Shahara (Hausa Love Story)

By pp-panda

41.5K 3K 172

FAHD X ZIA (shikenan!) Ku biyo wannan littafin dan ganin abinda aka toya muku!! More

SANARWA ME MATUKAR MUHIMMANCI
Ikirarin so (1)
ikirarin so (2)
ikirarin so (3)
ikirarin so (4)
kaskanci (1)
kaskanci (2)
kaskanci (4)
binkice (1)
binkice (2)
binkice (3)
binkice (4)
mijin tsohuwa (1)
mijin tsohuwa (2)
mijin tsohuwa (3)
mijin tsohuwa (4)
tuhuma (1)
tuhuma (2)
tuhuma (3)
tuhuma (4)
jarumi (1)
Jarumi (2)
jarumi (3)
jarumi (4)
Nafisat yusuf (1)
Nafisat yusuf (2)
Nafisat yusuf (3)
Nafisat yusuf (4)
tori (1)
tori (2)
tori (3)
Za0fficial_hamid (1)
za0fficial_ham!d (2)
tori (4)
Za0fficial_hamid (3)
Za0fficial_hamid (4)
rayuwar mu (1)
rayuwar mu (2)
rayuwar mu (3)
rayuwar mu (4)
Alhaji suleman (1)
Alhaji suleman (2)
Alhaji suleman (3)
Alhaji suleman (4)
biyaiya ko bauta (1)
biyaiya ko bauta (2)
biyaya ko bauta (3)
biyayya ko bauta (4)
kadara ce (1)
kadara ce (2)
kadara ce (3)
kadara ce (4)
marayan dole (1)
marayan dole (2)
marayan dole (3)
marayan dole (4)
yaa fahd nake so (1)
yaa fahd nake so (2)
yaa fahd nake so (3)
yaa fahd nake so (4)
Cin aziki (1)
Cin arziki (2)
Cin arziki (3)
Cin arziki (4)
Dafara (1)
Dafara (2)
Damfara (3)
Damfara (4)

kaskanci (3)

778 59 2
By pp-panda

Fahd ta tarar a zaune ya hada kai a gwiwa a karshen dakin. A sanyaye umni ta karasa inda yake ta jawo sa jikinta "fahd har ka koshi?" Be amsa mataba ya kwantar da kanshi a cinyarta.

Itama tasan ya fara kosawa ta sanar dashi gaskiyan magana akan inda yan uwan shi da mahaifinshi suke ama kawai danne wa yake.

"Kar ka biye masu. Basusan abinda suke fada ba" umni ta fada tana yake. "...nasani" shima yayi murmushi duk da zuciyarshi na yin zugi ama inda sabo yaci ace ya saba

Kwance zia take a kan princess bed inta tana chatting da kawayenta a group insu na messenger taji mommy na kiranta

"Zia! Ki sauko ga snacks zan wuce asibiti" ajiye DEX-cell inta ta zia tayi ta nufi downstairs. "Mommy please ki kaini Gidan su gram na wuni" (kakanninta na wurin uba) "okie naga ashirye kike ae? Maza ki dauko kayanki mu wuce kyaci abincin on road" mommy ta fara zuba su apple in da sandwitch a wani karamin box yayin da ita zia ta kuma haurawa sama.

Brown abaya inta zia ta dora akan blue chic gown tayi rolling sa'anan ta saka wayar ta da purse inta da lip balm a designer jakar ta fita daka dakin.

Wani mall suka zo wucewa hakan ya sa zia ta tuno wani abu "mommy i made a friend kuma inaso in koya mashi English." Gira mommy ta daga "maza kika fara kulawa?" Ta tambaya ba tare da ta dauke idonta a titinba "no mommy...he is my junior kuma shekaran shi 12 he is very small" zia ta turo baki

Mommy murmushi ta danyi "let me guess. You want to get some learning supplies?" Gyada kai zia tayi ita kuwa mommy tayi U turn suka nufi mall in.

Nan zia ta fara zabo note pads, note books har kala hudu, pencle da biro sunfi a irga harda drawing book da kayan zane kuma duk masu tsada ta zaba. Mommy bata kalli komi zia ta dire ba ta bada credit card inta suka biya aka sa wani ya ajiye a trunk.

Na gode

Continue Reading

You'll Also Like

655K 68.1K 26
في وسط دهليز معتم يولد شخصًا قاتم قوي جبارً بارد يوجد بداخل قلبهُ شرارةًُ مُنيرة هل ستصبح الشرارة نارًا تحرق الجميع أم ستبرد وتنطفئ ماذا لو تلون الأ...
3M 196K 89
What will happen when an innocent girl gets trapped in the clutches of a devil mafia? This is the story of Rishabh and Anokhi. Anokhi's life is as...
1.9M 141K 63
"ရှင်သန်ခြင်းနဲ့သေဆုံးခြင်းကြား အလွှာပါးပါးလေးကိုဖြတ်ကျော်ခါနီးမှာမှ ငါမောင့်ကိုစွန့်လွှတ်တတ်ဖို့ သင်ယူနိုင်ခဲ့တယ်၊ လူတွေက သံသရာမှာ ရေစက်ရယ်၊ဝဋ်ကြွေး...
439K 24.2K 17
𝐒𝐡𝐢𝐯𝐚𝐧𝐲𝐚 𝐑𝐚𝐣𝐩𝐮𝐭 𝐱 𝐑𝐮𝐝𝐫𝐚𝐤𝐬𝐡 𝐑𝐚𝐣𝐩𝐮𝐭 ~By 𝐊𝐚𝐣𝐮ꨄ︎...