Kidnap

796 66 8
                                    

*💖JUYAYI💖*






*44-45*




'''NIMCYLUV🤏🏼'''



'''Wattpad'''
https://my.w.tt/jN2GLY5RKcb


*_@Telegram_* https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ




😍😝sorry Fans i knew hantarku ya juya so sorry dana saku a confuse na shirya maku surprise me i luv you all






Kuka ne mai nuni da tsantsar soyayya ƙauna da kuma zallar tausayi,sai yanzu ya ƙara girgimama hukuncin Ubangiji,yana iya komai aduk lkcn daya ga dama,babu shakka Allah shine abin gdy da kuma girmamawa,a yau matar daya kewa kallan ƙanwa a wajan ita ta zama a wajansa wacce yake saran zata haifa masa ƴar ƴar masu yawa da kuma tarin albarka,bai dama jin kansa a matsayin mutum mai cikakkiyar lafiya ba sai yau,sau tarin yakan tambayi kansa why baya son wata macen mai yasa baya da feelings da kuwa,ashe bugun zuciyarsa da kuma falkinsa itace rauninsa itace mai bashi barin ciki daga duniyar wanda yake fatan ace har lahira,lumshe idanunsa yay a ƙaru na biyu ya ƙara gwada shiga jikinta amma babu hanya wannan abun ba ƙaramin ɗaga masa hankali yay ba,yakai matakin da bazai iya hqr ba yana jin idan bai shigeta ba zai iya samun matsala da zuciyarsa haɗi da gangar jikinsa,babu yadda ya iya domin rabuwa da ita shine mafita tunda ya riga yasan matsalarta,ajjiyarsa zuciya ya sauke tare da mirginawa gefe ya juya mata baya,lips ɗinsa ya shiga taunewa sbd a zabar da mararsa take masa shikansa yasan yana buƙatar matar amma dole yay hqr zuwa lkcn da zai mata aiki shida kansa _(akwai irin mata da ba'a cire masu bile lkcn suna jarirai,idan har suka girma da ita haka babu yadda za'ai namiji ya raɓesu dole sai an masu aiki wannan matsalar ita ta samu Luban hakan zai tabbatar masu da she still virgin🤙🏼)_ tsoran daya gama ratsa tane yasa tayi saurin jan blanket ta rufe naked body ɗinta,gaba ɗaya jikinta rawa yake yayinda take jinta a cikin wani irin yanayi mara fassaruwa,a hankali ta ƙara shigewa cikin bargun tare da sakin kuka domin abun ya gaza ɗaukan hankalinta gama ɗaya wani abune mara daɗi yake mata yawo a jiki,ga yadda nipples ɗinta yake mata wani zafi da zugi sbd wahalar daya shafa,hannu tasa ta matse mararta wacce ta kumbura hakan ya nuna jikinta ya amshi sabon yanayin daya sameta kuma a shirye suke da ɗaukan abun, _(wannan ma hurumina bane dana faku wata fatawa😍🥱amma ƴan grp ɗin vip ɗina gada ku damu zaku samu maiso a dama dashi come and pay 1k only)_ dashin da taji a ƙasanta shine ya ƙara mata tsoro wanda ya sanya ta ƙara fita hayya cinta kukanta ya tsananta haka ya taimaka numfashinta ya suma shaking tare da suma ɗaukewa,zazzafan zazzaɓine ya rufesa ya shiga haɗa bakinsa jikinsa ya suma rawa sbd yadda ƙofufin jikinsa suka buɗe gargasar jikinsa ta mimmiƙe,hannu ya sanya ya dafe saman forehead ɗinsa dake bara zanar tarwa tsewa gida biyu sbd tsananin zafi da ciwon dake masa,ƙara runtsa idanunsa yay jin yadda take fitar da numfashi ƙirjinta na sama haka ya tabbatar masa da asmarta keson tashin,cikin dauriya da jarumta yaja jikinsa zuwa gareta a hankali yasa hannu ya jawota jikinsa tare da rufe masu jiki da duvet matseta yay sosai a jikinta,a sonsa na dawo mata da numfashinta ya lalubu bakinta ya sanya cikin nasa ya shiga wura mata iskar bakinsa tare da ɗan danna mata ƙirjinta sama²,wajan 5min ta saki wani wahalallan numfashi ta buɗe baki zata saki kuka yay saurin sakar mata wata haɗaɗɗiyar sumba a tsakiyar bakinta,sanyin daɗin abinda taji duk bata cikin hayyacinta yasa ta lafe jikinsa ta shiga sauke numfashi sun ɗan jima a haka yaji saukar numfashinta a ƙirjinsa hakan ya bashi damar zare bakinsa daga ɗata,ƙwanciya ya gyara mata lumshe idanunsa yay wannan lkcn shine ya dace daya fara fahimtar wani abu wannan lkcn ne ya dace ya ɗauki fansar ran iyayensa ta hanyar gano wanda suka aikata hakan,da wannan tunanin bacci mara daɗi ya ƙwashesa.



Lkc guda suka farka da asuba mai tsaya jiran komai ba ya ɗauketa tare da nufar toilet da ita ruwan zafi a bathtube ya sakata kuka ta saka masa akan ruwan yay mata zafi bai kulata ba saima ƙoƙarin zare ɗan boxer dake jikinsa yay da sauri da kulle idanunta dan bata jin zata ita ganin surar jikinsa gefe guda kuma tana girmama rashin kunyarsa,tana jinsa ya gama wanka tare dayin alwala ta ɗaura towel a jikinsa,murmushi yay mata cikin murya mai sanyi yace "nikam na banu bayan kin kasance ƙwaila ashe hadda ƙauyanci mijin naki kike kunya" yana faɗin hakan ya fice a toilet,ajjiyar zuciyata sauke sbd tsoran daya gama ratsa,ƙirjinta ta kalla taga irin baiwar da Ubangiji yay mata amma a haka yake kiranta da ƙwaila,cije lips tayi lkcn data tuno moment ɗinsu na jiya,saurin haɗe jikinta waje guda tayi jin tsigar jikinta na tashi wani feelings ya ratsa jikinta,tunanine kala² a ranta ita dai yadda take jin labarin aure da kuma abinda yake faruwa tasan ba haka bane ya shiga tsakaninta dashi,bata kai yay hakan da ita bane komai? Sonta ne ba yayi komai haka nan taji ranta ya ɓaci a kasalance tayi wanka ta fitu lkcn ya daɗe da fita masallaci,a nan ya samu lbrn Alhajinsu Sufyan ya koma nigeria domin gabatar da wani compny,Uncle kuma ya koma wajan aikinsa,yayinda Khalid da Fairuz suka huce gida,ya daɗe cikin masallacin saida rana ta fitu sannan ya miƙe tare da shigewa gida,dicret kichen ya nufa yana zuwa ya haɗa coffee yasha daga nan ya gaida Mama sannan ya huce sashinsa,ganin bata ɗakin yasa ya huce sashinsa ya watsa ruwa cikin sauri ya gama shirya cinin wata dakakkiyar shadda amy colour sai baza ƙamshi yake,da sassarfa ya shiga ɓangarenta ƙwance ya sameta tana bacci hakan yasa bata light kiss a lips ɗinta sannan ya fice a gidan.
Buɗe manyan idanunta tayi tare dasa hannu ta shafi laɓɓanta wajan da yay mata kiss pillow'n kusa da ita taja tana jin wata ƙaunarsa na ratsata amma wani gefe na zuciyarta taƙi aminta da abinda yay mata a matsayin wani babban dalili,shiyasa tayi pretending kamar bacci take,miƙewa tayi tare da zura ƙaton hijab ɗinta ta nufi ɓangaren Afnerh,a ƙaramin parlour ta sameta tana shan ice cream gefe ɗaya kuma Sufyan ne zaune yana latsa waya,da farin ciki Afnerh ta amsheta tare da faɗin "kaga mata a wajan Dr,nasan tunda kika fitu to baya nan"murmushi tayi mata tare da faɗin "nikam karki cika gani da surutu...yaya Sufyan ina ƙwana"kallonta yay sai kuma yay saurin ɗauke kai da murmushi a fuskarsa yace "yace lpa lou matar Dr fatan kina lpa dai?" a taƙaice tace "Allhdllah..nazu duba matan kane naji Mama tace ƙwana biyu zazzaɓi take nace ko an samu bbyne?"hararar wasa Afnerh ta watsa mata tace "ke ai saiki zauna kallo kina zauna zan haifawa my luv yara"da sauri Sufyan ya amshe mgnar ta hanyar faɗin "aa kada kiga laifinta kika sani ko mijinne baya da lafiya"saurin kallonsa Lili tayi tare suma kimantar maganarsa, rashin lpa kamar kodai da gske baya da lafiya shine ya ƙasa gayamin? Amma idan hakane aida ya faɗa mata shuru tayi na wani lkcn sa kuma ta kawar da zancan daga ranta dan bata son saka zargi a zaman aurensu.
"ayya nikam idan na samu beby dangi zata bi ina faɗa masu akace maku? Kuma dani daku ai duk ɗaya ƴar ƴanku nawa ne right? Than mijina lafiyar lou dan bana bacci saina tabbatar da lafiyarsa" ta ƙare tana amsar ice cream ɗin hannun Afnerh tare da kaiwa bakinta,wani yawon baƙin ciki Sufyan ya haɗiya yaushe ta zama haka ashe har zata iya gaya masa magana akan mijinta hakan ya nuna masa tun a baya ba sonsa take ba,shuru yay tare da jijjiga yana tunanin ta inda zai ɗauki fansar abinda Fahad yay masa,a zahiri kuma yace "kema kince wani abu to Allah ya ƙara ƙauna" ...ameen tace nan ya miƙe yay waje suka dasa shira a nan Lubna ke ƙara warwarewa Afnerh zaman aure da kuma abubuwan dake cikinsa,ta ƙara fata wasu fa'idodi wanda idan ta riƙe za taji daɗin zaman auren lkc kaɗan kuma zata samu nasarar amshe zuciyar Sufyan wanda har yanzu basu gama zama nrml,haka sukai ta hira inda Lili ta ɓoye damuwar dake ranta a nan ta tallatawa Afnerh Nimcy vip grp aikam tayi farin ciki sosai bata bar gidan ba saida aka biya 1k aka saka Afnerh a grp ɗin,misalin 2:30 tabar gidan sannan ta nufi ɓangaren Mama ta sameta tana cin ƙwaɗon rama a nan wajanta ta zauna sukaci tare a taƙaice dai har isha'i suna tare da Mama saida Fahad ya dawo sannan ya jata suka huce sashinsu bata wani nuna masa ɓacin rai ba,a haka suka ƙwana babu wani abu daya kuma shiga tsakaninsu.



 JUYAYIWhere stories live. Discover now