PAGE 74

155 4 0
                                    

EMAAN...PAGE  74

Written by Zaynabyusuf✍🏼

Kasa yin kwakkwaran motsi fauxa tayi bayan Abba ya kammala maganar wacce take jinta abar al'ajabi da almara acikin xuciyrta,jiki ba kwari ta mike tsaye kanta na juya mata saide har lokacin kuka takeyi mai tsanani da tsuma xuciyar mai sauraro,ta ya xata iya xaman aure da wanda ba sadeeq dinta ba?ta jefa ma kanta question dinda batada answer sannan tayi saurin girgixa kai domin hakan baxai tab'a yiwuwa ba domin sadeeq shine mijinta na farko kuma na karshe aduniya,part din mami ta nufa da farko sai kuma ta fasa ta wuce garden domin batason yin magana alokacin,so take tayi having 'me time' domin ta samu damar yin  tunanin abinda yakamata tayi da kuma hukuncin daxata yanke tun yanxu kafin lamarin ya fara nisa,domin auran baban emaan shine abu na karshe da xatayi aduniya,tayi almost 30 minutes tana tunani kafin ta yanke hukunci,she won't even listen to him,yana xuwa xatayi stopping dinshi tun kafin ya fara mata bayanin da Abba yace xai mata domin bataga point din bayanin ba sannan maganganun shi baxasu tab'a yin tasiri acikin xuciyarta ba,saida ta goge hawayen dake xubo mata sannan ta shiga part din mami da har lokacin suna xaune suna calculating expenses din bikin alameen,kallo daya mami tayi ma fauxa ta tabbatar she's not okay,sai kawai ta bita da kallo har fauxa tashiga bedroom saboda iya sallama kawai tayi amma ko kallon gefen dasuke batayi ba,hankalin mami ne ya tashi sosai ganin yanayin da fauxa tashiga, her children are her life and happiness dan haka ba shiri ta bi bayan fauxa ko saurarar hajia fanta dake magana batayiba,asaman gado ta tarar da fauxa ta kwanta saide she wasn't crying but she was lost in thoughts,ko sallamar mami bata amsa ba saboda hankalinta yayi nisa acikin tunanin data keyi xuciyarta na tafarfasa,saida mami ta xauna agefenta sannan fauxa ta sauke long breath idanunsu ya sarke acikin na juna,mami tace "meya faru?why do you look sad all of a sudden?"shiru fauxa tayi batace komai ba illa kallon mami datakeyi idanunta cike da ruwan hawaye,cikeda damuwa mami tace"fauxa tell me what's happening?me Abba ya fada miki?"asanyaye fauxa tace"calm down mami,xan fada miki koma menene amma sai anjima"bata son takura ma 'ya'yanta ko kadan shiyasa batayi forcing fauxa ba,sai ta mike jiki asanyaye takoma parlo damuwa fal ranta,hajia fanta tace"lafiya dai ko?"kallonta kawai mami tayi batace komai ba illa girgiza mata kai datayi alamar babu lafiyar,nan da nan hankalin hajia fanta ya tashi itama  ta mike da sauri xata shiga wurin fauxa mami ta riko hannunta alamar kada taje,dan dole suka bar fauxa amma damuwarta na damun xuciyarsu...

misalin k'arfe biyar na yamma Baban emaan yaxo,tun daga bakin titi mutane ke bin motocin Lameen 001 da kallo dayake yau da escorts dinsa yaxo,Landcruisers black color biyu ne agaban 2023 maybach model din dayake ciki,a bayan shi kuma range rover ce da latest highlander,securities din Abba jiki na rawa suka wangale musu gate,a siffar sa ta asalin mai arxiki wanda ya kwana ya tashi asaman dukiya mara fasaltuwa ya fito daga motar jikinshi sanye da wani milk colour classy yadi mai matukar kyau da tsada,sosai yadin ya dace da farar fatar shi da hutu ya k'ara mata wani irin fari mai daukar hankali,gashin kanshi akwance yayi lufluf duk da akwai gray hair amma kyan baban emaan na nan na jinin shuwa arab,hajjo dake tsaye a entrance ta rik'e haba sai kallon motocin baban emaan takeyi,ba wai d'anta Abdulhameedu bashida arxiki bane but the difference is clear,nan da nan hajjo ta washe baki baban emaan ya sunkuyar da kai saboda bai tab'a jin kunyarta ba sai ranar,hajjo abinda ake nema ne ya samu,aikuwa tafara cewa "miye kake wani sunkuyar da kai kasa lameen?"murmushi baban emaan yayi baice komai ba hajjo tace"dago ka kalleni nan niba surukarka bace,uwarka ce ni kana jina?idan abdulhameedu yazo sai ka sunkuyar mishi da kai"Shide baban emaan bai ce komai ba illa murmushi dayayi kana cikeda girmamawa ya gaisheta,hajjo ta tabe baki tace"ai banida darajar xuwa ka gaishe ni yanxu ma dalilin daya kawoka daban"dariya baban emaan yayi harda rike kai hajjo tace"ahtoh maganar gaskiya fa"tafada tana kare mishi kallo,can dai tace"ni gani nake kullum yarinta kake karawa lameen,miye sirrin?"wanann karon dagowa baban emaan yayi yana dariya sosai yace"adduar ku ce sirrin"hajjo tace"tabbas addua kam kuna shanta,ko jiya da daddare banyi bacci ba axaune na kwana ina muku adduar dacewa duniya da lahira,Allah ya kare min ku ya kare arzikin ku"baban emaan yace"Amin hajjo".(su hajjo ba kamun kai anga abun duniya😂😂)A guest sitting room aka sauki baban emaan hajjo na gefenshi ta harde kafa daya kan daya sai kayi tunanin wurinta baban emaan yaje sai surutu take mishi shikuma yana dariya,sunfi minti sha biyar fauxa bata fito ba lamarin daya b'ata ma hajjo rai kenan,ai ko yaro bai kamata fauxa ta mishi haka ba balle babban mutum irin baban emaan,a main parlour sukaci karo da hajjo
fauxa sanye da  dogon hijab iya fuskarta kawai ake gani,hajjo ta tabe baki tace"mara kunya fitsararra sai ynxu ki kaga damar fitowa?kin bar bawan Allah sai xaman jiranki yakeyi,anfada miki shi irinki ne mara aikin yi?yanxu ma dakyar ya samu lokacin xuwa wurinki bari kiji na miki wara-wara budaddan littafi"itadai fauxa batace komai ba illa kallon hajjo datayi,saboda tunani ne cikeda zuciyarta haka ta shiga sitting room din kanta sinne akasa kamar sabuwar munafuka saboda bata san dawani ido xata kalli baban emaan ba,acan gefe fauxa ta zauna asaman carpet sannan ta gaidashi cikeda girmamawa,baban emaan ya amsa feeling somehow,sosai fauxa tayi mamakin personality din baban emaan domin ba irin mutanen da ko musu xaka iya musu bane,shiyasa tayi lakwas bata iya cewa komai ba kamar yadda ta quduri aniyar yi akaron farko,cikin murya mai cikeda nagarta gamida sanyi baban emaan yace"nasan abba ya fada miki dalilin xuwana,amma kafin naji ta bakinki I'd like to clarify few things,na farko dai don't judge a book by its cover,saboda xakiyi mamakin abubuwan da xakiyi gam dak katar dasu acikin sa,rayuwar danayi da fatima is the title da fatan kin fahimceni,i believe shi aure ana yinshi idan both parties na kaunar juna kuma are willing to make it work,shiyasa forced marriage ko a islam bashida kyau,abubuwan dasuka faru abaya as a result of rashin so ne,saide nayi kuskure mai girma domin bai kamata na tsani mutum har haka ba,bai kamata na yi ma mutum irin qiyayyar danaiwa fatima ba har takai ina muxguna mata fiyeda misaltuwa,amma alhamdulillah nagane mistakes dina kuma ta fahimceni har ma ta yafemin abubuwan dana mata,if I could remember agabanki akayi komai"yayi shiru yana kallon reactions din ta sannan yacigaba da cewa"secondly bana son kiyi accepting dina saboda wani dalili na daban,accept my proposal if you truly want me to be your life partner for the rest of your days,zan baki enough time kiyi tunani kuma inason ki fada min gaskiyar abinda ke cikin ranki ne,idan kin amince falillahil hamd,idan kuma baki aminceba ba damuwa in shaa Allah, i know you might be thinking about the age difference but trust me age is just a number,and lastly inaso kisan cewar I like you,kuma in shaa Allah xanyi iya bakin kokarina domin nayi placing huge smile afuskar ki mara gushewa,zan dawo miki da farin cikin dakika rasa,with me by your side xaki kasance cikin ingantacciyar rayuwa mai cikeda farin ciki mara misaltuwa,consider Asad and Anum mine domin zan rike su tamkar yadda zan rike emaan,ba xasuyi lacking fathers love ba i promise bakida problem dani in shaa Allah"yana gama fadin haka ya mike yace"I have to go,inada meeting in 30minutes time,I'll be waiting for your response "hannunshi ya xura cikin aljihu ya ciro 10 thousand dollars ya ajiye mata yace"asiya ma hajjo goro yara kuma asiya musu chocolates,ki gaida mutanen gida"daga nan ya fita daga parlon fauxa ta bishi da rakiyar idanu xuciyar ta cikeda mamaki mara misaltuwa,tafi minti ashirin ahaka sannan ta koma part din mami jiki asanyaye,bata tarar da kowa acikin parlon ba saita wuce bedroom dinta,agaban mirror ta tarar da mami tana gyara dresser,shigowar fauxa ce tasa mami tsayawa cak tana kallon ta,hannun mami ta bud'e ta saka kudin aciki batareda tace komai ba,mami ta bud'e baki cikeda mamaki tace"miye haka fauxa?wannan kudin fa daga ina?"doguwar ajiyar xuciya fauxa ta sauke sannan tace"baban emaan ne ya bayar,yace asiya ma hajjo goro su Anum kuma chocolates "mami ta xaro idanu waje tace"da 10 thousand US dollars din?"fauxa ta gyada mata kai alamar ehh,mami tace "fauxa yi min bayani meke faruwa?meyasa ya basu kudin?a ina kuka hadu?ina kikaje dakika fita?"saida fauxa ta xauna agefen gado sannan tace "neman aurena yakeyi"tayi maganar with a trembling voice xuciyarta na breaking into tiny pieces,sakin baki mami tayi cikeda mamaki tace"aurenki fauxa?"fauxa ta gyada mata kai alamar tabbatarwa,mami tace"dama shine yaxo wurinki yau?Abbanki yasani?"fauxa tace"Abba ne yafara min maganar ma,but mami dan Allah kiyi convincing Abba,bazan iya ba,bazan iya auran baban emaan ba"shiru mami tayi tana kallon fauxa gefe daya kuma tunanin lamarin take me kamada almara,can dai ta xauna tana sak'a da warwara tana tunanin abinda ya kamata tayi dakuma hukuncin daya kamata ta yanke,saide mamaki ya hana xuciyarta tunanin abinda yakamata tayi din,fauxa kuma kwanciya tayi sabbin hawaye suna xubo mata.......

Share🫶🏻

Zaynabyusuf🫶🏻✍🏼

EMAANWhere stories live. Discover now