12

59 0 0
                                    

*A DAREN AURENA*
  _SABON SALO_

Page 12

MissDmk

Gaba daya ba abinda nake hangowa yanzu, face mutuwa ta, a hankali na dinga karanto salati, kawai idannuwa na suka sauka a samarfuskar Ya Fahad, amma nafu tunanin gizau yake min sabida zafin ciwo, tun ina iya jin numfashi da bugun zuciya ta har na daina ji..

A gigice na farka inda na ganni kwance gadon asibiti ga cannula dake hannun na,

Nurse dake gun tace, Sannu please karkiyi motsi bara na zo, tana fadin haka ta fice daga dakin, nide haryanzu na kasa gane kaina? Am I hallucinating or what? Ina cikin wannan tunanin JayD da Fahad suka shigo tare da Doctor..

Kallon ledan jini da ake kara min doctor yayi, kafin yayi running out some tests on me,

Alhamdulillah jinin ta it normal we can proceed with the Cs in the next 2hrs..

Alhamdulillah Masha Allah, duk suka fada cikin farinciki, kafin suka karaso kusa dani, Ya Fahad yace ya jikin kanwata...?

Alhamdulillah Ya Fahad, are you for real? I said that indescribably...

Yes Easha, yayi maganar yana murmushi..

Mayar da dubana zuwa JayD nayi naga he looks different and extremely happy, I couldn't help it but muttered his name under my breath

His response was, please JayBee be strong for us. He said that with a firm expression..

I was memontarily dumbfounded at first, JayBee?

He smiled and tilted his head on and said JayBee please ki cire tunanin komai yanzu ki kula.. Bai karasa magana ba na saki wannin dogon nishi, jin yadda marana ta daure ga wanni abu mai karfi ya tsaya a karkashina, ba shiri suka fita da sauri dan kiran doctor saide kafin su dawo har dan ya fito, nurses ne suka rufe kofar, suka karasa sauran aiki...

Some hours Later

Ina zaune ina shan pepper soup, ga Mimi zaune kusa dani, JayD ya shigo dakin tare da Ummah...

They'll look extremely happy, abin nide mamaki yake bani, ko me ya canza su haka Oho?

Sannu da jiki ya'ta. Ummah  tayi magana cikin taushin murya, I was stunned into silence.

Daukar Baby dake Baby drift tayi, Masha Allah ga yaron kyakkyawa tubarakallah, Allah ya raya mana Al'ameen bisa sunnah Amin.
Aisha Dan Allah idan dan'uwan ki ya zo ki kara yi masa godiya Sosai,  Allah ya biya shi..

Amin, I muttered under my breath. Yanzu ba abinda nake missing kamar iyayena da yan'uwa na, yanzu da yakamata ace family na tare dani, shine basa tare dani..oh Allah ka kawomin karshen wannan abin, inda Abbana zai accepting ina kuma ya yarda da zabin raina, Amin.

JayBee why are you crying? JayD yayi maganar cikin taushin murya

Bansa ina hawaye ba saida yayi magana, nayi saurin goge hawaye na, daide lokacin da addah Aseeya da Ya Fahad suka shigo, kamar nayi tsalle nayi hugging inta tsabar farinciki.. Dariya da hawaye na murna na keyi..

Haryanzu shagwabar nan na nan koh? Kin haihuwa ma kina shagwaba? Addah tayi maganar cikin tsiwa..

Haba Addah Aseeya? Ba dole nayi kuka ba?seeing you now, It's like all my dreams came true, I just can't believe that you're here with me?

Murmushi tayi kafin tace Doctor Abbah kin ga yadda kk koma kuwa? Duk kin tsose kamar an tsose lemo? Addah Aseeya ko shakka fadin haka agaban su JayD ba tayi ba, ta dinga tausaya min gannin duk na fita daga hayacin na, inda ba kallo Sosai kayi min ba da kyar ka iya gane ni, tsabar rama da baki da nayi..

A DAREN AURENA(SABON SALO)Where stories live. Discover now