EMAAN

Galing kay Zaynabyusuuf

13.3K 391 1

delve into the interesting story of emaan and alameen hate-love story which will get you in suspense from sta... Higit pa

PAGE 01
PAGE 02
PAGE 03
PAGE 04
PAGE 05
PAGE 06
PAGE 07
PAGE 08
PAGE 09
PAGE 10
PAGE 11
PAGE 12
PAGE 13
PAGE 14
PAGE 15
PAGE 16
PAGE 17
PAGE 18
PAGE 19
PAGE 20
PAGE 21
PAGE 22
PART 23
PAGE 24
PAGE 25
PAGE 26
PAGE 27
PAGE 28
PAGE 29
PAGE 30
PAGE 31
PAGE 32
PAGE 33
PAGE 34
PAGE 35
PAGE 36
PAGE 37
PAGE 38
PAGE 39
PAGE 40
PAGE 41
PAGE 42
PAGE 43
PAGE 44
PAGE 45
PAGE 46
PAGE 47
PAGE 48
PAGE 49
PAGE 50
PAGE 51
PAGE 52
PAGE 53
PAGE 54
PAGE 56
PAGE 57
PAGE 58
PAGE 59
PAGE 60
PAGE 61
PAGE 62
PAGE 63
PAGE 64
PAGE 65
PAGE 66
PAGE 67
PAGE 68
PAGE 69
PAGE 70
PAGE 71
PAGE 72
PAGE 73
PAGE 74
PAGE 75
PAGE 76
PAGE 77
PAGE 78
PAGE 79
PAGE 80

PAGE 55

157 5 0
Galing kay Zaynabyusuuf

EMAAN....PAGE 55

Written by Zaynabyusuf✍🏼

Ɗagowa tayi ta kalleshi for an instant jin yace"ouch!!!"she then sought to veil her luminous eyes by dropping her forehead akan hannayenta,yana riƙe da ƙeyarsa yake stepping nearer to her,with another tremulous voice yakira sunanta"emaan!",banxa ta mishi tana sake lowering kanta acikin hannayenta,tana jin fixed feelings suna mamaye xuciyarta,samun kanta tayi da kasa tashi daga wurin,ahankali yake closing gap dinda ke tsakaninsu and came closer to her yayi kneeling akusa da ita,shi kanshi alokacin baya cikin cikakken hankalinshi,ya rasa gane meke damunshi domin baxai ce ga dalilin daya sa yakeyin hakan ba,kawai umarnin xuciyar shi yake bi alokacin,ahankali ya daidaita fuskar shi da tata to a level with her ear,yayi whispering "idan bakiyi magana ba,I shall claim you as my own in some strange presumptuous way,send me away at once,if I must go emaan"ya fada softly shi kanshi yana mamakin abinda ya fada din balle kuma emaan data yi saurin janye hannayenta daga saman fuskarta tana xaro ido cikeda mamaki,yaushe suka fara wasa banxan nan da alameen shine bata sani ba,da sauri tayi turning away fuskarta sannan ta mike afusace batareda tace komai ba,hakan ne yasa alameen mikewa tareda rikota,abubuwan nan dayakeyi sun kasa xama a brain dinta,takasa apprehending abubuwan dake faruwa,dan haka ta janye jikinta da karfi amma alameen found a way ya riketa gam-gam tareda laiding kanta on his shoulder,yayi amfani da dayan hannun yayi cupping fuskarta,and it was too delicious to feel her soft cheek against his,yana hoping to see either deep blushes Ko loving eyes,sai kuma yaga akasin hakan dama kuma bai xafafa ba,sai kawai yayi clasping nata more closer,daga ita har shi babu wanda yace wani abu,musamman ita da takaicin shi yaxo mata wuya,tagama naqudar tsaff haihuwar shi tarage tayi,focusing yayi akan bakinta,then back to her eyes then back to her mouth again...."emaaaan"yayi whispering,yafadi sunan softly ko bakinshi bai motsa ba sosai,ita kam emaan batada lokacin responding kawai tana jiran perfect time ne ta aiwatar da qudurinta yadda baxai sake marmarin maimaita hakan ba,hannayen shi yayi sliding through gashinta alokaci daya kuma ya hade lips dinshi fiercely da nata,ya sake matseta gam-gam and the kissing instantly becomes intense,deep,dominating,full of feeling,full of hope,saida ta bari ya sakankance sannan ta danna hakoranta na sama dana kasa akan harshen shi da karfi,ji yayi duniyar ta tsaya mishi cak saboda tsananin xafin daya ratsa shi,ga wasu tsuntsaye suna mishi yawo akai saboda tsananin xafi,da sauri ya saketa yana kallonta,spitting tayi ajikin kayanshi saboda takaici tace"next time i won't hesitate na taune harshen if it takes to,and I'm warning you to stay away from me "tana kaiwa nan ta saki karamin tsaki ta haye sama abinta xuciyarta na suya.Yau ce rana ta farko da aka wulakanta shi kuma baiji xafin hakan ba acikin ranshi,hasalima da kallo ya bita har ta kurewa ganinshi,saida ta haye sama sannan ya shiga bandaki ya duba harshen shi dake fitar da k'ananun jini,dagaske tauna harshen nashi tayi with full force ,dauraye bakin yayi ya dauki car key yafita,bai xarce koina ba sai dental clinic,ganin minor case ne yasa pain reliever kawai aka bashi ya dawo gida, a compound yaci karo da sarah wacce ke kallonshi fuskarta d'auke da mamaki,tabbas akwai inda tasan fuskar alameen amma ta rasa a ina ne,"welcome "yace mata tareda sakin fuskar shi ba kamar xuwan su na farko ba,adaidai nan emaan ta bude kofar tareda sakin karamin murmushi,hugging dinta sarah tayi shikuma alameen ya wuce sama,emaan tace"ina asad?"tana b'ata rai,dariya sarah tayi tace"Yana tare da baban shi,bana son ya takura mana ne,and guess what?in two days time birthday party dinshi shine baban yakaishi shopping"emaan tace"Allah ya raya mana shi"sarah tace"Amin,ai xakuxo keda mijinki ko?"kallonta kawai emaan tayi batace komai ba,itama sarah bata sake cewa komai ba,sai can emaan tace"me xakici for now?food or snacks?"rolling eyes Sarah tayi tace"muje dining din"ba musu emaan ta mike suka xauna a dining,sarah tace"kisa mishi first kafin na diba,I think it's more proper"murmushi emaan tayi tace"he's done"sarah tace"ohh sorry nayi tunanin baici bane"itadai emaan shiru tamata suka fara cin shinkafar da watermelon mojito,sama suka hau emaan takaita har cikin dakinta sukai sallah,asaman gado suka xauna suna hira even though sarah ce ke magana sosai,jefi-jefi emaan ke magana,sarah tace"you seem more lively yanxu,even though naga har ynzu akwai distance mai tsaho a relationship dinku,kiyi hakuri emaan,nasan auren dole bashida dadi,amma idan kikayi hakuri kikayi ma iyaye biyayyah saikiga auren ya xame miki alheri,kuma ni wallahi banga aibun mijinki ba,he's nice balle kuma axo kan kyau,personality,mexai hana kiba relationship dinku chance kigani ko xaiyi working out"shiru emaan tayi kamar baxatayi magana ba sai kuma tace"wannan auren baxai kai labari ba mum Asad,we both disliked each other"girgixa kai sarah tayi tace"ba kiyayyar da kuke ma junanku bace xatayi determining fate dinku emaan,I know it's not easy amma baiwa relationship din chance shine abinda yakamata kuyi,sannan dan Allah kibar batun rabuwar nan pls"shiru emaan tayi batace komai ba,sarah tace"ke macece emaan,make him fall for you mana,kinada more than abubuwan daxai haukace akanki wallahi kinji na rantse miki,nifa har na hango miki rayuwa mai inganci tareda mijinki"tacigaba da cewa"kinga ni da yusuf ma auren hadi ne,dafarko haka mukayita wasan buya amma daga baya muka fahimci juna,ina baki shawara ne saboda banaso kiyi mistake dinda nayi"har lokacin emaan batace komai ba,to me zatace ma sarah?bayan sarah baxata taba fahimtar tata ba?hannayen emaan ta riko tace"nifa akallo daya dana ma mijinki naga bashida matsala,kawai kiyi hakuri nasan su maxa basuda wuyar sabo"sai alokacin emaan ta kalli sarah tace"dan Allah mu canxa topic"murmushi sarah tayi tace"karki damu,very soon xakixo dakanki kina neman shawarar,kawai dai banaso kiyi ihu bayan hari  ne".tabe baki emaan tayi tace"bawani ihu bayan hari,bai kwanta min bane ko kadan".sarah tace"wannan abu ne mai sauki inde xaki bashi chance na tabbatar ashirye yake ya daidaita relationship dinku,haba emaan an fada miki abun akwai sauki ne mijinki yariqa kallon ki haka batareda yaji wani abu ba,kema kinsan it's not possible kawai yana respecting feelings dinki ne"wani banxan murmushi emaan tayi tace"respect my foot,mum Asad baxaki gane ba"shiru kawai sarah tayi mata ganin emaan baxata sauko daga inda ta hau ba yanxu,amma time has a way of changing things,sooner or later xata fahimce ta,products dinda anty habiba taba emaan sarah ta kalla sai kuma ta kalli emaan tace"are you sure Kina using abubuwan nan?"girgixa kai emaan tayi alamar a'a,sarah tace"i see,no wonder"with confusion emaaan tace"me kika gani?"murmushi sarah tayi tace"mantar"emaan tace"gaskiya next time baxan yarda ba sai kinxo da asad "sarah tace"in shaa Allah emaan"sun dade suna hira sannan suka koma kasa sukaci beef shawarma da virgin mojito,suna xaune a parlon kasa alameen ya sauko hannunshi rike da car keys,sarah ta fahimci mugun halin emaan dan haka tace mishi"jibi birthday din yarona,hope xakuyi finding time out of your busy schedule "ta fada sannan ta ajiye cards guda biyu awajen,tasan idan ba haka tayi  ba emaan baxata taba fadawa alameen ba balle suxo tare,yana murmushi yace"in shaa Allah xamuxo "yana gama fadin haka yafita daga gidan,sarah ta kalli emaan ganin ta wani tamke fuska tana kallon Tv,duka ta d'ala mata acinya tace"kede Allah ya shirye ki da bakin hali wallahi"xaro ido emaan tayi tace"ni ce me bakin hali?bakomai"ta karashe tana sakin karamar dariya,kiran da babanta ya mata ne yasa ta fad'ad'a fara'arta sannan tayi picking,yadda yake tambayarta how she's doing dakuma yadda ya nuna tsantsar damuwar shi akanta ne yasa hawayen farin ciki suka zubo mata,yace"babu wani problem ko emaan?idan akwai matsala ki fada min kinji ko?me kike bukata?tell me?"tana goge hawayen tace"ba komai daddy"yace"alright dear,send me your account details immediately kinji ko?"gyada mishi kai tayi kamar yana ganinta tace"sure daddy,ina su sultana da Ali"shiru yayi for few seconds sannan yace"suna lafiya "tace"my regards pls"yace"tohm,yanzu ki turamin da account details din ta whatsapp kinji ko?ina mijin naki?"asanyaye tana kumbura baki tace"baya nan"ita batasan meyasa sai tana cikin farin ciki ba sai arika tambayarta alameen sai kace wani yaron goye,babanta yace"kina jin dadin Uk ko?"daga kai tayi alamar tunani tace"but I'm missing you so much kaida umma na "yace"sai hakuri daughter,dama shi haka aure yake kuma unfortunately bamuyi spending time ba sanda kina karama,I'm so sorry about that daughter,pls forgive your daddy "murmushi tayi tace"haka Allah ya tsara,idan naxo kano agidanka xan sauka muyi spending time Sosai in shaa Allah daddy na "cikeda farin ciki yace"Allah ya kaimu uwata"tace"Amin"daga haka suka kammala wayar sannan ta tura mishi account details dinta,ko ajiye wayar batayiba taga alert din kudade masu yawan gaske,dan xaro ido tayi tana mamakin yadda babanta ke bata kudi masu yawa takeyi,hasalima batada abin siya dasu saide tayita ajiyewa,alokacin sarah ta tafi sai emaan ta kira umma tafada mata,umma tace"Toh me zai hana ki fara tunanin business da kudin?ko kuma aiki?kudai yi shawara da alameen kiji me xai ce"tsaki emaan tayi aranta dataji an ambaci alameen,har sai tayi shawara da wani akan future dinta?lallai xaiyi bindi kuwa,umma tace"kina ji na ko?"emaan tace"ehh naji"umma tace"Allah ya miki albarka emaan,Allah ya dafa miki yayi riko da hannayenki,Allah ya albarkaci aurenki yabaki xuri'a mai albarka...."adaidai nan emaan ta kashe wayar tana xaro ido waje,umma tayi murmushi tana jin emaan har cikin ranta,she's missing her daughter so much.

Umma na ajiye wayar ta juya cikeda mamaki ganin mummy tashigo part dinta afusace,mikewa tayi xaune tana kallon mummyn cikeda mamaki,kafin tayi magana mummy tace"na dade da sanin bakya nufina da alheri sai sharri fatima,idan nace kina min hassada aga kamar karya nakeyi,wannan ay wulakanci ne da rashin mutunci tsirarar shi,idan ba haka ba ina ruwan ki da shiga lamarin y'ay'ana?naga dai babu wanda keyin kutse acikin rayuwar yaran gidan nan,shine xaki fara akan nawa ko?to ahir dinki wallahi,kuma mugun nufinki saide ya kare akanki in shaa Allah"itadai umma kallon mummy kawai takeyi without saying a single word,Rafee'ah tashigo tana hawaye tace"dan Allah mummy kidaina wannan abun,bashida amfani"tsawa mummy ta daka mata tace "rufe min baki shashasha kawai sakarya,wacce batasan inda ke mata ciwo ba,saboda kin raina ni shine kika sa wannan figaggiyar matar tafada ma abbanku xancen sayyid ko?ban isa na fada miki magana kiji ba"kuka Rafee'ah ta fashe dashi mai karfi,mummy tace"matsa daga gefena kafin na kikkifa miki mari,munafuka kawai me son tona min asiri duniya ta xageni"ko kallon arziki umma bataiwa mummy ba ta shige bedroom abinta tana jin xuciyar ta na mata xafi,saboda idan ta tsaya a parlon xuciya xata iya kwasar ta suyi kaca-kaca da mummy abinda bataso yafaru kenan,tana ganin an wuce wannan stage din tuntuni,haka mummy ta karaci masifar ta takoma bangarenta bakinta sai kumfa yakeyi,ta kalli Afiya da batada aiki sai danna waya tace"yanxu ke abinda kikaga ya dace dake kenan afiya?maimakon ki maida hankali ki nemo mijin aure amma gabadaya auren ma baya gabanki,saidai ki xauna kiyita danna waya ga shegen yawon bala'i"mikewa afiya tayi ba kunyah tana chewing gum tace"ni me na miki yanxu?laifina ne abinda Rafee'ah tayi?kawai xa'a xo ana min ihu akai"xaro ido mummy tayi tace"wato ma ihu nake miki ko afiya?"banxa tayi da mummy tashige dakinta tacigaba da chatting,mummy ta rike baki cikeda mamakin wannan lamari,ga xuciyarta kamar xatayi bindiga saboda damuwa.kiran da anty habiba tayi ma umma ne yasa ta dawo daga duniyar tunanin data lula,anty habiba tace"umma angama hada lefen yar gata,gaskiya emaan tayi goshi "murmushi umma tayi batace komai ba,anty habiba tace"Kinsan fa Abba ya kara min 2m asaman 10m din can,kayan 12m muka siya cass"umma tace"Allah yasa rai akaiwa"anty habiba tace"amin,yanzu jira nake akwana biyu sai nakira Abba naji ya xa'ayi,kinsan mami da xafafa abu tsaf saita fassara mu,gara mu bari akara kwana biyu xuwa lokacin Sadeeq yayi arbain"umma tace"hakan yayi habiba,Allah ya nuna mana lokacin"anty habiba tace"amin"hira suka cigaba dayi tasu da sisters mai cikeda nishadi da yarda.

Bayan tafiyar sarah emaan wanka tashiga tayi ta shirya cikin wata light gown ash color,turare kawai ta fesa sannan ta je parlon sama ta kwanta akujera tana duba movie din daxata kalla a Netflix,wani series tayi coming across mai suna pretty little liars,sai kawai ta fara kallo tana munching kilishi da apple juice hankali kwance,tunda alameen ya shigo idanunshi suka sauka akanta,kallonta yakeyi with passion and with everything he got,yadda take kallon hankali kwance da kuma yadda take cin kilishin ne yake burgeshi,xuwa wannan lokacin ya tabbatar yagama xarewa ne saboda baisan meya shige shi ba yake abubuwa akan yarinyar kamar ba emaan din daya tsana ba,jiki asanyaye ya karasa daf da ita,hakan ne yasa ta daga ido tareda galla mishi harara tacigaba da kallonta,ganin yaki matsawa yasa ta Mike xaune tace"bawan Allah lafiya ka tsaya min akai?"before she could finished yayi crashing lips dinshi acikin nata,kissing her hard,soft lips dinshi Ke moving over hers,he lost himself in that kiss alokacin,saboda it was magic in its purest form,da dukkan karfinta take tureshi amma hakan ya gagara,gashi yaki bata damar cixon shi kamar yadda tayi daxu,saida ya gama dan son ranshi sannan ya kyaleta shima saboda yajin kilishin dake shiga cikin ciwon shi ne yasa ya kyaleta,xama yayi agefenta yana kallonta closely,yana kallon yadda bacin rai ya bayyana asaman fuskarta,murya can kasa yace"I'm sorry...."tace"to hell with your sorry,I hate you alameen..."tafada tareda figar wayarta tashiga daki shikuma ya bita da kallo tareda lumshe idanu lokacin dayaji ta bugo mishi kofa,wayar shi dake ring ya kalla,jiki ba kwari yayi picking dan ma yasmeen ce me kiran,tace"baby I'm happy for us,sun kai kudin daxu"cikeda farin ciki yace"alhamdulillah baby I can't wait..."tace"same here baby,yaushe xamu fara prepping events?"daga kai yayi alamar tunani yace"nan da one week,kinsan ni ban fiye son taro ba kawai xanje ne saboda ke"tana blushing tace"thank you sweetheart "yace"you're most welcome my love"ahaka suka kammala wayar.washegari da misalin karfe daya da rabi emaan ta shirya cikin wani black tummy skirt da white top,jakarta black color ta rataya sannan ta fito daga dakin,gabadaya ranar alameen ji yayi ta mishi tsaho,kasancewar ranar off dinsa ce bashida aiki,yanata tsumayen ganinta har ya gaji ya hakura,yana xaune a parlon kasa ta sauko ko gefen dayake bata kalla ba tayi hanyar kofa xata fita,kamar wanda ake baiwa umarni ya mike da sauri tareda riko hannunta,bata juyo ba illa fixge hannunta datake kokarin yi amma takasa,kafin tayi magana yace"where are you going to?"banxa ta mishi daga farko,ya sake tambayar"answer me emaan,where are you going to?"sai alokacin ta xuba mishi manyan idanunta tana kallonshi akaikaice tace"and how does that concern you?ina ruwanka da fita ta?"ga mamakinta murmushi taga yayi tareda pining dinta da wall yace"da ruwana mana,since I'm your husband,inada right din sanin duk inda xakije"afusace ta ce"husband my foot,let go off me"ta mishi ihu,murmushin ya sake yi yace"fada min inda xakije tohm"harara ta galla mishi tace"baxan fada ba,so let go off me"dan xaro ido yayi yace"tsiwa dot com,ke ko shakkar girma na bakya ji?"banxa ta mishi,shikuma ya sassauta murya yace"nifa mijinki ne kike min ihu da tsiwa"cikeda mamaki tace"ohh haba?"dariya ta bashi yace"tambaya kikeyi?do you want answer yes or no?"gabanta ne taji ya fadi amma ta sake tamke fuska,yace"answerrr mee..."yafada yana hade goshinsu atare,hakan ne yaba hancinsu damar hadewa dana juna har lips dinsu suka manne,Numfashin dayake exhaling take inhaling haka shima wanda yake fitar wa take shaka,idanunshi full of love yayinda idanunta full of hatred,slowly yayi pecking lips dinta,itakuma tayi saurin kawar da kanta gefe tana runtse idanu takaici na mamaye mata xuciya,yace"ina xakije?"bata ankara ba taji chilled lips dinshi asaman wuyanta,da sauri ta bude ido tace "shopping "Murmushi yayi yace"good,karki dade"daga haka ya saketa ta galla mishi harara sannan ta fita,tesco taje ta siya ma Asad gifts masu yawa akayi mata wrapping dinsu,sannan ta wuce ta siya hadaddan skirt baby pink color da white shirt,batafi 2 hours ba takoma gida,bata tarar da ride dinshi ba alamar ya fita dan haka comfortably ta dafa noodle taci sannan ta hau sama,bata sake fitowa ba sai the next day saboda tayi alkawarin baxata sake bari yayi kissing dinta da stinking mouth dinshi ba,dan haka ta rage fitowa gabadaya take yini cikin daki.Karfe biyu tagama shiryawa cikin kayan nata masu daukar hankali,gashi sunyi mata kyau fiyeda misaltuwa,turban baby pink color tasa sannan tayi applying powder,lipstick da eyeliner,daga bisani ta feshe jikin ta da perfumes masu kamshi,sling bag tasa wanda ya dace da high heels dinta,tayi bala'in kyau fiyeda misaltuwa,ga mamakinta tana fitowa taga alameen ya shirya cikin white versace outfits dinshi,idanunshi makale da dior glasses,hannunta takalla taga irin glasses dinta yasa saide na shi na maxa ne itakuma na mata,bata sake kallon gefen dayake ba ta sauka shikuma kamar rakumi da akala yafi bayanta dankwali yaja hula,a kujera ta xauna bayan takira cab,dama already ta ajiye gifts din asaman dining,for few seconds yagama karantar moves dinta dan haka ya jawota xuwa jikinshi recklessly,batada option din daya wuce ta riqe shi gam-gam saboda high heels din dake kafarta,hakan ne ya bashi damar rungumeta ajikin shi iya karfinshi yadda ko motsi baxata iya ba,numfashi kawai take saukar wa tana xaro ido,yace"you look beautiful emaan,absolutely gorgeous...."yafada yana placing kiss asaman goshinta,bai damu da amsar taba yace"xan biya kudin kwalliyar nan"cikeda takaici tace mishi"ai bakada kudin biya..."dan xaro ido yayi yana jin dadin maganar data mishi yace"waya fada miki?fadi account number dinki na baki mamaki"fahimtar so yake suyi magana yasa ta mishi banxa,yace"plsss emaan"nan ma bata ce mishi komai ba,ajiyar xuciya ya sauke sannan yace"alfarma nake nema awurinki pls,I'll drive you there plssssss"wani kallo ta mishi tace"no need,dan haka ka sake ni mai cab yana jirana"wayarta ya fixge daga hannunta yayi cancelling ride din tareda saka wayar tata cikin aljihu,ya kwashi gifts din ya fita daga gidan yasan dole ta biyo shi,batada option dole ta bishi amma a back seat ta xauna ta mayar da hankalinta kan titi,ranshi fess yakaisu Westminster gidan sarah wanda xuwa lokacin ya cika da mutane,atare suka shiga ciki kowanne da tunanin dake ranshi,basusan meyasa suka xama centre of attraction ba kodan gayun dasukayi ne oho,Aliyu dake can gefe ya kura ma emaan ido,xama tayi alameen ya xauna agefenta feeling over the top,emaan mutum ce mai farin jini da daukar hankali,gashi ta iya gayu fiyeda misali,bata lura da Aliyu dake wurin ba,alameen ne ya lura dashi saide yaki bari su hada ido balle su gaisa.kallo daya sarah tayi ma alameen taji tausayin shi,saboda damuwar data gani atattare dashi,gefe taja emaan tace"wallahi kiji tsoron Allah,abinda kikeyi ba kyau"hade rai emaan tayi tak'i cewa komai,kuma har aka gama partyn emaan bata lura da Aliyu ba dayake bai wani jima ba yatafi abinshi,yana fita alameen ya sauke sassanyar ajiyar xuciya,su emaan ne last din tafiya dayake alameen da Yusuf xama sukayi sunata hirar ball,sai past 9 sannan suka fito xasu tafi,ganin emaan na kokarin shiga back seat yasa sarah buge mata hannu tace"gidan ku nace,dalla can shiga gaba"dariya emaan tayi alameen yasaki baki yana kallonta,sai kawai tashiga gaban tace ma sarah"just for you"harara sarah ta galla mata tace "Allah ya shiryeki,ranar da alhakin bawan Allahn nan xai kamaki kin banu wallahi"murmushi kawai emaan tayi ta girgixa kai,slowly alameen yake driving yana ta kallonta kasa-kasa,ashe shiyasa yake driving din ahankali saboda ya kashe ta da mayataccen kallonshi dake bakanta mata rai,bata ankara ba taji ya riko hannunta tareda pecking ahankali tareda lumshe idanu,ihun datayi ne yasa ya taka break ba shiri saura kadan ya hada accident,boyayyiyar ajiyar xuciya ya sauke baice komai ba illa kallonta daya cigaba dayi,xaro ido emaan tayi saboda atsorace take ainun ganin dagaske fa rabin hankalinshi na wurinta yasa tace"stop the car"saurin tsayawa yayi kamar mami ce ta bashi umarni,tace"get out "fita yayi Kamar yadda ta ce ita ma tafita ta xagaya xuwa seat din driver,tun kafin yagama xama ta figi motar sannan ya rufe yana kallonta,sai kawai ya tallafe hannu tareda rausayar da kai starring at her har suka isa gida,tana parking ta fito daga motar ko second daya bata kara ba,hakan nan shima yayi saurin fitowa ya bi bayanta,suka bar key ajikin motar,tana shiga ciki yayi saurin rikota ahankali tareda rungumeta,kamar me whisper yace"I like your hair"yayi maganar slowly tareda cire turban dinta,ya warware gashin drawing it over her shoulders,yana teasing skin dinta with the ends of it,yace"maimaita abinda kikace agidan sarah,saboda ita kika xauna agaba ko?"ya tambaya yana fesa mata iskar bakinshi,hade rai tayi kamar ta rufe shi da duka,gashi yafi karfinta ta ko'ina ne,girman su ma ba daya bane,alameen 6ft3 ne gashi ba siriri bane sosai yana da kauri,yace"answer me,saboda sarah kika....."ihu ta mishi tace"shut up "ta daka mishi tsawa...shiru yayi ya tsaya yana kallonta kafin daga bisani yayi gathering courage yace"i can no longer listen in silence emaan,I must speak to you by such means as are within my reach..."sake rungumeta yayi iya karfinshi yace"you pierce my soul,I am half agony half hope,dan Allah kar kice min I'm too latee "kallon shi takeyi cikeda mamaki sannan tace"i don't care about your feelings,abu daya xaka fada min wanda xan fahimta shine ka rubuta min takardar saki,divorce me alameeen....".



*nifa banga kuna shiga class dina yadda ya kamata ba,i too will squeeze face for you in the future ahtoh!😏*

*CHEF 👩🏽‍🍳ZEEE ONLINE CLASS *
My fans kamar yadda kuka sani cooking is my passion, hasalima nafison girki fiyeda rubuta littafi, kunga kenan riba biyu xaku kwasa domin wanna class din will change your life for good, xan koyar daku enticing recipes tara Daga traditional cuisine's, continental cuisines, Arabian dishes, snacks da drinks a kudi kalilan, wanda suka shiga free class dina sunsan banxo da wasa ba, domin na shirya tsaff wurin kawo muku kalolin abinci masu dadi da tsayawa arai, ku garxaya ku shiga online class dina domin koyan kayatattun girkuna kala daban-daban.....amu fara class on the 8TH OF OCTOBER in shaa Allah.
Price-1k only
Pay into 6319878551 Zainab Yusuf
Fidelity bank and send your proof of payment via 09037909996.

Zaynabyusuf✍🏼 aka chef zeee 👩🏽‍🍳

Ipagpatuloy ang Pagbabasa

Magugustuhan mo rin

1.2M 28.7K 45
When young Diovanna is framed for something she didn't do and is sent off to a "boarding school" she feels abandoned and betrayed. But one thing was...
673 186 14
Kowacce rayuwa tana da manufa ga mai ita, kowacce nasara tana ƙunshe a tsumman ƙalubale dole sai ka ƙetare igiyar gwagwarmaya kafin zama cikekken mai...
11.4K 1.3K 20
The romance between two high school sweethearts. Two people who have hurt each other so much and yet want no one else but one another. Munayah is a s...
3.5M 150K 61
The story of Abeer Singh Rathore and Chandni Sharma continue.............. when Destiny bond two strangers in holy bond accidentally ❣️ Cover credit...