Bude magani na yi na sha, hade da masa godiya, Kala baice ba ya ja motar, Shatu daman akwai panta gwangwani? Cikin kunya nace harda na bokiti akwai Inna, kai Shatu na gwangwani har yafi na kwalban ma dadi, I sneered...!

Nide ban san lokacin da barci ya dauke ni ba, kawai ji nayi ana tashi na daga barci, sai ki sauka mun iso, da mamaki nace mun iso Abuja? Niko wanne irin barcine ya kama ni da har aka shigo Abuja ban sanni ba?

Hey Sleeping Beauty your purse..

Da mamaki nake kallon sa, sai yayi kamar ba shi yayi maganar ba, dauka nayi kafin na sauka daga car din, na zaga ta baya na bude booth zan dauki box na..

What would you like to eat? Yayi maganar kamar ba shi yayi ba, nace excuse me? Are you talking to me?

He arrogantly said, Yes. remember who saved you  yesternight?

Yeah I know. Thank you Mr Savior. But No thanks, I said this while rolling my eyes...

Wow! Are you trying to grab my attention with those mesmerizing eyes of yours? Well I'm already taken by...

Excuse me Mr Savior? Nayi maganar unbelievable

Just admit it, that yes I'm handsome and hot, and have this charming, captivating lips and eyes, you don't need to beg for my digits here it's yayi maganar yana mika min wayar sa..

Shooking head nayi before turning a way, 

Sleeping Beauty is that how you returned my favour? I saved you!

Yes. You did, but I didn't beg you to..?

Swear you... Bai karasa magana ba Ango ya ce ikon Allah yau Mujaheed ke tadi da budurwa? Ah Lallai abin ya girmama..

Sadiq haka ake shan wahala daman? Kawai number za ta bani take bani ciwon kai haka...

Haba kanwar mu, ki ba shi number, walhy tunda nake bantaba gannin Mujaheed ya tsaya da wata mace ba sai ke, sauran abokanan su kace yau dai dankwali ya ja hula su kayi maganar suna dariya, ba dan na so ba naba da number amma tsoro nake ji kar Abba ya sanni coz he won't take it likely with me, dan ya hanani kula kowa sai karatu, kuma ina gama school za adaura min aure da Ya Fahad. But I think I owe this guy coz he saved me from those hoodlums..

Shiga cikin gidan nayi, first thing toilet na nufa nayo alwala na gabato da sallolin na..

"What if we rewrite the stars?  Say you were made to be mine
Nothing  could  keep  us apart
You will be the one I was  meant to find. Your Savior "
Abinda naci karo dashi kenan da na dauki wayata, tabe baki nayi  kafin na kira Abba bayan mun gama waya na fara nema abinci, Shaheedah ta shigo rike da laida ta mikomin, ga shi inji savior kafin ince wanni abu har addah ta fizge laida, KFC food ne aciki da chocolates..

Text Notification ya shigo, eat and take your medicine Sleeping Beauty...!

Ni haryau na kasa dena jin kamshin sa, da kuma how we were sharing the same breath under the tree. I tried hard to take it off my mind but it keeps bubbling in my head..

Text ya sake shigowa da hope you're OK?  I replied that yes and Good night..

Don't lie I know you can't sleep tonight, I'll be in your thoughts just like how you're in mine, so let's help ourselves out..

Jan tsuka nayi na jefar da wayar, can sai ga kiran shi, naki amsawa saida Addah tace nayi picking kafin nayi da Assalamu Alaikum..

Is it your wide sexy eyes or is it the straight nose or is the charming lips that is making  me to be this helpless lover boy..

Sorry but suave words don't work on me.

Believe me Shatu I'm not sweet talking you, it's the fact..
  Da haka da haka har mu kayi hira dashi sama sama dai

A DAREN AURENA(SABON SALO)Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang