I withdrew my lips first and said, "JayD it 10pm now please go before he leaves the state.

OMG I almost forgot of the deal, to ba dole na mance ba tunda ina kusa da kyakkyawar mata kamar ki, Wacce tafi ko wacce mace kyau a duniya, yayi maganar yana shafa fuska ta...

Please go, coz I know by now Ya Fahad is waiting for you...

Are you sending me away? Yayi maganar yana bata fuska..

No, haba JayD ka san shi daya ne kadai ya yarda zai taimake mu, yanzu idan...ban karasa maganar ba wayar ta fara ringing, nayi saurin dubawa naga Ya Fahad ke kira, nuna masa nayi nace ka gani koh JayD? Kafin nayi picking call da Salam..

Fahad dake dayan bangare na wayar yace, wannan Daren shine Daren mafi bakin ciki a rayuwa ta Easha, I called this night "Doom Night" yanzu shikenan na rasa ki...?

JayD naji duk abinda Fahad yace, kallon JayD nayi na ga yanayin sa ya canza nan take nace Ya Fahad, Yanzu ni matar aure ce kuma kai ma ina maka addu'a ka samu wacce ta fini...

He sighed deeply and said give him the phone, I gave the phone to JayD without hesitation..

Kin amsa yayi yana kallona,
Please ka amsa this is our only hope to survive nayi maganar cikin damuwa..

Amsar wayar yayi ya amsa da Hello Fahad?

Fahad yace I believe you know the consequences of the deal?

Yes I do, Mujaheed ya amsa cikin daci...

Fahad yace then make a move yana fadin haka ya yanke kiran, kallo na ya tsaya yi, kafin yace ina da kishi JayBee da bana so naga kina magana dawani face ni,Walhi na gwammace mu mutu cikin talauci indai harsai naje gun tsohon saurayin ki kafin mu samu arziki? JayD indifferent voice swept past my cheeks as cold ice

I know JayD, please ka cire wannan tunanin a ranka, I choose you over him and I'll still choose you if I'd the second chance to do so...

I love you yayi maganar yana bani light kiss on my lips before he horriedly rose to his feet and headed to the door..

Ko hour daya ba ayi da fitar sa ba sai gashi ya dawo, amma yanayin sa gaba daya ya sauya, ba kamar kafin ya fita ba...

JayD what's up? Zai magana kenan muka ji takun takalma da yawa sun shigo, a tsorace na dago Ina kallon su, wasu mutane cikin bakaken kaya sun rufe fuskar su da mask, ba abinda kke gani a fuskar su, to dama ga shi dakin ba wutan lantarki saide candle..

Pointing bindiga su kayi mana da mun kwanta kasa, ba shiri muka bi umarni su..
Daya daga cikin su ya pulling out the trigger straight to my head and said where's the share?

Cikin Rawan murya nace what share?nayi magana ina fashewa da kuka..

Ke zaki fito da shine ko-ko sai mun harbe mijinki?

Walhi bansan abinda kke nema ba, besides ku kalla dakin da muke ciki yayi maku kama da inda zaku samu abinda kke nema? Nayi magana cikin rawar murya..

Keeee daya daga cikin su ya daka min tsawa da yasa na kwanta kasa ina rufe kunne na, nace Don Allah kuyi hakuri walhy bansan abin da kke nema ba..? 

Oga kawai mu harbe su, tunda taurin kai za suyi mana...

Wanda aka kira da oga ya girgiza kai, alamar A'ah...

Wani daga cikin su yace Aisha A Gidado Da Mujaheed Muhammad kafin mu zo wuri sai mu na da tabbacin abinda muke nema yana gun, wannan tambaya shine ta karshe ina akwatin kudin yake? Yayi maganar cikin amo!

Walhy babu kome a wannan gidan za ku iya dubawa....

Alama Ogan nasu yayi masu da hannu, suka fara bincika dakin, ganin basu samu kome ba, aka daura bindiga akan Jayd, runtse idona nayi cike da tsoro...

Dan Allah karku kashe shi, ku harbe ni instead nayi maganar ina kokarin kare Jayd ina, coz I can't watch to see him perish..

Kai wani soko ne? Har matar ka tafi ka zuciya? Nikam zan so naga wadda yafi son wani a tsakanin ku, wani daga cikin su yayi maganar cikin hoax voice insa

Kamar yadda muka fada bama zuwa gu ba tare da samun abinda muka zo nema ba, but nevertheless we can have fun tonight, yana fadin haka ya fara takowa zuwa inda nake, durkusawa yayi daf dani kafin ya daura bakin sa a samar kunne na...

How about I make you my woman tonight yayi magana yana kallona, ko kuma na harbe Agonki, sabida daga dukkan alamu wannan Ango soko ne, yayi maganar yana buge kan JayD da gindin bindiga,

Yes shoot me if you want but please don't hurt her, JayD yayi maganar yana hawaye, I'm willing to sacrifice my life for her, please ku kashe ni instead...

Ganin yadda JayD yayi maganar yasa nayi saurin shiga gaban sa, nace ku harbe ni instead, I believe sabida ni kuka zo nan, tunda baku samu abinda kke so ba, ku kashe ni..

JayD ya shige gabana yace ku dauke rayuwa na ku barta da ranta, Jaybee deserves to live....

Wow interesting! Is going to be fun tonight, Oga yayi maganar in a deep tune,

So yanzu wa zamu harba acikin ku...? Daya daga cikin su yayi maganar yana dariyan mugunta..

Duka muka amsa Atare..

Oga yace kamar yadda nace is either I kill your husband or I make you my woman?

Shiru nayi ina kallon su, kafin nace wani abu harsun fara dukan JayD, duka suke mai kamar zasu kashe shi, bansa lokacin da nace na amince indai zai rayu...

JayD yace A'ah dan Allah karku taba min ita, na yarda ku kashe ni, ku tausaya min yayi maganar yana tarin jini...

Alama Oga yayi masu da su fita dashi kafin ya matso daf dani, ba abinda nake fadi illa Inna lillahi wa ina ilaihi rajiun.

Wato kin zabi mijinki ya rayu? Wannan ya nuna how much you love your husband, gaskiya it over decades I seen this kinda of love, To tunda kin zaba mijinki akan ki zan dauke miki abu mafi daraja agare ki yana fadin haka ya ja riga na da karfin gaske...

Don Allah karka yi min haka na roke ka? Ina ji ina gani ake kokarin rabani da abinda yake mallakin JayD,  Ban daina adu'a kuma ban daina rokansa ba, jin wani bakuwar yanayi yasa na sadakar,
ban san mainene makoma na ba? Amma tabbas ba abinda nake hangowa yanzu face mutuwa ta..!

DO YOU LIKE THE BOOK?

IF YES?

SHARE,
VOTE
AND COMMENT
FOR MORE UPDATES

Thanks
©MissDmk✍🏻
09074267236

A DAREN AURENA(SABON SALO)Where stories live. Discover now