NADAMA 4

12 2 0
                                    

Na: Reedahmz
4

MARYAM (SARHAM) ADAM

"Sarham ta taso ne gidan Marayu batare da tasan su waye iyayenta ba har Allah yasa watarana Hajia Zahira takawo ziyara gidan Marayu har hankalinta yakai ga Sarham wacce taji jininta ya hadu danata, Hajia Zahira ta kasance tanada yara biyu maza biy...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

"Sarham ta taso ne gidan Marayu batare da tasan su waye iyayenta ba har Allah yasa watarana Hajia Zahira takawo ziyara gidan Marayu har hankalinta yakai ga Sarham wacce taji jininta ya hadu danata, Hajia Zahira ta kasance tanada yara biyu maza biyu Mata da Mijinta wanda Allah yayi wa rasuwa shekaru dayawa, akwai tarin dukiya masu dimbin yawa amma bai hanata kara nema ta gurbaccen hanya ba saboda son zucia irin nata. Hajia Zahira takasance Mace mai alfahari da jin ita watace, hakan yasa tafada harkokin siyasa wanda gwabnati tabata minista ta Mata takan tara Mata don bada taimako wasu kuma takan rinjayesu ne saboda tasa su a hanya Mara kyau don cimma burinta tafi diban Yan mata don gudanar da ayyukanta marasa kyau datakeyi .......

FATIMA(ZARA) SADAUKI

"Zara Itama marainiya ce ta taso tasamu uwarta da rai amma mahaifinta ya rasu, tun tanada shekara biyar kuma su asalinsu Yan kasar Sudan ne talauci da kyarar dangin mahaifinta yasa aka kori mahaifiyarta bayan mutuwar mahaifinta zuwan su Nigeria ba...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

"Zara Itama marainiya ce ta taso tasamu uwarta da rai amma mahaifinta ya rasu, tun tanada shekara biyar kuma su asalinsu Yan kasar Sudan ne talauci da kyarar dangin mahaifinta yasa aka kori mahaifiyarta bayan mutuwar mahaifinta zuwan su Nigeria basu san kowa suka fada hannun Hajia Zahira da niyyar ta taimaka masu koda da aikatau ne wanda Hajia Zuwaira tayi masu hanya zuwan Zainab gidan Hajia Zahira yasa ta hada Sarham da Zara ta rike saboda shakuwarsu , Hajia Zahira taji dadin haka Saboda tunda ta dauko Sarham taki sakewa amma yanzu taji dadin sakewa kuma lallai yaranan biyu sunada kwanya zasumin amfani a gaba,,, ta sheke da dariya tace zanbasu ilmi ta koyaya.. toh bayan shekara sha biyar Allah yayiwa mahaifiyar Zara rasuwa, sosai Zara tashiga tashin hankali mara misaltuwa harta kai ga kwanciyar asibiti kafin tasamu Lafiya ta hakane suka kara shakuwa da Sarham komi tare bamai masu fada koyace badaidai ba ita Hajia Zahira kara bude Masu hanyar lalacewa takeyi Hajia Zahira Zara da Sarham!!!

HAFSAT (SUHAIMA)MUNIR ARDO

"Suhaima haiffafiyar jihar Adamawa ce mahaifiyarta kuwa yar Jalingo ce Malam Munir Ardo baida abinyi sai siyar da fatu shine kasuwancin daya rike saikuma tukin manyan motoci daga Arewa zuwa kudu Yayan shi biyu da Ummy a duniya Suhaima da Hayatudee...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

"Suhaima haiffafiyar jihar Adamawa ce mahaifiyarta kuwa yar Jalingo ce Malam Munir Ardo baida abinyi sai siyar da fatu shine kasuwancin daya rike saikuma tukin manyan motoci daga Arewa zuwa kudu Yayan shi biyu da Ummy a duniya Suhaima da Hayatudeen gidan haya suke zaune dubu sabain a shekara, kasancewar shi mai kokarin nema toh sunada rufin asiri dai dai gwargwado ,,, da hakan yasa yaran shi makaranta don tunda shi baisamu yayi ba toh su suyi shekara ta farko a Jami'a Mahaifin suhaima yayi wani mummunan hatsari yarasa rayuwarshi hakan ba karamin illata rayuwar su yayi ba abubuwa suka lalace harta kai ga abinci yafara basu wahala, sukuwa dangi dama dashi suka dogara. Hajia Zahira ta shiga garin Yola dan bude wani wurin koyar da sana'a wa mata wanda foundation dinta ne ya gina tunda mahaifarta kenan, toh bayan ta kaddamar tafito ne direbanta ya bige Suhaima saboda nisa datayi cikin tunani ,,,,, direba da muqarraban Hajia Zahira sunfito zasuyi fada ita ta dakatar suhaima bata wani ji ciwo ba, tana ganin Hajia Zahira ta gaisheta cikin girmama wa itakuwa daga ganin suhaima kawai taga Nama kayan aiki.. kawai tabawa suhaima katin ta tace ta nemeta a masaukinta cikin jimeta dasafe ta dauki kudi ta bata taki amsa daga baya ta amshe. Bayan takoma gida bata boyewa Ummy komi ba , Ummy tace to Allahu ya biyata Amin cewar Suhaima. Washe gari dasafe suhaima ta shirya zuwa gidan Hajia Zahira daga gate akayi waya tace a bar Suhaima ta shigo, shigar ta taga duniya aka kaita falo na alfarma tajira Hajia Zahira tafito tazauna aka kawo komi na kari, Hajia Zahira tace Suhaima taci tace a koshe take Hajia Zahira ta kalleta tace ba'a maida dakyar dai tasha Lipton da chips, daga haka bata karaba....
................
Daga can tace Yan mata ya sunan ki? Hafsat Suhaima Hajia Zahira tace Masha Allah Nice name kina makaranta tace Ina nan Abti amma scholarship ne nasamu. Good inada Yara guda biyu kuwa a wurin wani course kike karanta? Tace International Relation good toh yayi kyau . Dama ni inason kishiga cikin kungiyata saboda naga ke irin wacce nikeso ne nan dai Hajia Zahira ta zayyana wa suhaima manufofinta ,wanda mai karatu zai jisu a gaba , Suhaima kije kiyi tunani nan da kwana uku idan baki amince ba zaki iya rasa mutane biyu a tare dake tashi kije ki ajiye number dinki idan kin Amince 500k kawai Hajia Zahira tace sainaji jiki suhaima Wannan shine dalilin damuwa da Suhaima tashiga bayan tirjiya datayi saida taga Sosai za'a ci zarafinsu ta Amince da zantikar Hajia Zahira Allah ya kyauta.... Yanzu Suhaima ta isa Yola International Airport 5 kamar yadda su Sarham da Zara suka isa ........ 6 am jirgin su yatashi zuwa Abuja domin jin kirar Hajia Zahira Manyan duniya...

Sarham sanye da bakin gilashi tana kallon cikin jirgin da mutanen ciki Zara ta sa kanta a kafadar Sarham, daga can Zara ta kama hannun Sarham Gam tace gabana yana faduwa Girlfy ban san dalili ba,,,,,, Sarham tace girlfriend bakomai kawai yanayi ne yana faruwa irin haka kinji ? Tace Naji Girlfy haka Sarham tayi ta kwantar mata da hankali duk a idon suhaima Kawai taga sun birgeta is like tana ganin su cikin Abti tadai cigaba da latsa wayarta saiga su a Abuja kowa ya sauko Zara da Sarham sune karshen Sauka dama already Hajia Zahira ta turo drivers biyu daya yadauki Zara da Sarham dama sun saba daya kuma Suhaima ko wanne da inda yatsaya basu tsaya ko ina ba sai hanyar maitama gidan Hajia Zahira. Su Zara sun riga Isa tunda sun san gidan, Suna shiga sukayi sashen su na gidan,, daki da Hajia Zahira ta qawata Masu wanda dama kowa da nashi,

Amma suka ki dole wuri daya suke kwana don haka dole Sarham tabar dakinta tadawo wurin. Suhaima ta zo aka bata daki don rage gajia tayi wanka ta kalli Aljannar duniya, cikin hakane Furera tayi sallama tace Hajia nason ganinki a dinning kizo muje, Suna isa taga su Sarham batace komi ba tace kodai nan gidansu kokuma suma dai Hajia Zahira tayi gyaran murya tace to welcome my girls "Thank you" cewar Zara tace kuyi hakuri fa da urgent called....

Sarham tace Mamie munajinki tace ga bakuwa itama zataa kasance daga cikinku sunanta Suhaima itama a Yola take zaku dinga aiki tare hope baza'a a samu failure ba? Zara tace Mamie munji wannan Ni kamar ina ganinta a Abti, Hajia Zahira tace anan take tana karanta international Relation aji biyu ok ayya, ita dai Suhaima ta na shiru Zara tace kece ko? Tayi murmushi tace ehh.. Hajia Zahira tace Suhaima ga Daughters zaki fara binsu kiyi aiki dasu banaso a samu akasi, shiru suhaima tayi dai zuciar ta na bugun uku uku tace toh. Sarham tace Mamie minene tsarin wannan aikin? Hajia Zahira tace tsarin shine kece Zaki tafi banda Zara, dasauri Zara tadago Mamie!!! What are you saying? Tace Zara yadda kikaji haka za'a yi ke zan hadaki da Suhaima da goga itakuwa zasu tafi da Nafisa Imo state zasu tafi, ku kuma kogi , Zara tace shikenan maganar? Sarham tace Girlfriend zauna karki tashi anan wurin, Hajia Zahira tayi murmushi saboda tasan hakan zaifaru amma bata damu ba tace kowa yatashi tagama magana......

Bayan sundawo daki Zara ta kankame jikin Sarham tace Girlfy ban Amince da wannan aikin ba kokadan, hankali na yaki kwancia.. Sarham tace girlfriend bakomai karkidamu mana kinason hanani karfin gwiwa ne? No but.... shhhhhhhhh" ta rufe mata baki. Cikin haka sako ya shigo wayar Sarham....

"Anjima Nafisa zata shigo zaku wuce 6pm kayan sunada nauyi kuma inda zaku shiga akwai matakan tsaro Sosai saikunyi dagaske banaso a samu matsala kokadan kinsani nasamiki 1m cikin account dinki yanzu Becareful daughter"

Zara tace tabbas aikinan akwai hatsari naji a jikina Amma Girlfy please ki kiyaye, Sarham tace i promise you girlfriend kinji dakyar Sarham ta rarrashi Zara. Karfe 5 Nafisa Zaki ta iso zasu wuce airport, Zara da driver suka kaisu dakyar sukayi sallama Sarham tayi hugging din Zara tace Girlfriend zandawo karkidamu kinacin abinci please kinji Heart beat dina sukayi dariya nan suka wuce cikin jirgi sai IMO state..

NADAMAWhere stories live. Discover now