NADAMA 3

14 2 0
                                    

Na: Reedahmz
3

Suhaima tayi text din account number dinta bawani daukar time taji saukar alert din 500k tabude ido sosai ta tabbatar da haka dinne shiru tayi tace wani hatsari nike shirin jefa kaina ni suhaima? Anya nayi tunani mekyau kuwa? Tace wannan hanya Allah ka kawo min agaji...

Hajia Zahira zaune cikin alfarma da daria tace waye zaija dani a Wannan kasa in ja dashi cikin dakiku, hadimanta zaune a kasa suna mata fadanci suka amsa da Babu takalli Hajia Zuwaira tace burinmu yacika saura kuma a hankali za'a gama suka fashe da dariyar Yan bariki dukkan su....

" Wayar Zara ce tahau ruri Sarham tadaga tace wanka take Muktar yace ahh Sarham manyan kasa kunyi tsada tace aa bakaso ka ganmu dai yace aa ganinku aidole yanzu bari gimbiya tafito kinga sai a san yadda za'a yi Koh? Sarham tace Muky inta fito zamu zo kawai yace toh..

Suhaima tace Ummy akwai wani tallafi da aka zo har cikin makaranta aka dauki sunaye da account number din kowa wanda wakiliyar minister din mata tazo tafada shine yanzu anturomin 200k Ummy tazaro ido Alhamdulillah harda sujud shukri suhaima ta kalleta kawai tace a dauki 70k kudin haya saura cefane...

Zara tafito wanka tace Girlfy am feeling much better now gaskiya you know what? Ke kadai kike iya kula dani idan banda lafiya inji sauki rashinki a gareni tamkar rasa wani bangare na jikina ne Sarham tayi murmushi tace girlfriend kin iya kalaman yaudara Sosai da ban sanki ba zance zaki kware wurin yaudara Zara tafashe da daria tayi hugging din Sarham, tace Girlfy you are the best Sarham tace yanzu ba wannan ba juyo kiji suka fuskanci juna tace Zamuje mukty nagari bakiji Kina wanka yakira ba? Tace Naji tadan bata rai ni wallahi mukty damuwa ne surutun shi yayi yawa suna cikin musun sai Sarham tayi mata kiss a kunci tace afuwan kedai muje muji mana wayar Sarham tadau Kara Zara ke kusa dashi Sunan Boss Lady yafito tadaga tasa handsfree Yan mata barkanki da wannan lokacin tace Barka ranki yadade gami da cirewa a handsfree tasa a kunnenta , Sarham inason duk abinda kikeyi kibari kitaho Abuja akwai wani aiki tace Ranki yadade....... Sarham banason musu kinsani umarni ne bawani shawara nike nema ba check your phone zakiga tickets dinku 6 na safe tana gama fadan haka takashe batajira amsar Sarham ba Zara tadafata tace am good zamuje....,,

Suhaima zaune text din Hajia Zahira ya shigo Kamar haka: Fatan kina lafiya mekyau dama nace idan bukatar nemanki yatashi zankiraki toh naturamiki ticket din jirgi zuwa Abuja gobe da safe inason ganinki Umaarni ne ba shawara ba.
"Zaheera"
Suhaima tana karantawa tace lallai na debo ruwan dafa kaina innalillahi tarike kanta gam tamike taje dakin Ummy tasamu suna hira da Hayatu tazauna tace Ummy tafiya ta gaggawa takama ni zuwa Abuja gobe dasafe wani esco zasuje kuma shine text dinsu inji malamin Ummy tace ohhhhhhh ji mugun ta abu gatsau haka to Allah ya kaimu Ameen Ummy nagode nagode...

Zara takira mukty guy how far nah? Mukty yace girlfriend I dey oo you come hide for one side dey chill Zara tayi dariya tace abeg money no dey for hand, we don broke tire, yayi daria yace Sarham tace zakuzo no munfasa kawai mu hadu Abj Mana gobe zamu bi jirgin 6 yace ok no Wahala Babe carry on sukayi sallama ta ajiye waya Sarham tazo gefenta oya zokici abinci ta sauko suka zauna suka fara ci da Bismillah Sarham tayi Shiru Zara tashafi kuncin ta hadi da cewa Girlfy sukayi dariya tace abincin yayi test fa Sarham tace ai dama na iya girki kinsani, Zara tace duk wanda zai kusheki saina harbeshi Sarham tayi murmushi tace kinsan me ? No saikin fada shakuwarmu tana kara karuwa nidake Zara tace please girlfriend kiyi shiru kinmin hallaci idan na manta ki tamkar namanta kaina ne Sarham ta riko hannun ta duka biyu tace nayi alkawari bazan taba rabuwa dake ba duk rintsi duk wuya Zara tace Girlfy nayi alkawari bazan taba rabuwa dake ba duk inda zaki shiga kifita Zan zame maki tamkar Ruwa Sarham loves you tashi muhada kaya..  tsaf suka hada kaya 5 na asuba suna Yola International Airport....

NADAMAWhere stories live. Discover now