chapter 3

1.6K 101 0
                                    

~😭SANADI NE😭~

~NA KHAIRAT UP~

~F.O.W~

~vote @wattpad khairi_muhd~

          ~03~

"hajiya ! hajiya ! an ahn yaya am sorry kayi hakuri hajiya !"

"wai ku a rayuwar duniya ba kwa da nutsuwa ne ko me? eh? ke tsokana kai kuma rashin hakuri to me ma ya faru?"

"hajiya khadijat bata da kunya ,ta dameni ta takura ni ki barni na mamake ta dan Allah."

"hajiya nifa ban san yazo wuce wa ba a gun nida faisal ke wasa fa."

"hajiya kalla yadda ta jika ni da ruwa daga dawowa na!"

"eh baki kyauta ba ga sanyi ga ruwa ki basa hakuri maza maza."

"ta kama kunne tana masa shagwaba am sorry"

"kansa ya gyada ya yi murmushi ya juya ya bar falon."

"sai a lokacin faisal ya fito daga maboyar sa yana dariya."

"hajiya ga faisal din"

"ae magana ta kare me zan muku? ku dai nutsu kawai."

"to hajiya."

"wata matashiyar budurwa ta sauko tana waya sai kyalkyatar dariya ta ke ta ce ga hajiyar ma"

"hajiya ga yaya khusam a waya "

"ah a yan landan ne? to bani."

"hajiya barka da hutawa? da fatan kina lafiya?"

"alhamdulilah khusam ina mumyn taku? da nasreen?"

"suna lafiya wallahi."

"ae madala a gaida su dukka"

"tam zasu ji ya fada"

"to ga  ayshan"

"ayshan ta karba ta koma sama."

"hajiyar ma ta mike ta shiga dakin ta."

****************

"rabi'a nada shekara goma sha biyar manema suka fara fitowa sai dai matsalar daya ce iyayen su basa yarda a cewar su rabi bata da asali shegiya ce."

"hakan yasa kullum a kuka suke ita da mahaifiyar ta."

"wata asabar ce da misalin karfe goma da rabi na safe hauwa;u ta hada kayanta da na er ta dan ta gaji da gori da wulakanci da ake mata a garin nasu."

"wanta malam mamman na hawaye ya ce yanzu kulu idan kin je birni ina zaki? gun wa zaki? shin kin san inda umarun yake? "

"yaya hakika kai dan:uwa ne na gari me kula da san yer'uwar sa yaya ka barni naje da kaina na nemo mijina na danqa masa diyar sa kuma na tambaye shi me yasa ya mana haka?"

"kulu ki hakura ki zauna ba komai ae rayuwa ce ki hakura da umaru in ki ka tafi nasan a inda zan ganki? ko a wane hannu zaki fada."

"tana hawaye ta ce yaya tabbas zuciya ta ta gama kekashewa, na kudurta a raina se na bar garin nan dan nema wa rabi darajarta, martabarta, gatan ta, dangin uba da ake mata gori taki auruwa ni nasan Allah ze kare mu."

"mallam tana da gaskiya ka kyale ta taje ta nemo mijin ta na da , ta kuma basu er su ta dawo cikin en uwan ta."

"kulu ku kula da kyau ga wannan ku kara sai na jiki."

"ina ma me gari be rasu ba ? shi kadai yasan asalin umaru ya kuma san adreshinsa sedai kash mutuwa tay gaggawa."

"ba komai yaya ~SANADI NE~

"har tasha ya raka su aka loda su a motar kano."

to fa wai me ke faruwa ? me ne ne ainihin magana?

  SANADI NEWhere stories live. Discover now