We've updated our Content Guidelines.
Review the latest guidelines to keep sharing stories safely.
Aseeyah

Aseeyah

  • WpView
    Reads 1,070
  • WpVote
    Votes 186
  • WpPart
    Parts 14
WpMetadataReadOngoing1h 48m
WpMetadataNoticeLast published Sat, May 13, 2023
WpInfo
Fiction
Historical
Kowacce rayuwa tana da manufa ga mai ita, kowacce nasara tana ƙunshe a tsumman ƙalubale dole sai ka ƙetare igiyar gwagwarmaya kafin zama cikekken mai nasara, kamar yadda Aseeyah Umar Ansar ta tsallake igiyoyi dubu na wahala a rayuwa. Maiyiyuwa labarin ya tasirantu da tasiri irin na rayuwar yau, maiyuyuwa ya zo da salon soyayya mai taɓa zuciya, maiyuyuwa ya kasance a cikin labarai dubu da ƙasƙanci ke zama shahara.
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • Ashe inada asali
  • HAKKIN UWA
  • BIR NEFES
  • DA AURENA
  • ISMUHA ZAINAB Completed
  • K'ADDARAR RAYUWARMU2
  • RUBUTU A KAN RUWA
  • WACECE ITA??
  • MEKE FARUWA
  • MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)

Ashe Ina da Asali" labarin Khadija yar kimanin shekara ashirin da dauri, wacce ta taso cikin duniya ba tare da sanin asalin ta ba. Cikin haka ta samu Masoyyi. A cikin wannan tafiya mai cike da damuwa da ƙauna, Khadija tana neman gano hakikanin labarinta da samun fahimtar gaskiyar rayuwa. Littafin ya ta'allaka ne da soyayya, neman sanin kai, da kuma ƙaddarar da ba a zata ba."

More details
WpActionLinkContent Guidelines