Chapter 2

260 5 0
                                    

💫💫💫💫
          _*MEE'AD*_
                   💫💫💫💫
*PERFECT WRITERS' ASSOCIATION*🌞

( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 💪)

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

P.W.A✍️

*THE BOOK IS WRITTEN*

*BY*

*_HAUWA IBRAHIM MISAU_*

Wattapp__@hauwancyy44

*- Page -* 2

Amal ki tashi kiyi sallan asuba,  mee'ad ce ke knocking kofar dakin Amal", daga cikin daki Amal ce kwance bisa kan bed lullube da lallausan blanket sai juyi take " cikin alamun bacci, Amal taja tsaki, kafin tace sai wani damun mutane kike to naki tashi din ta kara jan blanket taci gaba da baccinta.

"Mee'ad da ta gaji da knocking komawa room dinta tayi tadau HISNUL MUSLUM tafara karanta morning azkhar kamar yadda ta saba 'a kullum.

Mee'ad kinga na gama shiryawa , idan kin fito daga bath room ki sameni a darning na gaji da jiranki , daukan wayarta tayi ta fice ta nufi falo.

" Ta samu mutanen gidan zaune bisa darning suna break fast, a hanzarce Amal ta karasa ta tabe fiska, kafin tace mom shine baxaku jiramu muyi break din tare bako?" hararar ta mom tayi kafin tace kunji ya' wato sai mu tsaya jiranku sai time din da kukaga dama kuxo muyi break ko ?"

Amal tadan sosa kai, kafin taja kujera ta xauna a gefen dad",

" Murmushi dad yayi kafin yace kiyi hakuri yar daddy, baxa'a kara break a cikin gidan nan ba sai an jiraku, kinji yar daddy ?" gyada kai Amal tayi tana murmushin jin dadi, Dad yace ina mommy nane ta shiga ?"

Amal ta tabe baki, kafin tace tana sama har yanxu bata gama shiryawa ba, kasan halin maman naka ai Dad!

Abba dake gefensu ya tari numfashin Amal da sauri yana cewa bar mamana ta shirya 'a nitse bance ki tabamin ita ba",

" Tabe baki ta karayi kafin tace nifa Abba ba komai nace ba, murmushi Abba yayi kafin yace kima ce komai din kiga yanda xanyi dake .

"Umma tace wai miyasa kuke son takura ma yata ne ?" ku kenan kullum sai kun tabamin ita,gaskiya baxan lamunci hakaba,

"Amal tai dariya, kafintace yauwa Hajiyata, kice musu su daina takurani akan waccar yarinyar " hararar ta Dad yayi kafin yace mommyn tamuce yarinyar ?"

Amal tace Dad ai idan mom dinkune niba mom dina bace, Abba yace ke hingonki anan"!

"Gaba dayansu sukayi dariya cikin jin dadi kafin suci gaba dayi break dinsu hankali kwance....

MEE'ADWhere stories live. Discover now