KAMA DA WANE....(Completed)

By Seemahwrites

13.2K 1.8K 210

even though they look alike that doesn't mean they should have same goals, their life is filled with regret... More

chapter 1
chapter 2
chapter 3
chapter 4
chapter 5
chapter 6
chapter 7
chapter 8
chapter 9
chapter 10
chapter 12
chapter 11
chapter 13
chapter 14
chapter 15
chapter 16
chapter 17
chapter 18
chapter 19
chapter 20
chapter 21
chapter 22
chapter 23
Apology
chapter 24
chapter 25
chapter 26
chapter 27
chapter 28
chapter 29
chapter 30
chapter 31
chapter 32
chapter 33
chapter 34
chapter 35
chapter 36
chapter 37
chapter 38
chapter 39
chapter 40
chapter 41
chapter 42
chapter 43
chapter 44
chapter 45
chapter 46
chapter 47
chapter 48
chapter 49
Trailer

FINAL

341 35 0
By Seemahwrites

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
  🖤💙🖤💙🖤💙🖤💙🖤
👩🏻KAMA DA WANE......
                          BATA WANE👩🏻‍🦱
   💙🖤💙🖤💙🖤💙🖤💙

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

Follow me on Wattpad @ayeeshatmuhd

         *Na*
        *UMMU NAJMA*
marubuciyar *HAR ABADA*

*DEDICATED TO*
*AMMYN KHAIRAT(golden girl)*
*AND RUKAYYA IKRA(ummu sultan)*

Special gift to *Muhammad Karim*
       *And Fenarh matar Soja*

50👯 *(FINALE)*
"Wayyo Allah habiby ka qona min wallahi, shiyasa nace ka barni nayi abuna Amman ka takura sai ka taya ni yanzu Yaya za'ayi naci wannan abun?" Leesa ta fada tana sauqe frying pan din omelette da Sa'ood ya babbaka,

"Sorry novio ki tsaya mu sake soya wani zaki ga Yanda zaiyi kyau Kuma yayi dadi, ki zauna ki jirani yanzu zan gama"

Qwace frying pan din tayi tana turo Baki ta nufi sink ta kunna ruwa tana wankewa tace "bani so ka bari zanyi da kaina"

"To shikkenan idan kin gama Ina jiran ki a parlo a dan sanmin kinsan kayan qwalaman Mai ciki akwai dadi"

" Ka dai iya kwadayi, gaba daya rainon cikin nan tare da fitinar ka nayi habiby dan haka Allah ya kawo lokacin da zan aihu sai ka taya ni labour"

Dariya Sa'ood yayi ya dauko igniter ya kunna Mata gas sannan ya karbi frying pan ya saka a wuta harda qoqarin zuba Mata mai a ciki Sannan ya koma gefe" Shikkenan an gama ranki shi dade Allah ya kaimu lokacin ki gani da kaina zan karba Miki saidai ki kwanta kiyi barcin ki kina tashi ace Miki kin aihu"

Bai qarasa magana ba wayar shi dake aljihun wandon shi ya fara ringing, dauko yayi Yana mamakin ganin sunan Sa'eed a jiki, suna cikin gida daya me yasa Kuma yake Kiran shi a waya?

Picking yayi ya dan dame ya fara tambayar shi abinda ya faru sai kuma yayi shiruu, kafin yayi kabbara Yana gode ma Allah hakan ya jawo hankalin Leesa,

"Habiby Mai ya faru? Salee ta aihu ko?"

Gyada mata Kai yayi Yana murmushi yace " yes sweetheart, ta samu da namiji yanzu haka suna asibiti"

Da mugun gudu Leesa ta fita, sai Kuma ta dawo da gudu ta kashe gas har ya Kama qauri itama ta sake babbaka omelette dinta, tana tari ta sauqe sai faman Toshe toshen hanci takeyi,

"Daman nasan na fiki iya girki kinzo kina min wani iyayi, da kin barni na soya Miki da yanzu kinci bai qone ba"

" Ni nama qoshi dan Allah ka shirya muje muga baby dukda Basu kyauta min ba da aka tafi da ita asibiti ba tare da sani na ba"

Binta yayi a baya har bedroom dinsu ya saka Riga sannan ya dauki key din mota ya fita, Bata dauki lokaci ba ta fito itama suka dauki hanyar asibiti, da shigar su dakin da aka kwantar da Salee suka hango ta zaune ga baby ana ta passing passing dashi,

Qarasawa jikin gadon Leesa tayi cikin rada tace ma Salee
"Sister da zafi kuwa?"

"Hmm kedai Bari kawai na rantse da Allah sai Nan da shekaru 5 kafin na sake aihuwa, Wai dan ma ba twins na aifa ba ance zafin daban yake, Kinga momyn al'amin ma naquda biyu tayi da zata aifi Hasna da Husna gaskiya dole mu sake niman gafaran mama dan wallahi aihuwa da baqin azaba"

Wani kuka cikin Haleesa yayi qulululu ta hadiyi wani mugun miyau sannan tace "to Nima dai Allah yasa ba 'yan biyun Zan aifa ba Kuma Allah yasa kada na aifi qaton baby"

" Lalala, Akan me zakiyi ma kanki wannan fatan? Tunda ni Allah Bai bani ba ai sai kiyi addu'a ke Allah ya Baki, ni wallahi 'yan uku nake so ma ki aifa 'dika_'dika Kinga sai ki bani kyautan daya Nima nawa su zamo biyu"

" Eh qwarai, muguwa baqar azzaluma kedai kin cika son kanki wallahi, kina fatan ba Zaki sake aihuwa ba sai Nan da shekaru 5 Kuma hakan ma 'daya kike so ki aifa Amman kina min baqar fata?"

" Haba auty Haleesa kefa babba ce nasan kin fini juriya"

" Qwarai kuwa, tunda shi babba ba mutum bane, abeg go gefe Bari Naga yaro na mu tafi Daman abinda ya kawo ni Kenan"

Ta karbi babyn a hannun Sa'ood tana mishi wasa, tafiyan da basuyi ba Kenan har Saida Sa'eed ya sallami Salee Bayan ya tabbatar da lafiyar ta da na 'dan cikin ta, shima ya tattara nashi ya nashi ya bisu suka koma gida,

Ranar suna yaro yaci sunan mahaifin maman shi wato Aliyyu haidar, a ranar da dangen jego Sa'eed ya dauki Salee suka fita zasu je ya nuna Mata abubuwan da ya mallaka Mata a matsayin tukuici na qara Masa member a cikin zuri'an sa, Haleesa da Sa'ood ne suka zauna a matsayin su, sai wani narkewa Leesa keyi har tafi Mai jegon ragwanta ita a dole ta it's acting,

kuma jama'ar gidan sunyi tunanin Saleeha ce saboda cikin jikin ta Bai girls ba Kuma dake tana da qoshin lafiya sai ya saka ta murmure ta danyi qiba kadan,

Can yamma ana ta hidindimun suna Kuma har lokacin su Sa'eed Basu dawo ba, zuwa lokacin ran momy ya fara baci ta Yaya za'ayi su Tara mutane Kuma su tsallaka su fita, Ina ma suka je? Kuma me suke yi a waje har yanzu basu dawo ba?

Tasan Zarah ta Gane ba su bane Amman tayi shiru ne kawai saboda kawaici don abin da bacin rai, zuwa tayi ta same ta tana feeding din Hasna ta tambaye ta wurin da su Sa'eed suka tafi Amman sai ta boye mata, ta nuna kaman ita Bata ma San ba su bane a waje,

Qwafa momy tayi taje parlor inda Leesa take zaune tana Kiran sunan ta Amman sai ta fuske tayi kaman ba da ita take ba,

Karban babyn Salee dake shaqar baccin sa tayi ta miqa Mata tace "gashi ki shayar dashi yunwa yake ji"

Nan fa Ido ya raina fata, ta Yaya ita ba mahaifiyar yaro ba ba Mai rainon shi ba za'a kawo shi ace ta shayar dashi? hasali ma Bata San Dame zata shayar dashi din ba a yanzu,

Tashi tayi da yaron zata Shiga ciki momy tayi saurin dakatar da ita, tana tambayar ta "Ina zakije?"

"Daki zamu Shiga na shayar dashi"

"Haba ke kuwa, danki na Jin yunwa har sai kin qule daki kafin ki bashi abinci?"

" To momy Bari na dauko hijab sai na saka na bashi"

" Meye abun kunya dukkan mu Nan fa Mata ne, kunyar mene zakiji Dan Allah zauna ki shayar da yaro ni bani son irin sakacin ku na yaran zamanin Nan"

Komawa Haleesa tayi ta zauna sai fidda idanu waje takeyi, gaba daya hankalin mutanen parlorn Yana kanta, Tama rasa me zatayi 'daya she is shy of showing her breast to everyone, yaune gobe ne Haleesa zata fara shayar da yaro shiru, ganin haka yasa momy tazo ta karbe shi fuska a daure ta gwada ta da yatsa tace

"Cike ma uwar shi da uban shi duk inda suke na Basu minti 30 su dawo, wannan ai shashanci ne zasu Tara mutane su tsallaka suyi tafiyar su, ko ance Miki ba zamu Gane ki bane? Idan kinyi Kama da uwar yaro ai KAMA DA WANE BATA WANE ballantana kice Zaki kasance uwar tashi,

3 years later

Da gudu RAMADAN ya shigo SIYAMA na biye dashi a baya tana kuka, hannun shi dauke da doll din Elsa ya nufi inda Sa'eed yake kwance Yana pressing phone dinshi hankali kwance, ya dale bayan shi Yana buya,

"Dady oye ni, aunty ciyaya du'a"

Tsaki Sa'ood yaja ya karbi doll din hannun shi ya wurge ta dashi shima Ramadan din ya fito dashi ya zuzzungure shi Yana banbami

"Haba Dan Allah, ki kunan Baku San zaman lafiya ba ko yashe Kuna cikin fada kaman masu ganin hanjin junan ku? Daga safiya zuwa yanzu kunyi fada yafi sau 20 ko ni da mamanku a rana sau uku zuwa hudu kawai muke fada Amman duk kunbi Kun hana ni sakat"

Tsayawa yaran sukayi kowa ya qame suna binshi da idanu want abun su gane wani Basu ganewa sudai sunsan masifa yake yi Kuma suna sauraron shi,

Bai qarasa tashin hankalin shi ba Leesa ta shigo da Yara sunfi su ashirin, lokaci daya part din ya koma kamar nursery ko cikakken minti 2 basuyi da shigowa ba aka fara dambe daga wannan ta bare Baki tana kuka sai wannan ya Taya ta, tuni Sa'ood ya nemi Ramadan da Siyama ya rasa Suma sun Shiga sahu,

Tashi yayi daga kwancen da yake ya qarasa wurin ta sai zazzage musu kayan wasa takeyi a tsakar wuri,
"Novio wa'innan fitinan Kuma a Ina Kika tattaro su?"

" Haba habiby yau Kuma yaranmu ne suka zama fitina? Iyayen su zasu tafi orphanage ne shine nace su kawo su tunda mu yau ba zamu je ba"

" Eh lallai, aikuwa aiki ya same ki gashi sun rikito da dispenser Wai zasu Sha ruwa, kin ganni Yanda nake ji yau dinnan Babu abinda Zan iya Muku Kinga tafiya ta"

Yana juyawa yaga haidar qarami da Siyama da Ramadan tsaye hannun su cikin na juna,

Haidar ne yayi dariya yace "dady ya khalifa yace Wai na tambaya me yasa Kai da Daddy na kukayi babba"

"Kaji min shashanci, shi khalifan dadyn shi qarami ne?"

Girgiza Kai Ramadan yayi yace "Aa amman momyn chi babba ne, mu Kuma momyn mu qayama Kai Kuma atoto"

*TAMMAT BI HAMDILLAH*

_Kuyi haquri da taqaita kama da wane da nayi na qarasa a gurguje ban fito da komai dalla dalla ba, hakan ya faru ne saboda wani dalili nawa Amman kada kuga laifin MATAR KULLE da na fara rubuta shi wannan wani uzuri ne daban_

*Dumbin jinjina zuwa ga*

*Sarauniya beelat, gimbiyar proficient*
*Adamu Yusuf indabo*
*Sadeeq Ciro biyu*
*Maman mamy shalele*
*Aisha Alto*
*Feenarh matar soja*
*Hanne Ado*
*Ruqaiyya ikra (ummu sultan)
*Ammyn khairat (golden girl)
*Yar umma*
*Ummu julaibib*
*Fateema shu'aib*
And my habibtys
*Khadeejaht hydar (young novelist)*
And *nusy (Yar Amana)*

*Godiya ta musamman ga*
*Muhammad Karim*
*Mu'az*
*Abdulaiimar*
*Nimcy sarauta*
*Hassan basiru majia*
*Raihana*
*Momyn twins (Mrs zanna)*

*Ina sonku irin over dinnan fans din ummu Najma💖💝 Kuma Ina godiya ga duk Wanda take bin littatafai na a WhatsApp ko a Wattpad ko Kuma a Facebook*

Sannan Ina miqa gaisuwa ga duk wata member dake cikin daya daga cikin groups dinnan

*Real Kama da wane fans*
*Matar kulle novel fans*
*Matar kulle fans 2*
*Mk palace*
*Filin marubutan qwarai*
*Wa nake aure fans*
*Rudani novel fans*
*Mafarkin Yasmin fans*
*Raggon miji fans*
*Bariki zauren dandi fans*
*Fadar matar soja*
*Kanki Kika cuta fans*
*Hausa novellas*

*Sai mun sake haduwa a cikin sabon novel dina da nake Kan rubuta shi Mai suna MATAR KULLE*

_Ma'assalam_

Continue Reading

You'll Also Like

8.6K 973 10
The heart is a confusing, altering thing no state of bliss lasts forever and no state of pain does either. A nice easy going girl, a temperamental a...
220K 16.2K 20
Avantika Aadish Rajawat Aadi, with his fiery nature, adds intensity and excitement to their relationship, igniting a spark in Avni. Avni, like the ca...
102K 9.5K 51
Boddo is a Fulani girl, who will be married at young age of 13yrs to the man who she never knew or saw in her life who is also educated.....how will...
1.1K 142 13
Mahir Adam Dan-Musa, a true definition of egotistical, domineering and self-centered human being. He got the looks, the wealth and thinks no woman ca...