Mafari

929 38 10
                                    


Littafin SANADIN CACA zai ƙunshi abubuwa da dama,daga yanayin sunan tabbas abinda zaizowa mutum shine littafin zayyi magana akan caca ne,saidai kuma ba haka bane. Kawai cacar itace mafarin labarin,wacce zata kaishi ga mataki na gaba.........dan haka ina buƙatar lokacinku kana da kuma haƙurinku.

Sannan littafin yana ɗauke da wssu boyayyun tambayoyi daba lallai su amsu a farko ba sai an shiga ciki,sannan kuma ba zai ƙare daga inda ya faraba.

Zan tabo matsalolin cikin gida,jeji,asibiti,faɗace fadace,gidan gala,sansanin ƴan fashi dama wasu abubuwan.

Zakuci dariyah sannan zakuji tausayi harma da abin haushi..........muje zuwa dai kawai.........

Please follow
Comment
And share

SANADIN CACAWhere stories live. Discover now