chapter 3

204 6 0
                                    

💫💫💫💫
          _*MEE'AD*_
                   💫💫💫💫
*PERFECT WRITERS' ASSOCIATION*🌞

( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 💪)

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

P.W.A✍️

*THE BOOK IS WRITTEN*

*BY*

*_HAUWA IBRAHIM MISAU_*

Wattpad__@hauwancyy44

*_ Page -* 3

A can bedroom kuma bayan Mee'ad ta fito daga bathroom tabi dakin da kallo bataga 6tern nata ba taja dan guntun tsaki mtsw! kafin ta tambayi kanta badai Amal ta rikani fita darning ba ? Bata da amsar tambayan haka taja baki tayi shiru.

Ta isa bakin dress mirror tadau mai ta fara shafawa cike da farin cikin yau zasuje gidan su Amrah".

"Ta gama shiryawa tsaf ta fito cikin shigarta mai kayatarwa", sanye take cikin wata doguwar rigar atampha kirar holland mai launin blue da ratsi white a jiki ba 'abinda take xubawa sai wani dadda dan kamshi,"

"Fiskarta dauke da murmushi ta sauko daga kan steps," kafin ta karasa sauka tayi arba da Amal zaune bisa kujera a falon kasa tasa Tv a gaba da remote a hanunta da alama ba Tv take kallo ba sbd fiskarta ya nuna kamar tinani take,"

Mee'ad ta karaso tadan dafata kafin tace waike mike damun kine ? naga kin wani xauna kina tinani cikin tsokana tace ko kina tinanin yayane ?"

"Amal taja wani gwauron numfashi ta tabe baki kafin tace sai akace miki haka kawai sai na xauna ina wani tinanin yaya, toma wai mixanyi dashi ne ?" kokin manta da soyayyar yarinta ne a tsakani na dashi ? tonina ma manta da wani yayan da kike magana akan nasa",

"Mee'ad ta nisa cikin tsokana tace au' nikam ai nayi tsammanin tinaninsa kike, Amal tace aikine bai ishe kiba sai kiyi tayin maganar nasa ni kinga tafiya ta,"

"Ta yunkura xata mike Mee'ad ta rike hannunta kafin tace Allah ya huci xuciyarki rabin raina, daga wasa sai wani jin haushi?"

Amal tadan murmusa kafin tace dadina dake kin fiye tsokana wllh, Mee'ad tace ke dinne idan ba'a tsokane koba ba'a dai2 tuwa,"

"Murmushi Amal tayi kafin tace kije kiyi break now dan umma tace anjima xamu kai mata aikan, murmushi Mee'ad tayi kafin ta tashi ta nufi darning tana cewa kinga bari nayi sauri sbd mu isa da wuri...

MEE'ADWhere stories live. Discover now