Destiny

3.2K 197 26
                                    

*💖JUYAYI💖*     
    '''The secret issues''' 

*N.S*

EPISODE 1
Destiny





          ......Zaune take tsakiyar tafkeken royal bed ɗinta,Ta cure waje guda banda sauke numfashi babu abinda take,sai yalwataccen gashinta wanda jifa² iskar ɗakin ke kaɗashi,Zuwa yanzu ta gama yanke jindaɗin rayuwarta,A yau tasan cewa bata da wani gata face na Ubangijin daya halicceta yanzun mai zata kira kanta *ƘARUWA* ko *ƳAR ISKA* ko kuma wacce yayanta ya lalata a dare mafi muhimmanci,A hankali ta ɗago manya-manyan lulu eyes ɗinta wanda suke always  sleepyn ta zubasu kan oval face ɗinsa mai matuƙar kyau da kuma tsari Allah yay masa baiwar kyau da kuma kwarjini ba zaka taɓa iya yin 4eyes dashi ba sbd wasu kifiyo masu kaifi da suke cikin idonsa,Dubanta takai kan faffaɗan ƙirjinsa wanda ya cika da yalwataccen gashi baƙi siɗik mai sheƙi,Wasu siraran hawaye ne suka shiga zuba daga cikin idonta,bata taɓa jin tsanar wani ɗan adam aduniya ba sai yau,tayi masa tsana mafi muni da ace tana da ikon kashe kanta kota kashe shi babu shakka da tayi hakan.

Numfashi ya shiga fitarwa a hankali ga wata zufa da take keto masa duk da sanyin A.C'n ɗakin,Cikin kasala da kuma ɗan saurin ƙarfin daya rage masa yasa hannu ya dafe saman forehead ɗinsa,Sannu a hankali ya kejin duniyar na sauya masa wani abu ya tokare masa ƙirjinsa,Jin kansa yake a wata duniya ta daban yayinda tsoro da fargaba suka dirarwa zuciya a lokacin guda,Mamaki ne ya cikasa baya da tsoro haka baisan yadda ake jin saba amma yau shine tsoro ya sauka a cikin zuciyarsa Why!! Why!! Why!! Shine abinda yake tambaya amma babu maiyi masa bayanin akan dalilin faruwar hakan,lumshe manya² idonsa yay wanda some minutes suka koma asalin red,Saurin dafe saitin zuciyarsa yay sbd saukar kukanta daya jiwo  meya faru cikin wannan daren har take kuka haka,wanne irin kukane wanda ya cika gidan gaba ɗaya,he hope ace ba jikinta bane ya tashi,Jin kukanta yay yawa ne yasa cikin yanayi na kasala ya ware sexcy eyes ɗinsa zuwa saman ɗakin,Tun daga saman ɗakin ya fahimci bawai a cikin ɗakinsa yake ba,kansa ya juyawa zuwa side ɗin daya kejin kukan a ɗan tsorace ya ƙara ware manyan idonsa,jikinsa yabi da kallo ganinsa naked hatta boxer jikinsa babu,Zuciyansa ne ya bada sauti damm gaba ɗaya badsheet ɗin ya ɓace da blood,"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un"shine kaɗai abinda  bakinda mai yasa yay loosing control a kanta abinda bai taɓa yi ba,shikenan ya ruguza rayuwar his biogical sister ɗinsa ya rabba how can dat happen shine ya amshi virgin ɗin sister ɗinsa wacce suke the same mom and Dad da ita a dare mafi muhimmanci,Mai zaice mata tayaya zai mata bayanin bada gangan ya aikata hakan ba,wannan abin kunyar har ina kodai ya haukace ne ko kuma ya sha wani abune no it's impossible pls FAHAD wake up in ur bad dream.

  Jiki a sanyaye ya zura jallabiyarsa haɗi da saka boxer ɗinsa,runtsa ido yay ganin duk blood a jikin laps ɗinsa,yana kammalawa yasa kai ya fice daga ɗakin ya nufi flat ɗinsa,yana gaf da shige yaji saukar muryar Dad a kunnansa,Tsayawa yay cak tare da ignoring maganar Dad ɗin" Dr hope dai lafiya ka fito tsakiyan wannan daren?"Dad ya ƙara mai²ta tambayarsa zuwa FAHAD taune jajayen siraran laɓɓanta yay kafin ya fesar da numfashi mai zafi cikin son kawar da abinda yake damunsa gudun kar daɗi ya fahimci komai yace"notin"kafin ya tafi Dad ya ƙara jefa masa tambaya"yaya jikin OUR LILI?"ɗan juyowa yay tare da zuba Dad ɗin nasa ido na wani lokacin "she is fny"yana faɗin hakan yasa kai ya fice.

*Maidugori road*

Washe gari
  Juyi yake saman fafaɗan bed ɗinsa wanda a ƙallah zai iya ɗaukan mutum wajan 6,tym to tym yakan ɗanja tsaki haka nan kawai yake jin kansa cikin fargaba da kuma faɗuwan gaba yay try numberta harya gaji,yauce rana ta farko daya kira bai sameta ba jinsa yake kamar someting bad gonna happen to his LILI,ɗan murmushi yay ganin cewa nan da 5hours ta zama mallakinsa kuma halaliyarsa a yau zata kwana a gidansa matsayin matarsa,yana mata wani irin mahaukanci so wanda ko a baki aka tambayeshi wanne irin so yake mata bazai taɓa iya faɗa shi dai yasan he luv her more & more most.

    Turo ƙofar ɗakin nasa akai wasu frends ɗinsa ne suka shigo fuskarsu wasai sai fara'a suke,Cike da zulaya Abdul yace"ango ango today is ur tym fa harna hango ka kana.."murmushin gefen baki FAISAL yana jin wani daɗi na ratsashi kallon Abdul yay yace"u never undertsant my emotion for her inajinta fiye da yadda nakeson komai na rayuwata Abdul inajin idan babu ita life is ending ta zama kamar itane numfashin da Faisal ke shaƙa a koda yaushe i luv you my Beby boo"

  Dariya su Abdul sukai daga nan suka shiga nuna masa hall ɗin da za'ai event ɗin after an shafa fatiha.

  *Nasarawa*

    Zaune take akan luntsumemiyyar sofar da take parlon hannunta ɗauke da wayarta tana latsawa amma kana ganin yanayinta kasan She is not felling Wall,idonta ya kumbura sosai sbd kukan data kwana ta nayi,lips ɗinta ya ƙara jaa sbd taunashe data ringayi,jin an zauna kusa da ita yasa ta ɗaga dara-daran idonta tare da saukesu akan Najma wacce ta zuba mata ido tare da faɗin"are you ok?"ɗanya tsuna fuska LILI tayi tare da faɗin"more than you are"ɗan jinjina kai Najma tayi tare da ƙara zubawa Lili ido tana son fahimtar halinda ƴar uwarta take ciki amma ta kasa,Gyara zama tayi tare faɗin"today is ur wedding day and you're sitting so carelessly busy with ur fucking phone don't know that we have lots things to do?" Najma ta faɗa tare dasa hannu ta amshe wayar hannun Lili,taune laɓɓanta tayi tare da lumshe idonta sosai ta kejin bugun zuciyarta na ƙaro haka numfashinta guda dazai fita baya taɓa fita ba tare da tsanar yayanta mai ƙaunarta da sonta ba FAHAD,tayi masa mummunar tsana bata ƙaunar ji ko sauraran muryarsa ko kuma ganin mummunar fuskarsa wacce a daren jiya ta ɓata komai najin daɗin rayuwa,tana kuɗi ilimi asali kyau diri amma hakan bai sata jin daɗi ba saima tsanar komai da tayi,ta rasa mutuncinta ta siyar Yayanta yaya sunan wannan auren da zatai me zata gayawa FAISAL idan yasan cewa ita ba budurwa bace wasu siraran hawaye ne suka shiga sauka daga cikin idonta a hankali ta furta"what should i do?".

  Kafin ta ƙara magana Mamy ta ƙarasu wajan hannunta ɗauke da wata roba,murmushi fal fuskarta tace"hi my bebies" baki suka haɗa wajan faɗin "good morning Mamy"..morning my grils,My Lili how is ur body?"kanta a ƙasa tace"felling much better Mamy"robar hannunta ta miƙa mata da alama zuba ne a ciki tace"oyya drink kije Dad na kira"she said it in serious voice.

  Ba tayi musu ba ta amsa tasha tare da miƙewa ta fara jan ƙafarta tare daɗan ɗingisawa Najma da Mamy ne suka zuba mata ido ba tare da kowa yay mgn ba.

  Lokaci kaɗan ta isa flat ɗin Dad yana zaune saman kujera yana duba jarida ya amsa mata sallamarta tare da faɗin"Mamana badai jikin bane naga ɗingishi?"murmushin da baya rabuwa da fuskarta tayi tare da ƙarasawa wajan Dad ta gaishesa,cike da so da ƙauna ya shafa kanta"Maman soon za'a manyanta igiyar aure zaihau kanta,Allah yay maki Albarka naji daɗi fiye da tunanin mai tunanin yau zanga auren ƴarta kuma zai kaita gidan mijinta tare da mutuncinta,tabbas kin cika ƴar ta gari wacce ta killace mutuncinta har zuwa gidan mijinta,nan da wasu hours za'a ɗaura  Aurenku nasha tambayarki duk da kene kika kawo Faisal da kanki a matsayin mijin da zaki aura amma haƙƙine a kaina na kara shaida irin sonda kike masa"shuru yay na wani lokacin kafin yaja numfashi haka kawai yaji fargaba ta ziyarci zuciyarsa,cikin son kawar da abunda yake damunsa yace.

  "kin tabbatar kina son Faisal kuma kin amince a yau a ɗaura maku aure dashi?"

     *Tofa mekuke tunanin zai faru,shin za'ai wannan auren ko yaya? Aci gaba da biyoni*

       Wattpad@Nimcyluv a nan zaku samu ci gaba thank you.

   Pls and pls wani ɗan short story ne,dukkan wanda yake wasapp pls yaymin copy tare da share zuwa gruops ɗinsa na wasapp shine kawai soyayyar da nakeso pls Vote and Comments

 JUYAYIWhere stories live. Discover now