INDON KAUYE part 11

127 3 0
                                    

🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃

    *INDON KAUYE*

🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃

*Story written by*
*HUSNA ABUBAKAR HUSSAINI* ✍ 
           *(Asmiey)......*

*Page ...... 11*

*-------------- Muryar indo na tashi agefene yasa ya zabura yadawo hayyacinsa ganin halin dayake cikine yasa duk yaji ya raina kansa*

Ganin irin kallon datake binsa dashine yasashi bin inda idanuwanta suka  tsaya, zabura yayi yagyara zaman jallabiyarsa
"Laaa yaya Nu'am naga macijinma ya mutu "ta ƙarashe zancen tareda washe rinannun haƙoranta dasuka dafe sabida rashin wankewa
Cikeda borin kunya Yayi gyaran murya "ehm ahm ke indo pls karki faɗa wa inna kinkashe maciji a wandona "
"Haba yaya wallahi saina faɗa Salam yakuma shiga wandonka idan bananan uban waye zai sake kashe maka"

Da wani irin mugun kallo cikin fishi yace " ubankine zai kashe min , shegiya kawai ƙazama "

"Toh billahillazi saina faɗawa inna har nonona saida ka taɓa"
Ta ƙarike zancen tareda ƴunkura domin tashi
Cikin hanzari yafusgota tafaɗo jiki shi
"Toh toh naji yahaƙuri indo ae ban san nononki na taɓa ba ae na ɗauka bakida nono, amma toh wai yaushe ma yafito ne nikam ...?"

"Hmmm yaro ae kande ce tacemin idan najefa wake cikin rijiya nono zaifitomin ae kuwa najefa guda biyar ingayamaka kawai sainaga wannan ƙurjin yafitomin shinefa kawai nake ce masa nono "

"Ke dalla rufewa mutane baki wawiya kawai nine yaro ...?"

Zabura tayi domin harga Allah tsawar dayai mata ya tsorata

"To kwarankwatse a kunnen inna "

Zabura yayi zai kamota tasa gudu
Ganin tana naiman guje masa ne yasa yayi hanzarin cafkota

"Haba mana indo kekam bakisan wasa ba
Kinsan mainene.?"
"A"
"Namiki alƙawari zankaiki birni idan har baki faɗawa innaba"
"Laaaaaa ƙarantse dagaske kakeyi "
"Toh da wasa nake dake dazan miki ƙarya "
"Toh toh naji kuma narantse bani faɗiwa inna komai hatta ma macijin dana kashe maka ma bani hwaɗi mata, kuma bazan hwaɗi mata kataɓamin nonona ba"

Dafe kansa yayi cike dajin haushin kansa tareda tsanar yarinyar yadawre yace " kinmin alƙawarin"
"Aradun Allah nayi maka"

Miƙo masa ƙaramin yatsanta tayi tareda cemasa" toh muƙulla"
Da kallo kawai yake Binta domin kuwa bai fahimci maitake nufi ba

" Muƙulla mana kaga sai kayarda dani Nima Kuma inyarda da alƙawarin ka"

Murmushi ne ya subuce masa jin shiriritar yarinyar
Ahankali kuma yamiƙa mata kyakkyawan ƙaramin yatsansa dayake fari tass dashi kafin yace " muƙulla"

Saurin haɗe yatsansu tayi cikeda farin ciki

Jin Muryar Saddam a ƙofar gida alamun yadawo kuma yana dafda shigowa yasa cikin sauri Nu'aim yace mata saida safe ya korata ɗakinta

Harta kai ƙofa cikin muryarsa mai daɗin sauraro ya kwalla mata kira

Ahankali taja tatsaya batareda ta juyo ba
Cikin wispa voice yace mata " nagode"

Yana faɗin haka yayi saurin kawar da kansa gefe banda bugawa babu abinda zuciyarsa takeyi , agefe guda kuma saiya tsinci kansa cikin farin ciki

***********Khaleesat ce zaune a haɗaɗɗen falonta wanda yaji kayan more rayuwa hannunta riƙeda glass cup tana sipping ɗin abinda ke ciki da alama drink takesha

Ƙwalawa mai aekinta kira tayi mai suna John
Cikin hanzari ya ƙaraso tareda durƙusawa
"Yes Madam am here"
Dawani irin mugun kallo tabishi cikin ɓacin rai tace
" Are You stupid..?
    I mean did you just hear what I just said ..?
         Are you stupid...?
    How many hours will you take to prepare just a meal ...?
    Ohhh do you want me died of hunger..?"
   
    "Ohhhhh am sorry maddam I was just trying so hard to make a very delicious food for..."
   
    "Will you just keep quit and get lost out of my sight!"
   
    " Am sorry maddam "
   
    Cikin sauri yamiƙe domin barin wurin kamar yadda ta umarta
   
    Haryakai ƙofa ta dakatar dashi tahamyar kwala masa kira
    Cak yaja ya tsaya jiki na ɓari
    "Ammm idan ka gama girkin ka kaimin ɗakina"
   
    " Ok ma"
   
    Tana faɗin haka batama jira jin amsarsa ba tanufi upstairs
   
    Tana shiga ɗakin direct bayi tashiga domin sakarwa kanta ruwa zuciyarta cike fall da kewar mijinta
   
*******kai kawo kawai takeyi atsakiyar bedroom ɗinta zuciyarta cike fall da mugunta tareda hassada mara iyaka Hajiya Zaliha kenan....
Abakin gadon dake manne aɗakin tasamu tazauna tagumi ta buga tashiga tunanin abinyi domin kuwa Alhaji yakaita maƙura
Knocking ɗin ƙofarta da akeyine yadawo da ita hayyacinta...
"Yes shigo"
Cikin fishi ya buɗe ɗakin yashigo
"A'a yadai son naga ranka aɓace ..."
"Hmm wallahi mom nagaji da abinda Dad yakemin "yaƙarashe zancen yana huci kamar mayunwacin zaki

  "Sonnn what happened again this time around...?"
"Mom kinadai sane da tura waɗancan banzayen da yayi can gidan gonarsa dake ƙauye"
"Eh of course nasani and what is wrong with that...?"
" Hmmm mom don't pretend you don't know what was  going on in this house"
Yaƙarashe cikin fishi
"Calm down my son inasane da duk wani abu dake faruwa agidannan kadai kazuba ido kaga matakin dazan ɗauka"
" That's my mom shiyasa like birgeni, ammm I've forgotten to tell you abimma daya kawoni"
" Ahannn inaji me kuma yafaru"
"Wancan old man ɗinne Mana , Wallahi bansan meya ɗaukeniba saikace ba mahaifina ba"
"Shittttt will you keep quit and gi straight to the point"!
" Ammm mom could you imagine Wai just because na cewa accountant ɗin Company akan yamin transfer ɗin 1million shine dad Wai saina faɗa masa abinda zanyi dashi kafin abani , imagine fa saikace wani ƙaramin yaro ,wanda na tabbata da Nu'aim ne yatambaya kai tsaye za'a basa

INDON KAUYEWhere stories live. Discover now