Shahara (Hausa Love Story)

Af pp-panda

41.5K 3K 172

FAHD X ZIA (shikenan!) Ku biyo wannan littafin dan ganin abinda aka toya muku!! Mere

SANARWA ME MATUKAR MUHIMMANCI
Ikirarin so (1)
ikirarin so (2)
ikirarin so (3)
ikirarin so (4)
kaskanci (1)
kaskanci (2)
kaskanci (3)
kaskanci (4)
binkice (1)
binkice (2)
binkice (3)
binkice (4)
mijin tsohuwa (1)
mijin tsohuwa (2)
mijin tsohuwa (3)
mijin tsohuwa (4)
tuhuma (1)
tuhuma (2)
tuhuma (3)
tuhuma (4)
jarumi (1)
Jarumi (2)
jarumi (3)
jarumi (4)
Nafisat yusuf (2)
Nafisat yusuf (3)
Nafisat yusuf (4)
tori (1)
tori (2)
tori (3)
Za0fficial_hamid (1)
za0fficial_ham!d (2)
tori (4)
Za0fficial_hamid (3)
Za0fficial_hamid (4)
rayuwar mu (1)
rayuwar mu (2)
rayuwar mu (3)
rayuwar mu (4)
Alhaji suleman (1)
Alhaji suleman (2)
Alhaji suleman (3)
Alhaji suleman (4)
biyaiya ko bauta (1)
biyaiya ko bauta (2)
biyaya ko bauta (3)
biyayya ko bauta (4)
kadara ce (1)
kadara ce (2)
kadara ce (3)
kadara ce (4)
marayan dole (1)
marayan dole (2)
marayan dole (3)
marayan dole (4)
yaa fahd nake so (1)
yaa fahd nake so (2)
yaa fahd nake so (3)
yaa fahd nake so (4)
Cin aziki (1)
Cin arziki (2)
Cin arziki (3)
Cin arziki (4)
Dafara (1)
Dafara (2)
Damfara (3)
Damfara (4)

Nafisat yusuf (1)

582 47 0
Af pp-panda

"Fahd. Yau naga kamar akwai abun dake damun ka?" Cewar umni dan ta fuskanci tun dawowar shi yake ta tagumi. "Yau banason zuwa wurin grammy" shuru umni tayi. Ita dai bazata iya barinshi a gida shi kadai ba, kuma tason fahd da kanshi yana son zuwa. Ko dai an bata mashi rai ne a makaranta.

Shuru tayi masa har seda ta gama shirin tafiya sa'anan ta ce "sauko takalman ka" gada kawai yai ya dauko takalman shi yasa. Abin mamaki, umni bata taba sayan abu second hand ko irin gumama. Hakan yasa ake mata kallon me girman kai ama ita ta san dalilin.

Suna cikin tafiya a bakin titi yaji umni ta kamo hannunshi cikin zafin nama ta jawo shi jikinta. Dago fuskar shi yayi cikin mamaki se kaga tayi masa alama da ya komar da kanshi.

Wasu mata suka nufi wurinsu da ka ganin kayan jikinsu kasan fa eh akwai anan dukda kuwa sun dora abaya da kimono. Babbar cikinsu ce ta yi magana "dan allah baiwar allah...muna neman wata Nafisa." Alama umni tayi da batasanta ba. Har zata wuce wata daka cikinsu tayi saurin mika mata poster. "Gashi dan allah. Hoton ta ne da kuma number en wayarmu. Idan kin ganta ki kira mu. Akwai ladan aiki me kitse.

Dan suka wuce suka tari wata matar ita kuma lokacin umni tayi saurin tsaida mota suka hau. Kallon kallo sukaiyi da fahd kamin ta dauke idonta kuwa titi. Ta manta da poster en hannunta.

"Umni. Yana ga kece a jikin poster" fahd ya nuna takardar hannun ta. "Ya Salam. Fahd bakomi kaji? Kayi shuru" gyada kai fahd yayi ama hankalin shi na kan foster en.

Daidai kasan hoton an rubuta NAFISAHT AHMED YUSUF HAKIM da babban ba'ki

NAGODE

Abaya nayi mistake. Sunan umni nafisah.

Fortsรฆt med at lรฆse

You'll Also Like

627K 33.2K 50
๐’๐œ๐ž๐ง๐ญ ๐Ž๐Ÿ ๐‹๐จ๐ฏ๐žใ€ข๐๐ฒ ๐ฅ๐จ๐ฏ๐ž ๐ญ๐ก๐ž ๐ฌ๐ž๐ซ๐ข๐ž๐ฌ ใ€ˆ๐›๐จ๐จ๐ค 1ใ€‰ ๐‘ถ๐’‘๐’‘๐’๐’”๐’Š๐’•๐’†๐’” ๐’‚๐’“๐’† ๐’‡๐’‚๐’•๐’†๐’… ๐’•๐’ ๐’‚๐’•๐’•๐’“๐’‚๐’„๐’• โ˜†|| ๐‘บ๐’•๐’†๐’๐’๐’‚ ๐‘ด๏ฟฝ...
1.9M 141K 63
"แ€›แ€พแ€„แ€บแ€žแ€”แ€บแ€แ€ผแ€„แ€บแ€ธแ€”แ€ฒแ€ทแ€žแ€ฑแ€†แ€ฏแ€ถแ€ธแ€แ€ผแ€„แ€บแ€ธแ€€แ€ผแ€ฌแ€ธ แ€กแ€œแ€ฝแ€พแ€ฌแ€•แ€ซแ€ธแ€•แ€ซแ€ธแ€œแ€ฑแ€ธแ€€แ€ญแ€ฏแ€–แ€ผแ€แ€บแ€€แ€ปแ€ฑแ€ฌแ€บแ€แ€ซแ€”แ€ฎแ€ธแ€™แ€พแ€ฌแ€™แ€พ แ€„แ€ซแ€™แ€ฑแ€ฌแ€„แ€บแ€ทแ€€แ€ญแ€ฏแ€…แ€ฝแ€”แ€บแ€ทแ€œแ€ฝแ€พแ€แ€บแ€แ€แ€บแ€–แ€ญแ€ฏแ€ท แ€žแ€„แ€บแ€šแ€ฐแ€”แ€ญแ€ฏแ€„แ€บแ€แ€ฒแ€ทแ€แ€šแ€บแŠ แ€œแ€ฐแ€แ€ฝแ€ฑแ€€ แ€žแ€ถแ€žแ€›แ€ฌแ€™แ€พแ€ฌ แ€›แ€ฑแ€…แ€€แ€บแ€›แ€šแ€บแŠแ€แ€‹แ€บแ€€แ€ผแ€ฝแ€ฑแ€ธ...
3.1M 257K 96
RANKED #1 CUTE #1 COMEDY-ROMANCE #2 YOUNG ADULT #2 BOLLYWOOD #2 LOVE AT FIRST SIGHT #3 PASSION #7 COMEDY-DRAMA #9 LOVE P.S - Do let me know if you...
3.5M 149K 61
The story of Abeer Singh Rathore and Chandni Sharma continue.............. when Destiny bond two strangers in holy bond accidentally โฃ๏ธ Cover credit...