NADAMA 9

9 2 0
                                    

Na: Reedahmz
**NADAMA 9**

Suhaima: Tagama shiri tsaf goga ya dauke su zuwa airport Hajia Zahira tace Allah ya kaiku lafiya zakuji babban kira in sha Allah bada jimawa ba.

Suna tafiya a hanya goga yace dragon Zara tace goga na Mamie goga nawa yayi dariya yace da ita kisa ido akan ayyukan Kai da kai a aikin da zaizo gaba tace angama kace shiri iya shiri yace sosaima sukayi dariya. Zara tajuyo tace kiyi hakuri zaki fahimci yaren a gaba tace da Suhaima, suhaima tace bakomai suna isa akayi checking kayansu sukayi bankawana da goga yakoma gidan Hajia Zahira.

Sarham: Ta dubi Alh Sule canji tace ranka yadade zantafi zuwa gida yace toh ki kiyaye kuma ki canza salon kasuwanci da karban Kaya Masu masifar nauyi tayi godiya yasamata kudade cikin account dinta tayi gaba burinta tayi ido biyu da Zara saboda tayi missing dinta sosai ta dauki wayarta tafara dialing saita fasa saboda tayi surprising dinta ta ajiye.

Hajia Zahira dasauran yaranta anata chapter kwatsam sukaji shigowar mota aka ajiyeta tafito ta sallami driver din Alh Sule ta shiga falon da sallama firgigit Hajia Zahira tamike daughter!!! Sarham ta rungume ta tana hawaye Hajia Zahira tace sorry daughter

Sarham tasaki Hajia Zahira tace Ina Zara? Hajia Zuwaira tace takoma Yola yau Wai tagaji da zaman.. Hajia Uwani tace kuma tahada harda rashin kunya idon Sarham yayi ja tace mawa tayi rashin kunya hope dai Mamie ba??? Goga yace aa yar Kuna Kawai dai ranta ne a bace shiyasa, Hajia Zahira tace daughter karkidamu namata afuwa ai Sarham tace Mamie duk wanda zai tabaki sainaga bayan shi koda ruhina Zara ce, Hajia Zahira ta saci kallon su tayi masu ido tare da kara zuga Sarham Hajia Uwani tace dakyar ta hakura fa har Hajia tace ta tsaya akwai aiki tace bazata tsaya ba daki Sarham tawuce takira layin Zara switch off ranta yakara baci tayi wurgi da phone din ta riko kanta tayi shiru... Can ya dauko phone din ta duba time 6pm tashiga duba tickets aero saina 6 din ne ranta yakara baci dole sai 6 na safe nan tayi booking ita Tunaninta miyasa Zara Zata kashe waya???

Zara: Tundaga shigarsu jirgi data kashe wayarta har suka sauka bata kunna ba saboda tunanin ta babu wanda zaikirata kuma batason Hajia Zahira ko dayan su yakira daga airport Zara da Suhaima sukayi exchange din phone number Zara ta rungume suhaima tace da ita it was nice working with you suhaima tace thank you Lady Dragon murmushi tayi Wanda yabawa suhaima mamaki ganin cewa tun haduwarsu dariyar Zara kawai a gaban Sarham saikuma goga amma gashi tayi mata anyways tadawo daga tunani Zara tace are you done? Smiling tayi tace yeah byee zankira idan nabude wayar ok take care ..🤗

Ummy: Hayatu anya ni wannan tafiya ta Addarka lafiya? Tun sati take cewa zasu gama Amma shiru, Hayatu yace Ummy am in sha Allah tana hanya kinsan abinka school na private tace hakane bata gama rufe baki ba sukaji sallamar Suhaima dasauri Hayatu yakarbi kayanta ya shigo dashi suka gaisa duka Ummy tana ta murna tace ohhhhhhh ni diyarnan kinga yadda kika kara fari da kiba kuwa Masha Allah suhaima tayi murmushi tace Ummy am Abuja fa Hayatu yace atoh Adda ya hanya to tace Alhamdulillah nasameku lafiya koh? Hayatu yace Alhamdulillah Ummy keta damuwa tace gani ai nadawo Alhamdulillah.

Hajia Zahira:  Wayarta ya dauki ruri tana Kwance a katafaren gadonta na alfarma tadaga hey Mamie tace Aa lallai mutan turai yace Mam I missed you ya aiki ya harkokin siyasa tace Alhamdulillah ya turai hope dai kana jindadin wurin yace yeah it was nice inajin dadin haka yace dama Inason fadamiki ne nakusa zuwa tace why? Mizaka zo kayi? Yace Mamie Inason 9ja inason inji yadda Komi ke going infact Mam Inason inyi Aure a kasata Nigeria nagaji da turai inason changing environment please, tace naji kabari idan nayi tafiya nadawo saika shirya Amma kunyi magana da Manaf? Yace eh jiya munyi magana karatu ne yayi zafi amma dama tare muke son dawowa gaskiya tace toh duk kujira inada tafiya nafiso kudawo ina gida yace toh shikenan Mamie take care I love you tace love you so much son..

NADAMAWhere stories live. Discover now