18

50 0 0
                                    

MissDmk

Na hango JayD zaune da wata yarinya a Garden View, gannin na tsaya cak ina kallon gu daya yasa Ashiya ta dafani, nayi saurin waigowa with a smile full of grief and pain.

Mun shiga man? Tayi maganar tana jan hannun na, bin bayanta nayi muka shiga ciki, ko da na zauna gabadaya I was dumbstruck and wandering in my thoughts, coz I just can't believe what my eyes saw..

Mika ma Ashiya Abbah dake barci nayi kafin nayi excusing kaina..

Na fito waje na tsaya daide gun da zan iya hango su, kafin na dialling number sa, bugu daya ya rejecting with an sms "in a meeting now" kallon San nayi rike da wayar na hadiye wanni abu mai daci da zafi kamar sartse a makogora na, bansa ina hawaye ba saida wanni waiter yace Madam are you ok? Nayi saurin goge hawaye na, kafin na koma ciki..

I was memontarily dumbfounded  Ashiya tace haba Aisha ki saki jiki man, kici abinci ko abinci beyi miki ba?

I reluctantly smile and picked up the cutleries to spotted my mouth with some rice and chicken salad. Feigning to enjoy the meal..

Ko rabin abinci banyi ba na ajiye, Ashiya ban jin dadi please can we go home now?

Miye ke damun ki? Ashiya tayi magana cikin damuwa..

Ina tunanin ciwon sugar na ne, coz kwana biyu ban sha maganin ba, kafana duk sun rike min, ina fadin haka Ashiya ta fito da wayanta can tace let's wait a while, bayan few minutes we bolted out of the restaurant.

Ina cikin car, sai mamaki na keyi, ganni haryanzu yana can da wata mace, Allah ya so Ashiya bata ganshi ba, da shikenan na shiga uku.

Muna issa gida dakin da na sauka na nufa, sa lock nayi a kofar na fashe da wanni matsananci kuka mai cin rai.

Kuka na keyi kamar raina zai fita tsabar bakin ciki abinda idannuwa suka ganni, but it could be she's his colligue?but ai Lagos yace suke da meeting? or maybe andawo da meeting Abuja, ina cikin magana da kaina kamar wata mahaukaciya kiran wayar sa ya shigo wayata..

I hastily pick up the call.

"So sorry Aisha ban samu na kira ba, tun da na isa Lagos ban zauna ba, sai yanzu da na samu na shigo Hotel room na, Ya kike and Abbah?

I was memontarily dumbfounded coz I never see this coming, Inna lillahi wa ina ilaihi rajiun Inna muttered under my breath..

Hello Aisha are you there? Yayi maganar yana jiran amsa..

Da kyar na iya hadiye hawayena nace Allah ya bada sa'a..

Amin Aisha bara nayi wanka, yana fadin haka ya yanke kiran..

My legs could not withstand my body coz my whole body was shaking, I collapsed on the floor, kuka na keyi kamar ba gobe,

Why Mujaheed? What I've done to deserve this from you Mujaheed? I trust and respect you, is that how you pay back the sacrifices? Magana na keyi kamar ya na gun..

9pm

Jin knock on my door yasa na tashi da kyar na nufa kofar na bude,

Subhanllh. Aisha mai zan ganni haka? Jiki yayi tsanani shine kika kulle kanki a daki?

Dakyar na iya bude baki nace karki damu Ashiya da sauki, tsabar kuka ma ban ganni sosai..

Kibar wannan maganar bara na kira Sadiq yazo ya duba ki, tana fadin haka ta fice daga dakin, bayan kamar minti biyar ta dawo dakin tare da Sadiq.

The first thing da Sadiq yayi was to check my bp, he was dumbstruck to see the result, have you eaten?

Shooking head nayi alamar A'ah..

A DAREN AURENA(SABON SALO)Where stories live. Discover now