Príbehy: Hikaya

5 Príbehov

HAWA DA GANGARA od KhamisSulaiman
#1
HAWA DA GANGARAod Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin wasu larabawa ne marayu wadanda suka shigo duniya da kafa daya kafin su sako dayar.
Dokončené
LIKITAN ZUCIYA od Naseeb01
#2
LIKITAN ZUCIYAod Naseeb Auwal
Matashin ya tafi neman likitan da zai bashi magani wanda zai sauya zuciyarsa daga mai biyewa son rai zuwa tsayayyiya. An turashi waje mafi hatsari ga rayuwarsa don zuwa...
Dokončené
  IDON BAKAR MAGE A DUHU  od KhamisSulaiman
#3
IDON BAKAR MAGE A DUHU od Khamis Sulaiman Abdullahi
Hikayar Imam Dan soyayya da yaje birnin sin a kasa daga Kano.
WATA ALKARYA  od KhamisSulaiman
#4
WATA ALKARYA od Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin batan yariman wata kasa a cikin duniya da gwagwarmayar da yayi kafin ya dawo gida.
ASHE NI 'YAR TSINTUWA CE  od KhamisSulaiman
#5
ASHE NI 'YAR TSINTUWA CE od Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin wata yarinya ne da take bata tun bata da hankali, iyayenta basu tashi ganinta ba sai da ta zama budurwa sannan ma take sanin ashe wadannan wanda take wajensu bas...