NADAMA 7

12 3 0
                                    

Na: Reedahmz
7

"Sarham" Ta wahala iya wahala Saboda taki magana an shirya shiga da ita kotu don yanke mata hukunci matukar batayi magana ba. Tana zaune zuciar ta a bushe saboda tsabar taurin kai taki karaya kawai a zuciarta yadda Hajia Zahira tayi masu illa dole watarana su rama... Tace ohhhhhhh Girlfriend yanzu wani hali take ciki nasan dole tana cikin damuwa, daya daga cikin masu tsaronta ya nuna tabashi hadin Kai zai kubutar da ita, itakuma taki Amincewa. Can tunani da dabara yazo mata tayi mashi inkiya yazo tace ya bata wayarshi, yace tabari zai nemo Mata dayan wayarshi wanda baza ayi suspecting dinshi ba bayan yafita yakawo mata.

Girlfriend 😭😭😭 please pray for me Ina cikin wani hali but please don't call this phone number ... Kawai visit Alh Sule canji inform him ina America Kuma kasuwa ta baci,anyi asarar riba wasu daga cikin kayan ma ana kokarin konasu cikin rijiya. Please kikulamin da kanki karki zauna da yunwa. Yours Girlfy.

Tana turawa ta goge number din da text din tamika mashi wayar, Tace tagode.

Zara taji shigowar sako ga Number me ± tayi tunanin scam ne kawai tayi deleting batare da tabude ba takoma takarasa Shirin ta tsaf don zuwa assignment din Hajia Zahira tafito taje dayan dakin da aka ajiye Suhaima tayi knocking, tana budewa tace Kinga ma shiryawa tace suka fito Zara dauke da akwati suka fita goga yaja motar suna tafiya yace Zara the Dragon nifa nakasa gane maki tace goga kafi kowa sanin dalilin amma kake tambaya, yayi daria yace zanbaki wani labari kuwa don yashafeki tace dagaske yace Allah tayi murmushi tace shege goga nawa yayi dariya suhaima tana shiru har suka isa suka gama assignment din su, hanyar dawowa goga yace hanya fa yabaci wasu kaya har sun bata,Zara tace aa goga Ina fatan ba hanyar da nikejin saurana bane? Goga yace hakan ma zai iya faruwa don kamar hanyar da jajayen fata suke ne, Shiru tayi tacee shikenan goga Zan binciko .. ita kuwa suhaima gida takeson tafiya gabadaya hankalin ta yatashi. Suna isa cikin falo suka tadda Hajia Zahira da Hajia Zuwaira suna zaune Zara tace momy naji kamar ance hanya ta baci anyi asarar wasu Kaya kuma an sace wasu, Ina fata Babu kayana cikin ko daya? Hajia Zahira gabanta yafadi tasan tsantsan rashin kunyar Zara matuka, Kuma dama Sarham ke danneta.. Shiru falon yayi sai AC..

NADAMAWhere stories live. Discover now