SANADI NE

By khairi_muhd

58.5K 3.9K 39

labari ne a kan marainiya wadda mijinta ya gudu ya barta da ciki, har tsawan shekaru goma sha biyar da en dor... More

chapter 1
chapter 2
chapter 3
chapter 4
chapter 5
chapter 6
chapter 7
chapter 8
chapter 9
chapter 10
chapter 11
chapter 12
chapter 13
SANADI NE ;14
chapter 15
chapter 16
chapter 17
chapter 18
chapter 19
chapter 20
chapter 21
chapter 22
chapter 23
statement!
chapter 25
chapter 26
chapter 27
farewell
chapter 29
chapter 30
chapter 31
TENSION
LIE
DEPARTED!
BETRAYED!
BROKEN
TURMOIL!
REAVELED!
WARNED!
what happened?
all out
ON DA WAY
not an update
HOME SWEET HOME
RAMADAN
PATCHED UP!!
Not an update
Sanadi ne
Sanadi ne
sanadi ne
FINAL

chapter 24

992 81 0
By khairi_muhd

😭SANADI NE😭

KHAIRAT UP

F.O.W

vote @wattpad khairi_muhd

juma'@t mubarak to u all 😊.

             24


"Direct gidan kakanin sa ya fara shiga ya sami hajja na gyaran goro zata ci. abbi a gefanta yana cin ayaba da alama hira suke dan kuwa suna ta murmusawa kasa2 a tsanake ya shiga da sallama a fatar bakin sa."

"wa'alaikum salam muhammadu sannu da zuwa ashe dama ran kan ga rai."

"ya ce kai hajja ke dadi na dake magana cikin dabaibayi nasan korafin ki ae ban zo ba ran juma'a ba sai yanzu to afuwan ina can ina fama da tension ne."

"ta murmusa hade da sa goran ta a baki ta na taunawa."

"burin ki,ki dinga tauna abun nan kaima abbie kana ganin ta."

"yo me a ciki kai fa fi'ili ne da kai wai ma ina zaka da wannan adon haka.?"

"um idan matambay"

"hajja ta ce ae tad'i za shi."

"ya mike ya na ajiye musu rafar kud'i a kan tebur a sha alawa."

"abbie ya masa dakuwa allawar uwa ka?"

"ya fita yana dariya."

"daga nan bangaren umma yaje a kan sallaya tana jan carbi. bata yanke ba, ya tsuguna a gun saida ta sallame ta juyo da fara'a a fuskar ta . ta ce makyn ne ? sannu da zuwa"

"youwa, mun same ku lafiya umma? ya gida."

"alhamdulilah ya hajiya aminan?"

"tana lafiya tana gaida ki."

"ina amsawa nan ta kawo masa ruwa da dambun nama a wani bowl me kyau."

"da kyar ya sha ruwan ya dan debi naman ya sa a bakin sa be wani jima ba ya mata sallama ita ma ya ajiye mata kudin ta shi masa albarka ta masa godiya."

"mummy na zaune a falo da alama tana jin dadin zaman nata a gun kan carpet kuma kayan marmari ne ajiye da dangin su meatpie da civita da cup tana kuma kallo a tv."

"salamu alaikum"
     "amin wa'alaikum salam"

"ah 'ah manyan baki, makyn kai ne maraba."

"tsugunawa yayi, ya gaida ta barka da dare mummy."

"barkan ka sannu zauna2 tashi daga kasan."

"zaunwa yayi a kan kujera, ya na kallan tv shi ma nan khusam ya shigo ya mika masa hannu suka gaisa ya na smiling kai ne tafe?"

"e ashe kana gidan?"

"wallahi na fita ma dazun nida ayshat mun je kasuwa , mun yo siyaya kasan next week za a kai kayan. kai fa ya gun naka?"

"makyn ya dan maze ya ce kai kam ka godewa Allah, ni fa ban ma da budurwar ina ga hada lefe kuma?"

"guy kana wasa wallahi."

"wasa ko?"

"e man ae kaman yadda naji ance tare za a hada mu ko kana da mat ko baka da ita so gwara ma ka nemo a dangi ku rufawa juna asiri in yaso later on se ka nemi wadda ka ke su ka hada su biyu"

"hararsa yayi ya mike ya bude fridge ya dauko hollandia me sanyi ya balle murfin ya fara sha. to ni yanzu ma fa gun nas nazo hajiya ta aiko ni."

"mummy se lokacin ta sa musu baki a hirar su ta ce ai aminan ta turo ka ashe to bara na kira ta."

"khusam ya kalle sa yace really?"

"to yana iya?"

"to why nt rabi'a?"

"who? that gurl?"

"eh man"

"mtsw ba aji na bace kuma bata gaba na ban san raini da rawar kai infact tana ma da saurayin ta."

"you re nt serious wallahi, ae nas ke da rawar kai kasan ko rabi tana da aji?"

"makyn yace what ever"

"nas ta fito sanye da doguwar riga blue da mayafi takalmin ta blue ta ce welcm yah makyn"

"ya amsa mata shima da fara'a kan fuskar sa ta zauna kan hannun kujerar sa ,khusam ya mike yace ltr.mummy ma bata dawo bh.saida ya ga su biyu ne kawai a dakin ya ce tashi daga nan fuskar nan murtuk ta mike tana yake ta zauna kan kujerar dake facing din sa."

"ba tare da bata lokaci ba ina fata kin san dalilin zuwa na?"

"ta gyada kanta tace eh."

"good ina fata zaki bani hadin kai?"

"sossai ma nima ina san abunda kake so"

"tnx amma kina ganin ba wata matsala?"

"no all well komai na tafiya akan tsari "

"ajiyar zuciya ya saki ya mike ya ce se mun yi waya ki fadawa mummy abunda ya dace zan samu abba gobe."

"to seda safe."

"bakin kofa ta raka sa."

"tana dawowa taga mummy kan kujera tand jiran ta, seda taji gaban ta ya fadi ta maze."

"am ya kuka kare? hope u both are ready to be patner's?"

"ehm mummy mun gama magana dashi ze samu abba n sa ya masa magana gobe to start getting ready."

"ohk! am happy yau kin wanke mun bakin ciki na."

"murmushi kawai tayi ta dau wayar ta."

"gudnyt mummy"

"night my dear."

❣❣❣❣❣❣

"shaf rabi ta manta da wani wanki da aka sa ta kawai dai ta jika kayan cikin ruwan hypo ta bar sa a bandaki harda zuba gishiri a ciki.😂"

"sai soyewa take da muhammad dinta a waya."

"nan barci ya dauke ta da waya a kunnen ta."

"washe gari wajan karfe goma na safe suna breakfast makyn ya fito cikin shiga ta alfarma da alamu gun ayki za shi."

"bayan ya gaisa da hajiya,,en'uwan sa ma sun gaishe shi ya fara break din sa ya hada tea me kauri da plantain a gaban sa da dankali da kwai."

"be kula rabi ba haka be kalle ta ba saida suka gama da gudu2 su khadyjat suka yi sallama da hajiya suka dau jakankunan su suka bar dinning area din. dama faisal na mota ya jiran su a bakin kofa ne khadyjat tace ya dai kin yi wankin?"

"a gwalalo idanuwan ta waje ta ce um ina fa?"

"kai why?"

"ina zan iya ina can ina waya da yah muhd dina"

"suna ina to?"

"na jika su da hypo da gishiri a ruwa tun jiyan mana."

"kinga yi sauri ki zo mu wuce kamin ya tarad damu a nan ya tambaye mu ina kayan sa."

"ae basu motsa ba daga gun ya dal musu tsawa ke"

"a gun rabi ta kame ta runtse idanun ta tana matse hannun ta."

"a hankali tace na shiga uku."

"ina kaya na?"

"ta masa shiru yayin da khadyjat ta ce na'am faisal gani nan ta samu ta tsere daga gun."

"ke mesa baki da kunya ina miki magana  kin mun banza so talk to me."

"zaki mun magana ko sena..."

"a rude ta juyo ta fara magana a tsorace ta ce _MR.GRUMPSY_ ka yi hakuri na wanke gogewa zan yi anjima in na dawo muna da test ne yau kafin ka dawo zan kai ma daki ta fada da sauri tana jinjina yadda ta mata magana,da kuma karyar da ta sharara."

"a fili yace _MR.GRUMSPY_ ke ni kike cewa..."

"ae da gudu ta bar gun ta fada mota tace muje2 faisal muje."

"sai da suka bar gidan ta sa dariya hade da dafe hannu a kirjin ta tana hakki."

"shi ko mamaki ya kama sa ya gyada kan sa zamu gamu anjima ae."

"nan ta labarta musu abunda tayi tana dariya suma suka sa dariya ae ina dawowa zan wanke masa na huta."

more comment more typing

Continue Reading

You'll Also Like

4.3K 99 19
{๐—ง๐—ต๐—ถ๐˜€ ๐—ถ๐˜€ ๐™‰๐™Š๐™ ๐—ฏ๐˜† ๐—บ๐—ฒ. ๐—œ๐˜ ๐˜„๐—ฎ๐˜€ ๐˜„๐—ฟ๐—ถ๐˜๐˜๐—ฒ๐—ป ๐—ฏ๐˜† ๐— ๐—ผ๐—บ๐—ผ๐—ข๐—ณ๐—ณ๐—ถ๐—ฐ๐—ถ๐—ฎ๐—น ๐—ผ๐—ป ๐—™๐—™.๐—ป๐—ฒ๐˜. ๐™‹๐™ก๐™š๐™–๐™จ๐™š ๐˜€๐˜‚๐—ฝ๐—ฝ๐—ผ๐—ฟ๐˜ ๐˜๐—ต๐—ฒ๐—บ!} []...
617K 17K 33
This is my obligatory field trip fic, full with stony, spidypool and peter being the avengers child
83.5K 6K 67
a love story, this is a love triangle between 4 lover's.
1.6K 83 17
read MunayaMaleek, for you will gonna fell in love with it, saboda tsananin soyyaayar ta ga kanwar ta yar shekara shida mai lalurar brain Cancer ta s...