PAGE 53

146 6 0
                                    

EMAAN....PAGE 53

Written by Zaynabyusuf✍🏼

  Da kallon mamaki ta bishi har ya shiga ɗaki yayi shutting door ta kasa yin ƙwaƙƙwaran motsi awajen saboda tafarfasar da xuciyarta keyi tana ƙuna,aranta tana cewa lallai ma mutumin nan ta faɗa aranta daga bisani kuma ta saki ƙaramin tsaki tareda mayarda hankalinta xuwa ga Tv tacigaba da kallo,ta daɗe a parlon har past 11 sannan ta tashiga daki ta kwanta,wayarta ta jawo to her biggest surprise taga Saleem ya kira almost 5 times,dan xaro ido tayi tashiga whatsapp nan ma messages dinshi ta tarar sunkai 4,ahankali tayi pressing tana karantawa,"Hey emaan,how are you doing? I called to check on you but I guess you weren't close to your phone,call me when you see this message please"jujjuya idanunta tayi tareda kife wayar so many things going through her mind,musamman akan message din saleem,sai kawai ta tura mishi"I'm great,just resting "daga haka bata sake cewa komai ba tayi adduar bacci ta kwanta...washegari sai misalin karfe goma ta farka daga bacci,shima dalilin kiran da ake ma wayarta ne,cikin magagin bacci tayi answering without saying a single word,ta daya bangaren Saleem yace"emaan,how are you doing today?"tana jin voice dinshi tayi saurin mikewa xaune tana goge idanunta hadi da xaro su waje,saboda batayi tunanin shi bane xai kirata alokacin,saida ta daidaita muryarta mai sanyi sannan tace"I'm good how about you?"murmushi yayi ta dayan bangaren yace"great dear,hope you had a good night rest"tace mishi"sure "kamar yana whisper yace"you deserve it emaan,you deserve all the happiness and love in this world and beyond"murmushi emaan tayi batace komai ba,yace"never mind I'll do the talking,you should just listen "nan ma bata ce mishi komai ba ta mike tana makale da wayar ta bud'e press dinta tana tunanin kayan daxata sa,can ta ciro wata brown color fendi dress tana gwadawa ajikinta looking at the mirror,Sosai taga rigar ya hau da ita saita ajiye ta dauko black turban ta ajiye agefe,black sling bag ta Ysl ta dauko ta jefa atm card aciki and some cash,daga bisani kuma flat ysl shoe ta dauko ta gwada saboda yau ne rana ta farko daxata sa takalmin,sosai ya kama kafarta yayi mata kyau fiyeda misali,dan haka ta ajiye ta ciro cosmetics dinta ta jera asaman dresser,har lokacin saleem na aikin bata labari kuma with passion yake komai saboda he likes her,itakam saidai tayi murmushi tace"ehya"ko kuma "ayya "ahaka harta kammala fitar da kayan,xama tayi agefen gado tace mishi"talk later saleem "daga haka ta kashe wayar tana kallon tarin messages dinda anty habiba ta tura mata,bata bi takansu ba ta fice daga whatsapp din sede ga mamakinta taga message din saleem yayi popping kamar ba yanxu suka gama waya ba,samun kanta tayi da budewa taga take care message ne dan haka ta ajiye wayar ta shiga wanka,bata fi 10 minutes ba tafito ta shirya tana kallon kanta ta mirror cikeda birgewa,powder da lipstick kawai ta shafa sannan ta fesa turarenta mai sanyin kamshi,kamar kullum yau ma asanyaye take tafiya har ta sauka downstairs,tsayawa tayi tana kallon koina na parlon sannan tafita daga gidan kanta tsaye,dan alokacin tama manta abinda ya fada mata jiya saboda mutumin baya gabanta ko kadan,bata dade da fita ba ya fito daga dakin shi  kasancewar mai breakfast delivery yaxo,bai lura da fitar ta ba ya karbi abincin nasu ya ajiye asaman dining,tsayawa yayi awurin for few minutes yana perceiving kamshin turarenta mai sanyi da tsayawa arai,sai alokacin ya san fita tayi even though he warned her not to,girgixa kai yayi ya haura sama cikin fushi mai tsanani,bai san meyasa fitar tata ta bata mishi rai ba kuma ta tsaya mishi a xuciya,bandaki yashiga yayi wanka ya shirya cikin wasu white versace outfits masu shegen kyau,har lokacin fitar tata na makale acikin ranshi duk da he tried so hard to ignore her,downstairs ya sauko ya bud'e abincin ya debi wanda zaici yasa sauran a fridge,a parlor yaci abincin saide bawani mai yawa yaci ba saboda damuwar fitar emaan dake damun xuciyar shi for the first time in his life,dan xaro ido yayi xuciyar shi na mishi xafi sanda yaga past 1pm kuma har lokacin bata dawo ba.Tabangaren emaan cafe tafara xuwa tayi breakfast sannan ta wuce derma care shopping,different brands taje fara daga MM bubbles,Skin Laundry,space NK,karda hair and beauty and lots more,abubuwa masu yawa ta siya fara daga cleanser,toner,antioxidant serum,eye cream,acne spot treatment,moisturizer,sunscreen etc daga nan kuma Swarovski shop ta wuce ta siya expensive Jewelrys masu kyau,sai past 3 takammala shopping din tana cikin cab umma takira ta video call,she was more than happy ganin emaan full of happiness,hawayen dake makale a idanunta ta goge tace mata"May you always be happy daughter,Allah ya miki albarka"hira suka cigaba da yi har emaan takarasa gida,dan haka ta kashe wayar ta kwasa shopping bags din ta shiga ciki dasu,ashe alameen na parlo ya hada rai kamar hadarin gabas,emaan da batasan da xaman shiba ta wuce abinta bayan ta rangada sallama wacce da gayya tayi ta domin yaji,saboda taga ride dinshi agidan tabbacin bai fita ba kenan,asaman dining ta ajiye kayan ta xauna tana dan hutawa saboda gefen cikinta da har yanzu bai gama warkewa ba completely,time to time yana mata ciwo musamman idan ta dade atsaye ko kuma tayi tafiya mai nisa,chilled water tasha tana lumshe idanu ahankali tareda budewa and to her surprise taga alameen tsaye agabanta yana kallonta closely,itama kallonshi tayi blankly can kuma ta d'auke kanta tacigaba da shan ruwanta hankali kwance,yana nan tsaye har ta kammala ta mike tareda figar jakarta xata bar wajen taji unexpectedly ya riqo waist dinta tareda pining dinta da bango,Sosai emaan ta hade rai tana mishi wasu irin kallo  tace mishi"how dare you?let go off me".kallonta kawai yakeyi without saying a single word,hakan yasa ta sake cewa"alameen what's this?let go off me!"ta daka mishi tsawa hadi da mishi ihu,dan runtse idanu yayi saboda baya son hayaniya ko kadan arayuwar shi,da hannu daya ya rike ta sosai sannan yayi amfani da dayan hannun ya kama lips dinta data turo gaba tana shirin fada mishi magana,ahankali ya murde bakin wanda taji xafin hakan har cikin ranta,yace"repeat what i told you yesterday ".harara ta banka mishi tareda fixge kanta hakan yasa ya saki bakinta,tana jefa mishi wasu irin kallo tace"you should ask yourself not me..."tafada mishi tana xaro manyan idanunta waje,tacigaba da cewa "sakeni I've a lot of things to do "atsawace yace"idan naƙi fa?what would you do?"rolling eyes tayi without saying a single word saboda yadda xuciyarta ke mata xafi,sake matseta yayi yace"tell me me xakiyi?"yafada placing his palm agefen cikinta,wani xaro ido tayi ta hankade shi da dukkan karfin da Allah ya bata,saidai kafin tabar wajen ya sake closing gap din dake tsakanin su,this time around xaunar da ita yayi akujerar dining shikuma ya xagaye kujerar da hannunshi looking her straight in the eyes yace"wannan yaxama karo na karshe daxaki fita without my permission,do you hear me?"ya jefa mata tambayar afusace,kallon datake mishi na tsantsar rashin shakka ne ya bashi mamaki.samun kanshi yayi da kasa cewa komai illa kallonta dayakeyi without knowing,kamar wanda aka tasa daga bacci yayi saurin bude ido yana blinking dinsu asaman fuskarta,jiki asanyaye ya saki kujerar still yana kallon cikin kwayar idanunta wanda suke jefa mishi wani irin kallo domin takai kololuwar b'acin rai,dan haka ta saki karamin tsaki tareda mikewa tsaye,tsakin datayi ne ya bata mishi rai ya sake fixgota ta fada saman faffadan kirjinshi,idanu ta xaro tana kici-kicin kwace kanta amma yaki sakinta,cikeda fada yace"the next time you hissed at me xan cire bakin rashin kunyar nabaiwa karnuka su cinye naga me xakiyi,try me and see"ko kallon fuskar shi batayi ba balle yayi tunanin xata bashi amsa,hasalima fixge kanta tayi ta kwashi kayanta ta bar mishi wurin,saida takai tsakiyar staircase ta juyo tareda sakar masa qaton tsaki mai tsawa arai da xuciya,ta lura hakan na kunna shi dan haka she'll use that against him,kalmashe hannu yayi akirji yana kallonta har ta kure ma ganinshi,sai kawai ya girgixa kai thinking about so many things.

EMAANWhere stories live. Discover now