7

3.4K 151 2
                                    

Yallijam Aminatu?!" Mai Alooma Ghaji yace hakan yana shafa kanta...

"Jam Baffa,kasiyomin?!"

"Ai banje France d'inba tukun Aminatu Bornu naje gidansu yayyunki"

yak'arashe maganar yana nuna mata su Aliyu,shide Modu yana sunkuye kansa a k'asa yasa hannu yana mulmula yatsunsa da meenah tataka,jiyowatai tana kallonsu yayi dede da d'agowar kan Modu yagasa mata harara saboda mugun haushinta yakeji ganin yadda tatakeshi amma ko ajikinta bin kyakkyawan takalminsa tai da kallo ganin shatin takalminta cikeda tsoro tace 'sorry'Wanda idan baka kulaba baxa kace tayi magana ba saboda labb'antane kawai suka motsa ajiyar heart Modu yasauke ganin tabashi hak'uri ,shiko Aliyu lokacinma danna wayarsa yake,kad'a kanta tai bayan tabisu da kallo sannan tacigaba da magana;

"Amma baffa nikad'aice banda iPad acikin friends d'inah,they r always making fun of me..."tak'arashe maganar cikeda tausayi wai dan baffan yatausaya mata,

"Aminatu kefa kika lalata iPad d'in ko.."be k'arasaba ta cafe,

"Baffa nida gid'ad'o ka siya mana guda d'aya fa kuma baya bani shysa nafasa ta kowa yarasa"

Ganin surutun nata bana k'are bane yasanya Mai Alooma Ghaji kad'a kai kawai batare da ya bata amsa ba anutse yace;

"Jeki cewa mummies d'innaki mundawo ko??"

Meyakwan tace to tatafi aiken seta kuma sako wani zancen;

"To Baffa warra bout the iPad??"

"Kije Aminatu kifad'i aiken dana ce kiyi"

yak'arashe xancen had'e da fara tafiya xuwa sashen da aka warewa su Modu sukuma suna binsa a baya harta fara tafiya sekuma tadawo;

"Baffa aunty kawai xan fad'awa seta kira yayya awaya tafad'a mata kaji?!"

"Meyasa bakyajine Aminatu?!"

Shiru tai tana wasa da jelar gashinta sukuma su Aliyu da Modu suka zuba mata idanuwa suna jiran amsar da xatace,ido baffan yaxaro mata yana sake tambayrta;

"Aminatu badake nakeba?"

"Baffa koba ya Gumsu bace jiya taxo da system d'inta akwai wani cartoon 'deep'sunanshi danake dying akansan ganinsa tahanani...."sekuma tai shiru,

"Sekika fasa mata laptop d'inko kokuma kikai yaya?!

Oh ni Alooma mekikai kuma yanxu?!

Daria Aliyu yafarayi saboda bak'aramin dariya abin yabashi ba lalle yarinyar nan trouble maker ce tsayawa tai tana kallonsa had'e da turo bakinta gaba ta harareshi shi a shagwab'ance tace;

"Baffa kaganshi yanamun dariya ko?!"

Murmushi mai Alooma yai ahnkali yace;

SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅)Where stories live. Discover now