chapter 20

1K 71 0
                                    

😭SANADI NE😭

KHAIRAT UP

F.O.W

   Vote@wattpad khairi_muhd

           20

" *MAKYN* ta fada hade da sakin lallausan murmushi tana shafa bayan sa ta kasa boye fara'arta sam hakan take shima a gun sa."

"hajiya nayi kewar ki ba er kad'an ba ya hada hannayen su gu daya yana murmushi."

"ta shafa fuskar sa tana murmushin ita ma ko girma baka yi when ka dawo?"

"tun karfe hudu na yamma na dawo duk ba kwa nan"

"ohh! kayi hakuri kaji zauna nan a kawo maka abinci dan nasan kana tare da yunwa da gajiya"

"wallahi hajiya ina tare da gajiya sossai da sossai."

"zauna in ka koshi kaje ka gaida aunties dinka."

"ok hajiya ta"

"saida ya ci yay nak ya mike ya dinga bin tebur2 yana gaida aunties din sa."

"bangaren su rabi kuwa suna kan kujera sun cinye tebur guda en matan. sai hira da shewa suke ana sa wata waka suka mike aka basu fili aka zubda mutuncin rawa wani daga cikin abokanan ango ne ya shigo da rafar kudi en dari2 ya dinga likawa rabi da take kwasar rawa tamkar ita ce ta kawo rawar"

"bata ankare ba taji a speaker ana cewa su bawa dangin angn fili."

"suka fita suna dariya!"

"zaman su keda wuya suka fara kwankwadar ruwa suna haki musamman ma woman leader ta rawa rabi umar."

"saurayin nan ne ya biyo su hade da yin sallama"

"amsawa suka yi dukan su"

"am dan Allah in baza ku damu ba ina san magana da er uwar ku. ya fada yana nuna rabi."

"wani irin kallo ta bishi da shi me cikd da ma'anoni ta juyar da kanta gefe tana kuma kafa kai a kan gorar ruwan."

"baki kama da me wulakanta mutum ba da zaki bani koda minti 5 ne da na fada miki sirrin dake raina tauraruwar mata 😊"

"a hasale ta juyo khadyjat ta dafa hannun ta hade da gyada mata kai wato ta tashi pls , hakan yasa ta mike tsam ta koma gefe tana yamutse2n fuska."

"nasan na shiga lokacin ki amma ina san ki bani dama dan na nuna miki salan kauna ta."

"he bawan Allah daga ganin sarkin fawa sai miya tay zaki? har yaushe ka sani da kauna ta zata mamaye ka? kaga ni ka kyale ni ina da wanda nake so nake kauna kaji ko kada ka sake ka kuma mun magana.."

"haba gimbiyar mata, haba tauraruwa ta , haba rabi'atu ashe dama zaki iya  kasa gane masoyin ki?"

"a sukwane ta juyo cike da mamakin kalaman sa."

"in har kin tuna ni ne me ambaton ki da sunan gimbiya ta ,tauraruwa ta amma kika kasa gane kalamai na ashn ni daya nake haukana?"

" *MUHAMMAD* dama kai ne? wayyo Allah na amma gaskiya ka shammace ni yaushe ka sauka and ya akai kasan ina nan?"

"murmushi me tsada ya mata tun karfe hudu na sauka wanka kawai nay a gida naje na dauko ku daga gun make up na zo nan ko kin manta cewa MAKYN abokina ne?"

"tamkar tayi tsalle haka take ji a wannan lokacin, ta rufe bakin ta da tafin hannun ta cike da mamaki fara'arta taki boyuwa."

"amma naji dadin dawowar ka da ganin ka kayi surprising dina wallahi am so happy "

"ae naga alama amma fa duk da haka na fiki jindadin ganin ki muje mu zauna na gaji da tsayuma mrs. shakira"

"hararar sa tayi ta ja kujera ta zauna haka shima yaja kujera ya zauna suna fuskantar junan su."

"kin yi kyau gimbiya u luk take away haka kika iya rawa dama? ae gani nayi kin dage kina rawa dan kada wani ya shiga gonata kuma da kishin ki yasa ni fita yi miki liki hade da sa dj ya kora mun ku "

"da na san kana nan ma ae bazan soma yin rawar ba."

"ae gwara da na gani da idona kin karyan alkawari."

"ah ba wani karya alkawari ae na ce ma ..."

"rabi kun wani kame ki taso za a kama amare fa"

"tana murmushi tace uhm ya MUHAMMAD ga NAS fa NAS ga ya MUHAMMAD "

"ta saki kara da dan tsalle wanda ya jawo hakulan na kusa da su juyowa gare su ta kulle baki ta kuma saki ta yi magana dama shi ne cutie pie din naki gaskiya sis kasaitace ne wannan and cool."
"dariya ma ta ba wa muhammad din ya kalle ta shi ma ya ce da ita , kanwar mu kema ashe haka kike da kyau? u luk good zauna mana. nan suka zauna suna ta hira. haka aka tashi a bikin."

"washe gari aka yi dinner , ran asabar aka daura auren amaren da yamma aka kai amare gidajen su duk hidimar su rabi muhammad ne ya dauke musu tare suke komai suka kuma sabo a tsakanin su. har bayan biki suna tare,makaranta da bacci ne kawai yake raba su. kullum waya da text ta waya. har seda khadyjat tay mamakin yadda rabi ta sake da muhammad."

"a bangare guda kuma ayshat da khusam su jone fiye da da har seda alhaji ahamd ya ce idan sun shirya manya suyi magana hatta makyn seda alhaji ahmad ya bashi umarnin ya fito da matar aure tare za a hada su da su khusam hankalin khusam ya tashi sossai da jin umarnin abban shi ya zeyi? wa ze fito da? shi da wa ya taba tsayawa ma? "

muje  zuwa fan's

  SANADI NEWo Geschichten leben. Entdecke jetzt