INDON KAUYE part 1

387 16 2
                                    

🍃🍃🍃🍃
       *_INDON ƘAUYE_*
             
(Funny and romantic story)

          
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*🌞

( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 💪)

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

P.W.A✍️


          *WRITTEN BY*

    *Asmieyn Sadeeq*
*HUSNA ABUBAKAR HUSSAINI* ✍

    ✨Bismillahir rahmaani rahim✨
  
PAID BOOK ₦200 only
Free page
Page 1⃣

Aguje tashanyo kwana hartana bigewa mai awara robarta fadi take wayyo gasunan gasunan, mai awara kuwa jin ana gasunan kawai saitabi bayan ta itama kobi takan awararta batayiba, tana kuma shanyo  kwana taga wasu gungun samari anci ado irinna gayun kauye rigar shadda da wandon jeans.... Nan suma jin ana gasunan gasunan suma suka zuba aguje sukabi bayan indo da mai awara.....tana karyo kwana taga mai gari akan jaki yaci zanzaro da uban rawani jin sahun kafa ga mutane sunyo kansu yasa jaki zabura jikake timmm saiga maigari akasa, ae ko bi takan ciwon dayaji baiyiba shima yabi ayari fadi yake wayyooooooooooooo gasunan....

Jin kamar sahun kafafu abayanta yasa taja taci burki tana maida numfashi.
Nan suma suka ci birki sai maida numfashi ake....
Tambayarsu tashigayi....
Miyasa kuke gudu.....?
Da kallon mamaki kowa yashiga binta inda maigari yashiga tinanin wallahi datasan indoce tasasu gudu shi da bai biyisuba domin info ba kai gareta ba......

Daya daga cikin samarinne yayi karfin halin tambayarta "suwayene suka shigo mana kauye"....?

Jin tambayar dayake matane yasata kwashewa da dariya tana nunasa da yatsa....

Budar bakin indo sai cewa tayi inna ceca ta'aekeni in kadomata dabbobinta shine danake naga ahe bintalo tahadomin danata sunyo gida hine nake wakar gasunan.......

Salati gurin yadauka sai anlokacin mai gari yatuna faduwar dayayi daga kan jaki, kama kugusa yayi jin kamar yagoce saiga mai gari shirin ya fadi akar yana mai tsinewa info.... kan kace kwabo an nufo kan info ana shirin yi mata ribiti......

Info nafahimtar haka kawai saita hau borin karya..... Ita adole mai jinni..... Juya idanunta tayi wanda idan ba fada maka akayi ba ka dauka dagaske aljanun gareta......

Mutanen karkara da shegen tsoron aljanu nan aka rasa mai tunkararta abin yahadewa indo biyu dama gata da shegen karfi kamar kato.....

Jgshsuwbksjw. Sgmahshvsns, kmshvsgaisndhs, jahsuensmbdhsjsu, jwyvabsjdb, iauwbdgdiwbsh, kwohwviskandyjwnsv,bwhshbbsbsjsjjdnj, nsnsbjsbsbbs,  iwvwunwbsns, nwhwuhbamksbyshsvsv,nwjebbebeb,,  hwgsgvskske.... Sudbdhudhwjsnbs, jsggwuwhvdhshhe, jsgwvvwhs, jjwjsuhshshwhjjhellllshd cg eh......

Yaren da indo tashiga yimasu kenan yaran mallam dake takama da izu biyar yataso waishi zaimata rukiya, sai kara zuga shi akeyi Kansa na kara girma haka yanufi indo.... Indo kuwa ganin ansamu mai yankakkiyar wahala yadoso kuma akaci sa'a tabala"in tsanarsa sabida yatakuramata a makarantar allow.... Murmushin mugunta tasaki tareda ayyanawa aranta "zakaci ibanka yaran mallam"..... Yana isowa dayar guntuwar fatiharsa bai ankaraba sai ji kake timmm ae kan kace kwabo taro ya tarwatse kowa yaci na kare ciki kuwa harda mai gari dake kukan kugunsa takarye.....

Saida indo ta tabbatar tayiwa yaran mallam lilis Sannan takama hanyar gida asittin....
Tana isa tamakale awaje taki karasawa sanin cewa inna kashetane yau dai batayi..... Jummala dake gefe sai fentin fuska take zata dandali.... Takwallawa inna kira... Inna!  Inna!  Ga shegiyarnan tadawo....

More comments more typing
Salon na daban ne

INDON KAUYEWhere stories live. Discover now