PAGE 22

125 7 0
                                    

EMAN.....PAGE 22

  She couldn't believe her eyes nor her mouth dayake karanto mata message din,gumi na karyo mata ta sake duba wa taga for real yaya Sadeeq ne ya turo mata,jikinta ne yayi sanyi ta kasa cigaba da karantawa for good five minutes,dakyar ta tattaro courage tacigaba da karanta message din"you shouldn't forget your promise,try your possible best and fulfill it,gobe kikace ko?tunanin hakan yasa I couldn't sleep,inata tunanin sakon da xaki bayar nabashi,my heart is restless and I'm so worried,kiyi tunani Sosai kafin kifada mini sakon daxan bashi,sannan ki shirya ganin b'oyayyen masoyinki wanda yake jin baxai iya cigaba da rayuwa batareda ke acikin taba,wanda ya dade yana sonki da kaunarki amma sai yanxu Finally Allah ya bashi ikon  fada miki without giving a damn of what the outcome might be,without a second thought xai bayyana miki kanshi even though hakan xai xo miki tamkar amafarki,don't be surprised eman,you're worth every sacrifice and even beyond ".She sat there cluelessly for a long time kafin ta sauke ajiyar xuciya tana goge gumin daya xubo mata,sai alokacin take tunanin maganar da kausar ta fada mata akan Sadeeq,jujjjuya maganar take Acikin ranta tana tuno abubuwan dasuka faru tundaga xuwanta gidan xuwa yanxu,sai asannan ta fahimci alot has changed musamman attitude din yaya Sadeeq towards her,meyasa bata fahimci hakan ba sai yanxu?runtse idanu tayi tana adduar Allah yasa ba abinda xuciyrta ke fada mata bane,sannan ba abinda kausar tafada mata bane,Allah yasa lamarin yayi u-turn saboda bata San  yaya xatayi ba,sannan bata san yadda xata kunce kanta daga daurin xato ba,this situation is giving her a terrific nightmare,wanda bata son ko da wasa yakasance gaskiya,scene dinda Sadeeq yayi making a gusto ne ya fado mata arai,wanda alokacin deep down ta san  hakan bai kamata ba amma she didn't look into the situation closely,kawai tayi tunanin he's being overprotective ne amatsayin shi na big brother,but now her instincts are telling her his actions are beyond that of a brother rather than an obsessed lover,wannan tunanin yasa numfashinta yin kasa,tayi saurin janyo shi tana kallon wayar tana haske alamar shigowar wani message din,dafarko kasa tab'a wayar tayi sai kuma ta tsinci kanta cikin damuwa,taji tana son ganin abinda message din ya kunsa which is obviously from yaya Sadeeq,bakinta na shegen rawa take karanta message din kamar yadda jikinta ke shaking"I know you must be confused at the moment,amma bana son hakan yasa kifara random thoughts,ki ajiye duk wasu questions dinki acikin ranki har xuwa gobe,I'll answer them honestly that I promise you,fatana is for you to have a very sound sleep,take care and have a goodnight rest"
Pinching fatar jikinta tayi da karfi kuma da xafi saboda ta farka daga wannan mafarkin datakeyi,ta jujjuya tana kallon dakin tana assuring kanta idonta biyu ba bacci takeyi ba,she has so many questions for him,wanda suke axalxalar xuciyrta da ruhinta har ma sukayi nasarar wargaxa mata tunani da nustuwa,samun kanta tayi da kwanciya kamar yadda yace tayi sede takasa bacci,ahankali ta runtse ido tana forcing kanta tayi baccin ko hakan xai rage mata damuwa,saide the more take runtse ido the more take ganin fuskar yaya Sadeeq ta cikin idanunta,da sauri ta bud'e idon tana xaro su kamar sabuwar munafukar da asirinta ya tonu,ta dafe kirjinta akaro na babu adadi tana jin heartbeat dinta na bugawa beyond normal,yaya Sadeeq yakusa kasheta da tunani a wannan daren domin bacci sai barawo ne ya kwasheta gab da sallar asubah,kamar yadda batayi bacci ba haka shima yayi kwanan xaune yana ba kanshi courage da kwarin gwiwar aiwatar da kudurinshi koda hakan Na iya haifar da faruwar wani alamari,adaidai wannan lokacin he doesn't care and doesn't give a damn!.Kallon fauxa yayi cikeda tausayawa wacce ke baccinta peacefully,ya sauke ajiyar xuciya me nauyi sannan ya furta"I'm sorry fauxa,I'm sorry for everything,I can't help it,bansan yadda hakan yafaru dani ba,bud'e ido kawai nayi Na tsinci kaina acikin xaxxafar kaunar eman wacce zan iya mutuwa idan ban bayyana mata ba,nasan xaki dauki hakan ta fuskar cin amana da kuma yaudara,amma ko kadan bata wannan fuskar nafara son eman ba,sannan badan kin gaxa bane yasa nake tsananin kaunar ta ba,bakida laifi I'm sorry about what I'm going to do,xanyi confessing tsananin soyayyar danake ma eman,kiyi hakuri,kiyi hakuri,kiyi hakuri,duk da nasan kalmar hakuri isn't enough,ina fatan xaki fahimce ni idan wannan maganar tafito sarari sannan kiyi supporting dina ki tallab'eni ki bani duk wani hadin kai dayakamata,nasanki da hakuri fauxa,nasan yaddda kika daukaki soyayyah ta acikin xuciyar ki,nasan yadda kike gudun bacin raina kike iya bakin kokarin ki domin bani kulawar data dace,I must say you're the best my beautiful wifey,amma still Allah ya jarabceni da san eman wanda I tried so hard to forget her amma hakan ya gagara,I'm so sorry fauxa,nasan you'll be heartbroken the moment you find out about this but i promise you i didn't mean to hurt you,karki manta ina sonki,ina sonki,ina tsananin sonki fauxa,and I wish for your happiness in every falling star,burina da fatana shine ki fahimceni..."saurin yin shiru yayi saboda motsin da fauxa tayi tagyara kwanciyar ta,fuskarta d'auke da beautiful smile,ko abacci xuciyrta is so kind and pure,jiki ba kwari ya mike yafita daga dakin,ya xuba ma dakin da eman take idanu yana kallo for four minutes,sauka daga benen yafara yi sai kuma ya fasa ya yi hanyar dakin eman,wacce alokacin ta xabga uban tagumi tana tunani gashi she looks scared wanda kana kallonta xaka fahimci she isn't alright.
Jingina yayi da door din sede yarasa me xaiyi alokacin,shiga xaiyi?ko kuma tsayuwa xaiyi awurin,idan ya shiga ciki me xai fada mata?yasan tana ganin shi xata fara bombarding nashi with her uncountable questions,wanda alokacin baxai iya furta mata koda kalma daya ba,he just want to stare at her,kallonta kawai yake son yi ko hakan xaisa yaji sauki acikin xuciyar shi me cikeda tsananin damuwa,ya dade Sosai abakin kofar kafin finally ya murda handle din,kamar wacce ke jira tayi saurin mikewa tana xaxxaro ido gabanta Na faduwa,ganinshi yasa tayi saurin janyo hijab dinta tasashi acukwikwiye still tana kallon shi cikeda mamaki,gabanta ne yafadi adaidai lokacin daya rufe kofar,with a shaky voice tace"what's the meaning of this yaya Sadeeq??whats happening to you?why are you acting strange?"baice mata komai ba kamar yadda ya tsara hakan acikin ranshi tun farko,instead sai ya rungume hannu akirji yana cigaba da kallon fluffy eyes dinta wanda suka kumbura,yana gani ya tabbatar batayi bacci ba gashi she looks so stressed out,yana so ya tambayeta dalili amma yakasa saboda bayason furta koda kalma daya awannan lokacin,he just want to stare at her then leave without saying a single word,itama Shirun tayi jin ya mata banxa tacigaba da kallon shi kawai,ya dade sosai yana kallonta sannan ya juya yafita daga dakin yana jin he can't handle this love anymore,baxai iya jira ba hakurin shi yaxo karshen karshe,dole ya bayyana mata abinda ke ranshi.dakin su Anum yashiga ya kwanta agefen ta yana kallon fuskarta wacce ke masifar kama da fauxa kamar tayi Kakin Yarinyar,ya riqo hannunta yana fadin"daddy is very sorry daughter"yafada yana kissing hannun ta,yasan wannan lamarin will surely affect them,wani tausayin su yaji yana ratsa xuciyar shi,yana masifar kaunar 'ya'yanshi bashida yadda xaiyi ne,haka yaje gadon Asad shima yayi kissing dinshi sannan yakoma dakin fauxa ya kwanta abayanta yana mata wani banxan tight hugg wanda yasa ta sauke ajiyar xuciya ba shiri,ahaka ya rike ta gam tacigaba da baccinta sai wuraren karfe sha daya ta farka,ganin ya ruk'unkumeta yasa taji wani bala'in sanyi acikin ranta,tana son bawan Allahn nan fiyeda misali,yana cikin bacci yaji tana bashi deep snog,sai de bai bud'e idanu ba yacigaba da karbar message dinta,ta dade Sosai sannan ta mike tayi wanka taje tahada musu hadaddan breakfast,saida tayi ma su Anum wanka sannan ta fito da trolleys dinsu,acan gidan xata barsu wurin cousins dinsu saboda tasamu sararin yin hidimar biki yadda yakamata,ganin ya yi nisa cikin bacci yasa tabar mishi karamar note sannan tayi mishi kiss agoshi tafita,dakin da eman take tashiga nan ma ta tarar da eman Na bacci saita mayar da kofar ta rufe,saida sukayi breakfast sannan ta tafi kaisu Anum gida,sai can dare xata dawo tareda su Salima tunda gobe za'a fara biki.
Karfe goma Na safe ya sauka a Murtala Muhammad  international airport dake Lagos,jikinshi sanye da black jeans da white shirt,yana tsaye yana jiran luggage dinsa ya rungume hannu akirji yana kallon agogon hannunshi,gefen shi wata classy babe ce wacce tun acikin jirgi take shisshige mishi,sede ko kallon arxiki beyi mata ba har lokacin dasuka sauka,trolley ya dauka ya dora designer bags dinshi akai sannan yafara tafiya majestically to domestic arrivals,har lokacin ya lura Yarinyar Na binshi abaya,layin azman air yabi xai karbi boarding pass yaji wayar shi Na ring,koda ya duba hjy kwaise ce me kiran,dagawa yayi yace "give me few minutes I'll get back to you mami "yana gama fadin haka ya ajiye wayar aka sama luggage dinshi tag sannan ya haura sama inda departure yake,yana xama wannan budurwar ta maida maxaunanta ,ya danyi shiru sannan ya ciro wayar shi ya kira mami,"tace "welcome back son,kana ina yanxu"dan murmushi yayi yace"Ina Lagos,yanxu flight dinmu xai tashi to kano,how are you doing my dear mami?I can't wait to see you "farin cikin hajiya kwaise bazai misaltu ba tace"can't wait to see you too,Allah ya tsare yakawomin kai lafiya my dear son"haka sukayi sallama ta mike tana tunanin abinda xata dafa mishi da kanta duk da umma tace tabar komai ahannunta amma ita tafison yafara cin abinda ta dafa da kanta,its been a very long time.
Kamar yadda yayi mata alkawari suna gama waya da mami yayi dialling numbar ta,lokacin tana kan rantsastsan Turkish bed dinta,ta yi murmushin jin dadi sannan ta yi picking,cikin asalin voice dinta me shegen gayu,me cikeda yanga da shagwaba tace"Love of my life,I can't believe my eyes "murmushi yayi yace"bacci ko?"tace"yes darling,how was your trip,I was damn worried about you,tried calling you multiple times wayarka switched off"ahankali yace"sorry about that baby,the weather is somewhat cloudy so the pilot have to wait for the perfect time to land ".cikeda damuwa tafara cewa"Innalillahi wainna ilaihi raji'un,hasbunallahu wani'imal wakeel,Allah yacigaba da karemin kai my love"tafada hakan kwalla Na cika idonta,yace"c'mon yasmeen,miye Na kuka? I'm perfectly fine and I can't wait to see your beautiful face,my yasmeen my everything"jin hakan ne yasa ta maida hawayen cikeda farin ciki tace"yau din xaka zo?"yace"hopefully,idan banxo  yau ba xanxo  gobe in shaa Allah "tace"ni yau nakeso"yace"rigima baby,an fara boarding,talk later"yana kaiwa nan ya kashe wayar still Yarinyar tana binshi abaya sede har lokacin be nuna yasan tanayi ba balle tayi tunanin xaiyi acknowledging presence dinta,agefen shi taxauna acikin jirgi trying to talk to him amma idan takalli fuskarshi gabanta faduwa yakeyi,har suka iso kano bata samu damar mishi magana ba haka tahakura tanata kallonshi harya kure ma ganinta.Duk da hajiya kwaise Na cikin hidimar biki hakan bai hanata ma Al'ameen hadaddan breakfast ba,ta jere shi asaman dining din falonshi bayan ta kunna turaren wuta ta turare part dinshi gabadaya, tana cikin farin ciki kamar bakinta xai yage saboda dariya,umma ce tayi mishi small chops masu dadi,bayan sun kammala komai suka rufo part din nashi Nurain da Salim suka tafi dauko shi a airport,kallo daya xakayiwa abba kasan yana cikin farin cikin dawowar Al'ameen,yaron is very dear to him,yafi jin kaunar shi acikin ranshi fiyeda sauran 'ya'yanshi haka hajiya kwaise,hajjo ma bakinta yaki rufuwa lokaci lokaci saita mike tafita idan taji an bud'e gate,tayi hakan yafi sau biyar daga nan saita hakura ta xauna tanata tsumayen ganin jikan nata wanda ya kafa babban gurbi acikin xuciyrta fiyeda sauran jikokinta.
Karfe sha biyu saura suka karasa gida,hajiya kwaise da umma Na tsaye a entrance bakinsu kamar gonar auduga,ya yi saurin fitowa ya na kallon mamin sa wacce ta bud'e mishi hannu tana dariyar farin ciki,rungumeta  ya yi yana jin xuciyar shi na karyewa,ya yi missing dinta beyond imagination and beyond every written word,hawaye tafara xubarwa na jin dadin ganinshi,sun dade ahaka sannan yayi breaking hugg din yana kallon fuskarta,ya goge mata hawayen yana fadin"no more kuka"yana girgixa mata kai,saurin shanye ragowar kukan tayi tace"sure son"sannan ya kalli gefen da umma take tsaye tana kallonsu cikeda birgewa,yace"Hi umma"yana d'aga mata hannu,tace"welcome son"ya cigaba da kallon 'yan uwan shi dasuka fiffito waje suna mishi Barka da xuwa,abba na tsaye jikin window yana kallon Al'ameen cikeda xakuwar ganin shi,direct parlorn abba umma tayi dashi wanda lokacin yakoma ya xauna,ganin Al'ameen din ne yaji baxai iya cigaba da xaman ba ya mike tareda rungume shi,sun gaisa Sosai sannan ya shiga part din umma wurin hajjo,yana fadin"tsohuwa me ran karfe"hararar shi tayi tace"kai haka ake abun gabadaya ba hankali a lamarinka?kaje can wata k'asa ka xauna babu dangin ubanka balle Na uwarka,kuma abdulhamidu nagani yaki cewa komai akai?"dariya ya yi yace"I'm sorry hajjo,it wasn't my fault"hade rai tayi tace"ubanka ka xaga bani ba".dariya Sosai tabashi yace"c'mon hajjo "ta ce"wannan kuma kai ya shafa dan ba jin yaren nake ba,idan kuma xagi ne iyayenka ka xaga bani ba".Sosai umma ke dariya,Alameen yace"yi hakuri,kar ayi mana dariya"tace"yo dariya ta nawa kuma?"takarashe maganar tana dariya tareda kama kunnen shi tana ja,yace"ouch!akwai xafi"...umma ce ta bud'e mishi part dinshi yana biye da ita abaya,kamshin turaren wuta yasa shi lumshe idanu,yace mata"thank you umma"tace"you're welcome son"tana gama fadin haka ta fita.
Eman ce tafara saukowa kasa tana mamaki ganin fauxa har ta kammala breakfast,ta bud'e warmers din kenan yaya Sadeeq ya sauko fuskarshi d'auke da damuwa,xama yayi yana kallonta,sai tayi saurin sunkuyar da kanta tace"good morning "bai amsa ba illa kallonta daya cigaba dayi,can yayi karfin halin cewa"kifada min sakon,nikuma yanxu zan bayyana miki waye shi"with a trembling voice tace"xan yi accepting,amma saina ganshi tukunna"ajiyar zuciya ya sauke sannan yace"are you sure xaki iya handling situation din?are you sure you want to know who the person is?idan kin ganshi are you willing to sacrifice alot for his love?xaki iya jure kowani irin tension that might arise saboda soyayyar shi?"jikin tane yafara rawa ganin yadda yazama serious alokacin yace"answer me eman,kin shirya tsayawa tsayin daka atare dashi in his trying time har lokacin daxai cimma nasara?lemme assure you eman,na tabbatar zai samu nasara komai daren dadewa amma are you willing to stay by his side?for better and for worse?"bakinta na wani irin rawa tace"sai nasan waye shi sannan xanyi deciding "ya girgixa kai sannan yace"idan na fada miki you've to accept,wallahi baxakiyi dana sani ba,look eman samun me kaunarki kamar shi akwai wahala,yana sonki fiyeda tunanin me tunani,son da xai iya farraka abubuwa da yawa arayuwar shi amma he's ready to sacrifice that for you ".saurin xama tayi saboda yadda kafafuwanta ke rawa,tace"Ina jinka,waye shi?"on his knees ya tsugunna agabanta kamar wanda xai roki gafara,hawaye masu xafi suna xubo mishi,cikeda tsananin kaunarta wacce ke dankare acikin xuciyar shi kuma kaunar data ke iya ganin ta akaro na farko ta cikin kwayar idanunshi yace"I love you eman,I love you more than anything in this life,
Inasonki eman,so mara misali amma mai cikakken ma'ana da tsari,wanda ya dade da shiga can cikin xuciyata da magudanar jinina,soyayyar da I can't continue living without it ,ina tsananin sonki eman,ina tsananin kaunarki da begenki,kamar yadda nafada miki abaya yanxu kece farin cikina,jin dadina dakuma walwalata,bana jin dadi sai naga fuskarki eman,bana samun kaina cikin nustuwa saina ganki cikin farin ciki,kinyi nasarar mallake xuciyata,yanxu ankai stage dinda I can't live without your love,xaki amince da soyayyah ta domin ceto rayuwata ko kuma xaki bari Na rasa rayuwata ta dalilinki akan abinda kikeda iko akai?"

(I came really prepared 👌🏻, muje xuwa saboda bamu fara komai ba,yanzu ne zamu shiga cikin asalin labarin).

Zaynab Yusuf ✍🏼
09037909996

EMAANWhere stories live. Discover now