Zafafa Histoires

Affiner par mot-clé :

14 Histoires

MAKAUNIYAR ƘADDARA!! par BilynAbdull
#1
MAKAUNIYAR ƘADDARA!!par Bilqeesa ibraheem
MAKAUNIYAR ƘADDARA Labari mai cike da cakwakiyar rayuwa. Ta wayi gari da ƙaddarar da batasan mafarinta ba, batasan tushenta ba. Gata da ƙarancin shekaru, gata da ƙaranci...
IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅) par missxoxo00
#2
IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (C...par NANA HAFSAT🧕🏼
Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna...
Terminée
SO DA ZUCIYA...❤️❤️PAID NOVEL par missxoxo00
#3
SO DA ZUCIYA...❤️❤️PAID NOVELpar NANA HAFSAT🧕🏼
Labarin DARUSSAN rayuwa Mai dauke da kaunar SO DA ZUCIYA 🥰❣️
KAI MIN HALACCI..! ||PAID NOVEL✅ (COMPLETED) par missxoxo00
#4
KAI MIN HALACCI..! ||PAID NOVEL✅ (...par NANA HAFSAT🧕🏼
Labarin cakwakiya dake tafe da tacacciyar kauna marar gauraye ta zukata hudu; SHAMSUDDEN DA ALIYA ga kuma SAHAL DA FA'IZAH... 💕Kowanne yana son masoyin dan uwan sa. Wai...
Terminée
+5 autres
DAUƊAR GORA...!! par BilynAbdull
#5
DAUƊAR GORA...!!par Bilqeesa ibraheem
Labari mai cike da bahaguwar cakwakiya, ɗimuwa, ruɗani tare da bam mamaki. tsantsar mulki da ƙarfin ikon masu mulki. tsaftatacciyar soyayya mai cike da nagarta da dattak...
KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅ par missxoxo00
#6
KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑CO...par NANA HAFSAT🧕🏼
LABARIN RUGUNTSUMI: SARKAKIYAR RAYUWA, MAKIRCI DA TSANTSAR HASSADA, SHIN NA FADA MUKU YANA DAUKE DA TSAFTATACCIYAR KAUNA MARAR GAURAYE? LABARI NE NA GIDAN SARAUTAR BARN...
Terminée
ƘALUBALEN RAYUWA  par Feedohm
#7
ƘALUBALEN RAYUWA par Fiddausi musa
Wane irin miji ne? Mijin da bai san ya sauke haƙƙin da ya rataya a wuyan shi ba? Shin ko an faɗa mashi ci, sha da sutura kaɗai ne aure? Wallahi ba zan iya ba, ba zan iya...
DALAAL💞💞 ( A new world/Destiny's Love)PAID NOVEL/NA KUDI NE.  par missxoxo00
#8
DALAAL💞💞 ( A new world/Destiny's...par NANA HAFSAT🧕🏼
Labarin sarqaqiyar rayuwa... Tausayi, Fad'akarwa Mai dauke da rantsattsiyar k'auna marar gauraye.. DALAAL//HAFEEZ/HABEEBULLAH❤️❤️ "Dalaal If I know what love is, it...
Terminée
TAKUN SAAƘA!! par BilynAbdull
#9
TAKUN SAAƘA!!par Bilqeesa ibraheem
TAKUN SAƘA littafi ne da yazo muku da wani salo na musamman. tare da tsaftatacciyar salon soyayya tsakanin wasu tom and jarry😂. halinsu ya banbanta da juna. hakama buri...
BAKON MUNAFIKI!!👺🏡👪(BA NA MUTUM DAYA BANE)PAID NOVEL.. par missxoxo00
#10
BAKON MUNAFIKI!!👺🏡👪(BA NA MUTUM...par NANA HAFSAT🧕🏼
labarin ruguntsumi wanda MUNAFIKI daya ya dabaibaye komai na zumunta. Gefe daya labarin na cunkushe da tacacciyar kauna marar gauraye.. kada ku manta labarin BAKON MUNA...
FARHATAL -QALB!! (FARIN CIKIN ZUCIYA)♥️♥️PAID NOVEL.. par missxoxo00
#11
FARHATAL -QALB!! (FARIN CIKIN ZUCI...par NANA HAFSAT🧕🏼
LABARI NE DAYA KUNSHI RASSA DABAN DABAN NA KUNDIN RAYUWA. DOMIN TUN RAN GINI TUN RAN ZANE. !! GEFE DAYA SALON RUBUTUN YAZO DA WATA IRIYAR KAUNA MARAR ALGUS ... ZAYN OF T...
SARAN ƁOYE par BilynAbdull
#12
SARAN ƁOYEpar Bilqeesa ibraheem
Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo...
ZAFAFA BIYAR NEW YEAR par huguma
#13
ZAFAFA BIYAR NEW YEARpar safiyya huguma
Don ilimantar da al'umma da nishadantar dasu
ZAFAFA SABON KAFCE🤓 par BilynAbdull
#14
ZAFAFA SABON KAFCE🤓par Bilqeesa ibraheem
ZAFAFAN LITTTAFAI DAGA ZAFAFAN MARUTA GUDA BIYAR👌🏼