PAGE 44

144 4 0
                                    

EMAAN ..... PAGE 44

Written by Zaynabyusuf✍🏼

   da sallama umma ta shiga parlon Abba wanda bakajin motsin komai sai karar Ac dakuma tV dake aiki,ga mamakinta kuma taga mami na xaune acikin parlon saidai ta faɗa duniyar tunani,kallo daya xaka mata kaga damuwa mai yawa atattare da ita,hakan ne yasa jikin umma yin sanyi ta xauna tana fadin"barka da safiya mami"kallon umma tayi with burning rage deep within her heart,tana jin wani xafi da radadi yana taso mata fiyeda misali,ta tsani umma kamar yadda ta tsani emaan tsana mai tsanani,bata amsa gaisuwar ba amma har lokacin kallon umma takeyi tana jin xuciyarta kamar xata tarwatse,"barka da hutawa"umma ta fada akaro na biyu tana kallon fuskar mami wacce itama ita take kallo har lokacin,gaban umma ne yayi mummunan faduwa ganin kallon da Mami ke mata wanda babu komai cikinsa sai xallar kiyayyah,saurin sauke idanu tayi xuciyarta na bugawa da sauri da sauri tana jin some kind of feelings acikin xuciyarta,Abba ne ya shigo parlon yana kallon both of them,yadda Mami ta tamke fuska yake mamaki,kuma har yanxu fushi takeyi dashi hasalima daina shiga part dinshi tayi saida dalili tunda alamarin ya faru,xama yayi yana sauke idanunshi akan fuskar ta,ita kuma ta dage kai tana kallon Tv,ya juya ya kalli umma wacce ta sunkuyar da kanta kasa cikeda damuwa,yace"Fatima ina jinki,what's the matter?"saurin dagowa tayi tana kallon fuskar Abba cikin wani irin yanayi,can kuma ta mike tace"attend to her first,anjima xan dawo"tafada without waiting for his response ta fita daga part din gabadaya,mami ta bita da rakiyar harara tana jin xuciyarta na tafarfasa,kamar jira yake umma ta fita yace"kwaise I don't know what your problem is..."ahankali ta sauke idanunta akanshi tana kallonshi cikeda mamakin kalaman dasuka fito daga bakinshi,tayi yar karamar dariya wacce hausawa ke kira da kafi kuka ciwo,tausasa murya yayi yace"nasan anyi miki ba daidai ba kwaise,amma sai ki duba hakan in a positive perspective,nasan duk duniya farin ciki alameen ya fiye miki komai,kuma farin cikinsa na tattare da kasantuwar emaan acikin rayuwarshi kamar yadda ya fada min,it doesn't matter whether you like her or not,what matters is alameen yana sonta kuma shine zai xauna da ita,banga abun tashin hankali anan ba...."blinking eyes dinta tayi wanda suka cika da ruwan hawaye,tace"I feel left in a lurch Abba,unimportant and unconsidered,my opinion doesn't count anymore and that's what breaks my heart the most...."Abba yace"kema kinsan ba haka bane,komai agidan nan ina yinshi ne bisa tsari domin tabbatuwar xaman lafiya,kamar yadda bakida masaniya akan lamarin haka uwar yarinyar ma batada masaniya akai,amma ta dauki hakan with good faith saboda babu wanda ya isa ya ja da kaddara...."jin kalaman Abba take as if ruwan dalma yake watsa mata acikin xuciya,tace"dama ita fatima perfect ce,duk abinda tayi daidai ne awurinka,so I'm not comparing myself to your wife and I'll never do that,it's just like a slap in the  face,I hope you understand...."ran Abba daya fara baci yace"kwaise you may take your leave"tayi saurin katseshi ta hanyar cewa"not till I'm done,har ynxu ban fada maka abinda yakawo niba"without looking at her face yace"I repeat you May take your leave"ya maimaita hakan da karfi,wani bakin ciki ne ya tokare ma mami wuya ya tsaya mata a throat ya hana miyau wucewa saboda tsananin tauri,jiki asanyaye ta fita daga part din tana kissima abubuwa masu yawa acikin ranta,sabuwar kiyayyar emaan da umma na kafa gurbi acikin xuciyarta,she can't remember when last suka samu matsala da Abba sai yau kuma akan emaan,part dinta ta koma kanta na juyawa saboda tsananin damuwa,ta kalli hajiya fanta dake xaune a parlorn cikeda mamaki,gefe daya kuma taji dadin xuwan yar uwartata domin she can't handle this anymore saboda kadan ya rage bata fashe da kukan bakin ciki ba a parlorn Abba,saurin juyo wa hajiya Fanta tayi tana kallon yar uwarta wacce ta rame sosai acikin kwana biyu,cikeda damuwa tace"dan Allah mami kiyi hakuri,ki cire damuwar nan acikin ranki kafin hawan jininki ya tashi,duk wata damuwa batada amfani without taking action,nace miki kiyi hakuri har dawowar alameen din muga ta inda xamu ma tufkar hanci..."xama mami tayi feeling so disappointed tace" fanta kenan,damuwa ta xama dole agareni,since I'm taken for granted acikin gidan nan"hajiya Fanta tace"who dares to do that?kema kinsan hakan baxai taba faruwa ba,nidai dan Allah ki daina damuwa akan emaan,she's not worth it"kallonta kawai mami tayi batace komai ba,"Fanta tace"wallahi tun jiya nake feeling restless shiyasa kika ganni ba shiri,nasan kina nan kina damun kanki akan abinda kikeda iko akanshi,karki manta ko kara kika ajiye alameen baxai tsallake ba,yana jin maganar ki fiyeda tunanin mai tunani,umarni daya xaki bashi kiyi ending problems dinki,dan haka pls put your mind at rest"...hawayen dake makale a idonta ne suka gangaro suna bin cheeks dinta saboda takaici,Fanta tace"haba yaya dan Allah kibar kukan nan haka"har lokacin mami batace komai ba saboda ita kadai tasan yadda take ji acikin xuciyarta,sake tausasa murya Hajiy Fanta tayi bayan ta goge ma Mami hawayen tace"calm down pls,yanxu idan su inteesar suka ganki ahaka ya kikeso suyi..."wannan kalaman ne suka tausashi xuciyar hajiya kwaise,saboda akomai na rayuwarta yayanta sune kan gaba,su take fara duba ixuwa garesu kafin kowa da kuma komai,farin cikinsu is her number one priority arayuwa dan haka baxata so su ganta ahalin datake ciki ba wanda dole ya daga musu hankali,ajiyar xuciya Hajiya fanta ta sauke sannan tace "ko kefa,kinga yanxu sai mu samu damar tattaunawa yadda ya kamata"......

EMAANWhere stories live. Discover now