mata yasa a ciki.


Wutan ta sake kunnawa ta zauna akan gado tana tunanin abinda za ta samu ta ci, don ta san a halinda take ciki ai ba iya girki za tayi ba. Nan idanunta ya fad'a kan trayn da ya bari kan centre table, ajiyar zuciya ta sauke ta tashi ta nufi wurin zama tayi a k'asa ta janyo trayn.

Da sanyi da komai ta sak'umi kazar ta kora da exotic don tana son d'an d'and'ano a kan harshenta saboda ba ta da wani appetite a bakinta, kamar wacce tayi ciwo sosai d'in nan. Tana samu cikinta ya d'auka ta d'auki ruwan, a side drawernta ta samu diclofenac ta sha ta koma ta kwanta. Babu dad'ewa bacci mai nauyi ya sake kwasarta.

9 dai-dai ya fito cikin shirinshi na kullum, looking smart and handsome as always sai k'amshi yake bazawa. Tsayawa yayi a parlor komai yana nan yanda ya bar shi alamun ba ta fito parlorn ba kenan, sai ya doshi d'akinta a kwance ya tardata cikin bargo amma ta canja beddings d'in tana sauke numfashi alamun bacci. Matsawa yayi gaban gadon ya zira mata idanu, fuskarta ta nuna discomfort a tattare da ita ga bakin nan a tab'e alamun shagwab'a.

NISFU DEENIY.......!Where stories live. Discover now