WARNED!

856 57 0
                                    

😭SANADI NE😭

KHAIRAT UP

F.O.W

Vote@wattpad khairi_muhd

        43

Hajia am sorry kuma na kasa fada muku cewa ga abunda ya faru dani ranan da nazo gida har na fadi a kan cikin .

ta kwalalo idanuwa waje me ya faru to?

um dana zo na ce gwara na fara zuwa na gaida mummy tukuna yadda in na je gun ummata zan dade bazan fito ba shiga ta keda wuya na dinga sallama ba a amsa mun ba shi ne na kara shiga ciki. se na dinga jin maganganu kasa2 na karasa kusa da dakin da nake jin maganganun.

daga bakin kofa na ji mumy da kanwar ta da kawarta suna dariya irin ta shakiyancin nan.

mummy ta ce dasu.

ae sena ga bayan kishiyar nan tawa kuma sena tarwatsa rayuwar ta da ta er ta dan idan da akwai abunda na tsana to su biyun nan ne dan bana kaunar su ko naga sun cigaba.

to banda be ba se ayi maganin su ba ina malamin naki.

kanwarta ta cafke kisa a tagayara su a tarwatsa su a raba su da farin ciki.

hmm ae na gama dasu tunda na samu lalata auran er ta ta .

garin yaya?

um ae yama zan yarda tayi aure gidan hutu nas ma tayi ae buri na ta kare a wahala tamkar a kauye ke inda hali ma ta koma kauye shegiyar yarinya ga farin jini, ga iya magana, ga kyau ga diri ga ilimi ae abun yay yawa.

suka sa dariya harda tafawa.

to me kika mata yanzu?.

na hada mata tuggu wanda na san naci riba da dama

na farko na rabata da mijin.

kuma zan sa mata bakin jini kowa ya tsane ta a daina kulata.

na uku kuma zan shiga tsakanin ta da uwar ta da uban ta.

na nuna mata nafi santa .

to wai garin yaya? me kika mata ne?

nan ta fada musu ta na dariya suma suka taya ta.

kuji sokuwa wai ta yarda zan kaso auran tawa er dan ta aura mijin kunji fa 😂.

ba suna alfahari cewa tana da hankali da kunya da biyayya ba to ni na tarwatsa tarbiyar da hankalin yanzu kuma sena ga ta tsiya saura uwar tunda na gama da er kwanan nan zasu koma inda suka fito 😂😂.

garin fitowa ne na fadi ta karashe tana kuka.

hajia ta jinjina lamarin hakika rabi ta aykata wauta ta yi ba daidai ba ta amma mummy ce sila kuma suma suna da laifi tunda suka yi musu aure gashi nan sun yi SANADIN kan ya'yan.

hajiya dan Allah kada ki fadawa kowa dan mummy muguwa ce tace in na fada muku zata cutar da umma ta na fada miki ne saboda abun yana damuna bana iya sakin jiki saboda karyar da na miki.

kanta ta shafa ya isa ci abincin kin ji ki sha maganin ki huta zan dawo anjima.

to hajia.

hajia daga nan falo ta samu gu ta zauna tana jin bakin ciki da kuma takaicin mummy da kuma kin ji daga bakin makyn gashi yanzu bata ma san inda yake ba ga alhaji baya gari to wa zata tunkara da maganar?

zuciyar ta tace mummyn da kuma umar dan yasan me ake ciki ya kuma shiga tsakanin ta da rabi da rayuwar ta da rayuwar auranta.
a hankali ta mike tsaye ta dauko wayarta ta nemo number kanin nata.

hello hajia ina wuni?

lafiya lau kana ina ne?

ina tarauni

ok dama ina san ganin ka ne urgently.

to yanzu zan taho dama na gama aikin da nake yi.

to ina jiran ka zan same ka a part din mummyn su nas.

to yanzu zan taho

to a dawo lafiya.

ita daya a falo dake hajja ta na falan sama ta na aykin jan calbi.

ta kusan minti arba'in kamin ya kira ta ya ce mata ya dawo be ganta ba a ciki.

to gani nan ina zuwa.

sanda ta shiga gidan ta samu ya ma zauna yana shan ruwa gaban sa da abinci.

zaunawa tayi duk suka gaisa gaba daya.

hajia yunwa nake ji sossai bara na gama cin abincin tukuna.

ba damuwa ae gama ci.

irin kallan ma da mummy taga hajiar na mata seda taji gaban ta ya bada dam amma dake er duniya ce seta dinga jan ta da hira duk da ita kadai ke hirar saboda mummy irin makiran matan nan ne.

yauwa hajia na gama sedai Allah sa lafia, na ga kaman kina cikin damuwa ko ince bacin rai.

um umar ae dole nayi bacin rai dole ka gan ni a haka dan kuwa baka yi sa'a ba kana tare da baragurbe a cikin gidan ka.

ban gane me kike san fada ba me ya faru?

ta nuna mummy da dan yatsan ta kaga wannan matar taka bata tsoran Allah munafuka ce me shiga cikin hukuncin Allah me yanke zumunci.

👀 ni kuma hajia ta fada hade da dafe kirjin ta da kwalalo idanuwa waje. hajia wani abu na miki?da kike jefana da wadanan maganganun.

kada ki mun iskanci ko wata kissa ni da wayo na ba zaki mun ba na kyale ki kuma ita rabi da kika mata dan ita din yarinya ce kuruciya na damun ta....

hajiya amina me na ma rabin?

harara ta sakar mata ta kuma juyawa kan umar ka fadawa matar ka ta daina sa mun baki ko katse ni idan ina magana dan ni ba tsarar ta ba ne.

ke ban san shashanci kin ji ko ki rufe man baki ay za a baki damar ki.

mummy kan ta gama tsurewa idan bata yi karya ba ma to cikin ta ma ya hautsine ya kulle zawayi take ji na fargaba wanda tana tsoran abunda ze biyo baya.

*teamsanadine!.*

  SANADI NEWhere stories live. Discover now