Wanka tayi sannan ta nufi gadon
Pillows din ta zubar a kasa sannan ta kwanta da niyyar bacci. It was already around twelve.
Jin karar budewar dakin yasata bude idanta. Kallansu nasreen tayi tace yane?
Bacci mukazo yi wadan chan yan iskan basu tashi bacci ba. Smiling tayi taja bargo tace saida safe.
Washegari tunda safe bayan tayi wanka tayi alwala tayi sallah ta sauka downstairs.
Ganin aunt suhaila yasata smiling tace Ina kwana anti? Yauwa kin tashi abinciki na dinning idan kin karasa ki fito mai kitso da lalle ta iso ke take jira
Abinci taci saida tacika cikinta sannan ta fita waje. Decoration dinda akayi yayi mata kyau sosai.
Zaunawa tayi aka farayi mata kitso dayar kuma tafara zana mata lalle a kafafuwa.
Saida aka gama na cikin sannan akayi na waje.
YOU ARE READING
The Marshall's Daughter
RomanceNOT EDITED This is book two of the romance series Yar Gidan Modibbo being the book one this is book two. this book has a very huge agegap between the main guy and the main girl so if you are not comfortable please do not read. Most of the media yo...