page 4

8.2K 470 15
                                    

*Haske writer's Association* (home of expert and perfect writer's)

*SIRRIN MIJINA*

*Billy Galadanchi*

  Sadaukarwa ga qawata
*Nafeesatu sani kibiya....(Pheey)*

*Assalamu Alaikum all, Inaso inyi amfani da wannan damar inyi magana akan baiwa wayar salula muhimmancin damuke samada komai a rayuwa,ku sani lokacin da madaukakin sarki ya bamu a duniyar nan qalilanne bame yawan daze ishemu aiwatar da san ranmu bane harkuma ya ishemu mu gangara zuwa aiwatar da abinda shine mukazoyi duniyar ba, yanda kukasan,idan yau akace shatara ga watan takwas shekara ta dubu biyu da biyar,ranar talata tofa idan wannan lokacin da kwanan watan,da ranar da bugawar agogon da duk wani aiki da aka aiwatar aranar ya wuce baze dawo ba haka rayuwa idan ta tafi shikenan ba dawowa....dukjan numfashin d'an adam d'aya yana tafiya ne daidai raguwar kwanakin sa aduniya...duk yayinda kaja kwana daya a duniya daidai yake da matsanancin kusantuwar ka da lahirarka,babu wani dama ta biyu da zaka samu,yau idan akace kawa kanka hisabi me zakace?? Inane makomar ka? Kana tabbacin  idan ka kwana ka tashi yau gobe ma dakai za'a kwanta? Kokuma dakai za'a tashi? Babu sabida haka kayi amfani da lokacin da aka baka aro ka ribaci duniyarka kaci moruwar rayuwa a lahira....inajan hankalinku akan rage baiwa waya ko karance karance muhimnanci, Ana kiran sallah kina riqe da waya har lokacin sallah ya shige ribar me kika samu kenan? Kin daura sanwa waya ta dauke hankalinki har girkin ki ya qone ribar me kikaci kenan?" Mijinki yana tare dake kina riqe da waya ribar me kikaci kenan?" Ya kamata mu gane wayafa ba rayuwa bace,anyi zamanin da babu ita anyi lokacin da bamu santa ba anyi wucewar lokacin da bamu taba tunanin akwai zuwan ko abu me kama da ita ba...ni Billy Galadanchi ina kira da babbar murya ga d'aukacin mata en uwana da don Allah ba dan niba idan ana karatun novel akaji kiran sallah a ajiye aje ayi sallah, duk tsawon jan surarki bazaki wuce mintuna 30 kina salla ba, a gyara fisabilillah,daga k'arshe ina fad'a da kakkausar murya duk wacce take karanta rubutuna lokacin sallah yayi bata dire taje tayi sallar ba muddin tana sallah din,tokuwa gobe qiyama banida haqqinta...ina godiya ina kuma fata kun fahimceni.*

                    04
*Wanene Barrister mukhtar?*

      Barrister mukhtar abokin Dr.Hisham ne na qut da qut, tun suna yara suke tare,komai tare sukeyi dashi, jami'a ce ta rabasu, inda kowa yabi hanyarshi Dr.Hisham yaje india shi kuwa a Niger yayi karatunshi...Abokaine na sosai a ido amma mukhtar tun tasowarsu suna yara tsananin jin takaici da hasadar Hisham, shi d'an talakawa ne yayinda  Hisham yake d'an masu kud'i gaba da baya, tun tasowarsu Hisham ya san yanda yake da abokin nashi sedai shi sam be kawo wa ranshi cewar har girmansu akwai wannan hasadar tashi a zuciyar abokin shiba, abinda kurun yake gani wancen kuruciyace yanzu kuwa sun girmi wannan layin,musamman da abubuwa suka musu yawa gasu a cikin sokoto amma sesuyi 1 week basu ga juna ba.

  Had'uwa ce me tsafta yayi da Pheey acikin gidan Hisham lokacin ta kawowa zuhrah ziyara, da kanshi yayiwa Hisham maganar pheey, babu yanda Hisham ya iya dashi dole ya gabatar dashi a wurin ta, a wannan lokacin pheey babu abinda takeso sama da aure, sam bataji tana wani san mukhtar ba dukda kasancewar sa kyakyawa ajin farko kuwa, sedai tsananin farin cikin yau kawai ta samu wanda yace yana santa ya sanya kai tsaye ta amince masa batare da gaddama ba, da wannan zamuce sun dan taba soyayyar da har pheey ke ganin tamkar tana san sa yanzu.wannan kenan.

        Bikin pheey da mukhtar ya rage saura kwanaki bakwai kacal, yauma zaune suke akan kujerun parlor gidan Zuhra, zuhra ta zauna se zuba take

     Kinga wannan sunan ta gumbar uku bala'i ranar dana fara shanta ranar Dr. Ya mallaka mun kyautar mota.....style d'in kwanciya da mukayi a ranar sunfi goma,kinga na farko dai ya kwanta na dare saman sa naita sukuwa, na juya masa bayana still ina kanshi nayita suguta, na sanya takalmina masu tsinin gaske ya kwanta a qasa na hau kanshi inata aiki kedai....dafe mata baki tayi  ganin Dr. Hisham na nufosu, ta warce bakin
"Kefa kinada abun haushi wlhy ki tsaya kiji mana" gyaran murya yayi dole dukansu suka nutsu bayan sun gaisa yace Zuhra ta sameshi a daki kallonta yayi sosai

SIRRIN MIJINAWhere stories live. Discover now