Page 2

72 2 0
                                    

*A DAREN AURENA*
          _SABON SALO_

    BY

MissDmk✍🏻

Page 2

My eyes were closed when subconsciously making my dua'a

لاَ إِلَهَ إِلاَّ أَنْت سُبْحَانَكَ إِنِّي كُنْتُ مِنَ الظَّالِمِينَ
Laa 'ilaaha 'illaa 'Anta subhaanaka 'innee kuntu minadh-dhaalimeen"

Wani yanayi na tsinci kaina aciki, Wanda ban taba tunanin zan ga kaina aciki ba, har na daina ji kuma na daina gani, jan numfashi mai karfi da nauyi as if it was my last breath, daga wannan lokacin ban sake sanin inda kaina yake ba, sai bayan wani dan lokaci na farka,ina farkawa na mike da kyar na nufi parlour idan na same JayD dunkule guri daya,ya kura wa gu daya ido, "JayD?

Dagowa yayi da jajjayen idonsa ya daura su akaina, jin yayi shiru baice dani komi ba nace...

Ba abinda ya same ni JayD, beyi min komi ba ka dubeni ka gani nayi maganar ina kokarin rike hannunsa...

Abin mamaki sai gani nayi ya janye hannunsa baya, da mamaki na sake kokarin rike hannunsa sai kawai na ga ya mike yabar wajen a fusace ya nufa kofar waje, cikin hanzari nabi bayansa amma sai na samu har ya fice gabadaya daga gidan, zubewa kasa nayi ina kuka mai cin rai, yanzu shikenan mafarkin Daren Aurena ya rushe kenan?
How I wish someone would just wake me up from this nightmare..?

Gajiya nayi da kukan na koma ciki, Komawa daki nayi na fara lalubar waya ta, har na samu na ga wayar,kafin na koma parlour dan yafi haske, kiran sa nayi a waya amma bai daga ba, haka na cigaba da kiran sa, inayi ina kuka,har wani wahalalliyar bacci ya dauke ni ko 30mins banyi ba na farka daga barcin,
JayD?
I looked around and find the place eeriely quiet, I hurriedly stood up to pick up my phone,
"JayD I know how you feel but please don't punish yourself for me, I really need to check on you coz I don't want you to be infected please come back home..."
I sent him this text whilst waiting for his response...

Ganin anyi hour daya kenan da na sending masa text bai amsa ba, yasa na kwanta saman kujera, With alot running through my mind har bacci barawo ya sace ni..

Tsabar ciwon  ciki da ya addabe ni yasa na farka, duba time nayi naga after 8 na safe, mikewa nazo yi naji ciki na da kafa na sun rike, gabadaya duniyar juyamin ta keyi, ban ankara ba naga wani duhu da yafi na dazu, tun daga wannan lokacin ban sake sanin inda kaina yake ba...

Mimi da aka aikota kawomin abinci, ta same ni kwance a kasa ba numfashi, nan take ta ajiye abinda yake hannun ta, ta nufi idan nake kwance kasa kamar matacciya...

Aunty Aisha..? Tayi magana hankali tashe  tana girgiza ni, ganin ba alamar motsi atare dani ta fice a guje dan neman agaji...

Nide farkawa nayi na ganni a gadon asibiti, ga Mimi kusa dani...

Yunkurin tashi na fara yi, Mimi ta karaso da sauri tace, Aunty ki bari likita ya shigo,

Tana fadin haka Ummah ta shigo tare da Wasila tana fada, ta inda take shiga ba tanan take fita ba.
"Ba ga irinta  nan ba Wasila? Daga aure jiya jiya anzo asibiti? Saida nace kar ya aureta, ya aureki. amma yaki ji, ai ga irinta nan, ya auro abinda zai kashe shi..

Ummah ai ita ta nace sai shi, shiyasa ya aureta amma duk da haka gaskiya dan uwana bai da kudi da zai zo yana kashewa a asibiti ehe, Wasila tayi maganar tana watsa min mugun kallo

Ke de bari Wasila, yanzu fisbilillah ina Mujaheed ya ga wani dubu hamsin da zai biya ne ni Talatu?"

Karki damu Ummah ni zan biya, nayi maganar cikin calm voice trying hard to control my tears..

Wasila kin ga irin abin da ake fadi ko? Yanzu shikenan Mujaheed zai koma mijin tace, tunda ya auri masu hannu da shuni...

Ummah dan Allah mana? Mimi tayi maganar tana kallon mahaifiyar ta..

Ba dole nayi magana ba Maryam? Nan ta sa ya kama musu gida acan Milgoma,naira na gugan naira dubu dari uku da hamsin kuma ace ga wannan?

Doctor ne ya shigo ciki, yace kamar yadda muka gaya muku jinin ta ya hau sosai wanda yasa shima ciwon sugar ta ya tashi, Dan Allah kubi ta a hankali, she's in critical condition, ga kudin magunguna da aka rubuta...

Likita daga raya sunnah sai kuma jidali? Kawai so kke ku ce kar ya sadu da ita kenan...? Ummah tayi maganan rai bace..

Likita yace nide bance ba, abinda na gani shi na fadi, yana fadin haka yayi wucewar sa...

To Ummah ai ba laifin likita bane, duk ita ta tona wa kanta asiri har kowa ya fahimci abin da ya faru..

Hakane Wasila, Kin san Mujaheed da kunya, yanzu idan kin bibiya haka yana can gurin Adamu, ya rasa yadda zai yi...

I smile in grief, coz only God knows my pain, tears started pouring down my face...

Aunty Dan Allah kiyi hakuri, kin ji abinda likita yace ko, Mimi tayi maganar cikin lallashi

Zan yi magana kenan ya shigo dakin, fuskar sa, sam ba walwala...

SubhanAllah Babana miye ya same ka? Ummah tayi magana tana kallon bandage dake za gaye a fuskarsa..

Tunawa da bugunshi da kuma kashaidin da barayin su kayi mai, yasa yace faduwa yayi akan mashin amma da sauki Ummah...

A hakane kke  cewa da sauki Mujaheed? Kai wannan aure dame yayi kama? daga yin aure sai kuma jidali?

He paused his lips and gave me a cold side glance..

I can't believe, I have been stripped of my dignity. That even the man I love sees me like a piece of trash, tears rolls down my cheek uncontrollably..

Mujaheed tunda ka zo kawai a sallameta ku koma gida, idan kun koma sai ka bita a hankali kafin ace kuma ciwon ta ya tashi, Dan Allah Babana ka cire kunya idan hakan ya sake faruwa cikin dare ka kira ni, da sauri zan wuto gidan nayi abin da ya dace kafin mutane su ji, gashi ko ina yanzu an san abinda ya wakana a tsakanin ku...

He furiously and unreasonably said Ummah ya isa haka!

Ni kke gayawa haka Mujaheed agaban matar ka? To shikenan bara na tafi kafin ku zage ni, ke dan uwarki tashi mu wuce, Ummah tayi magana tana jan hannun Maryam..

Ba shiri Ummah taja hannun Mimi suka bar dakin ya rage daga shi sai ni....

JayD I know it's not easy for both of us, but please don't punish yourself for what happened  last night, but believe me when I said that he did me no harm, he did not know touch besides you can check it yourself...

He furiously sneered before he headed to the door..!

Duba waya nayi naga babu, wata Nurse na shigowa na tambaye ta aran waya ba musu ta bani, harda zan kira Ummah na, sai na tuna abinda Abba yace, duk abin da ya same ni in Kuka da kaina, tuna haka yasa na kira Addah Asiya buga daya ta amsa...

Addah, am in the hospital and I need your help...

Help kuma Aisha? Ina shi Masoyin naki yake da zaki nema taimako guna...?

Bashi da kudin da zai biya for my expenses, ki aramin 100k idan na je bank zan tura miki...
It took me so long to persuade her before she agreed to loan me the money...

Some Hours Later

Anyi discharging ina from the hospital, tausayin kaina kawai na keyi, na yadda cikin kankani, my dreams are shattered..
Nasan zafin kishi na kesa JayD haka, amma nasan kaunar da yake min baze taba barin ya cutar dani ba, da wannan tunanin na ba wa kaina hakuri before
I bolted out of the Hospital

Bayan na isa gida direct daki na nufa inda naga...


Thank you
09074267236
©MissDmk

A DAREN AURENA(SABON SALO)जहाँ कहानियाँ रहती हैं। अभी खोजें