Matters of the hearts

746 64 6
                                    

Nimcy Luv:
_The sicret issues_
    *💖JUYAYI💖*

*12-13*

*WATTPAD..* https://my.w.tt/YwoNkzV5Icb or *Nimcyluv*

       *i'm not perfect.. but I'm perfect about what I'm doing 🤾🏻‍♀️* اللحمد لله رب العالمين  *JUYAYI* ba readers ba koni da nake rubuta shi zan yabesa duk da kasancewar bashi kaɗai na rubuta ba amma ya zamutu garkuwa a gareni  domin saƙon wata *Reader* dana amsa daga cikin saƙonnin  masoyana kuma masoya littafina ya ƙara farkar dani da kuma ƙara bani ƙarfin yin rubutu a duk lokacin da buƙatar hakan ta tasu🤗👌🏻, bana zance labarin yaya ko bai yiba domin karɓarsa da readers sukai ya tabbatarmin da hakan domin labari da kuma tsaruwarshi shine yake saka ya yaɗu wa jama'a ma'abota karatun littafi.

*Kira ga readers*

Kuci gaba da antayomin Comments tare da share ɗinsa ya yaɗu media domin wanda basu karanta ba su nema su karanta👯🏻‍♀️sabida kada ayi babu ko salon labarin da kuma ma'anarsa nada banne🤾🏻‍♀️ ga dukkan mai so a yau na bashi dama yaymin magana private ان شاء لله  zan tura masa

No edit🧐

       
                   ......Yadda ya sakar mata nauyin jikinsa ne yasa ta shiga fitar da wani wahalallan numfashi,Idanunta ta rufe ruf sabida wani hurt feelings daya tasu mata amma tasan ku zata mutu ita da Faisal sai kallo domin ta fuskanci yay mata tsana mafi muni tsanar da bai taɓa yiwa kuwa irinta ba,Baƙin ciki dake da irin rayuwarta a yanzu domin zama da mijin da baya sonka babu abinda yake haddasawa a cikin zuciya sai zallar baƙin ciki.
Da ace tana da iƙon cire soyayyar Faisal daga cikin zuciyarta babu shakka da tayi hakan amma Ubangiji ne ya ɗura mata wannan matsananciyar soyyeyar da ba tayi tunanin zatai irinta ba.
Sai yanzu ta yarda cewa ba mutum ne ke faɗawa soyayya ba,Soyayyace ke faɗawa zuƙatan mutanan a duk lokacin da taga dama.
Ta so Faisal a lokacin data fara ganinsa yazu wajan sister ɗinta,Ta shiga tashin fiye da tunanin dukkan mai tunani babu abinda ya ɗaga mata hankali ya kuma tsaya mata a rai saida ta fahimci da gaske Faisal sister Lubna zai aura ba itama.
Lumshe idanunta tayi lokacin wasu zafaffun hawaye suka shiga sauka daga cikin idanunta,Lokaci guda tsanar Lila ta ƙara shiga cikin zuciyarta domin a ganinta sabida ita Faisal yaƙi accept  ɗinta a matsayin matarsa,Tanaji a ranta ƙo zatai yawo tsirara I most separate them  koda hakan zai zama shine abu mafi muni da zan aikata a rayuwa i'm ready to do anything indai akan Faisal ne zan iya bada abinda na mallaka indai zai zama nawa forever and ever. 

Baƙin cikin da yaywa Faisal yawa ne yasa ya kasa cewa komai saima sakar mata nauyinsa da yay,Wani yawo ya haɗiye mai ɗacin gaske sabida he lost his appetite.
A yadda ya kejin zuciyarsa na bugawa ga wani baƙin ciki dake ziyartarsa yasa yay saurin ɗaga ta tare da hankaɗa ta..ta faɗa bayan bed tabbas idan yana ganinta a cikin zuciyarsa zai iya yi mata illah.
"Lubna" zata iya sadaukar da komai nata sabida farin cikin ƴar uwarta amma ita son zuciya da kuma ruɗin shaiɗan yasa ta farauci abinda ƴar uwarta take da muradi haɗi da fatan kasancewa dashi kasancewarma irinta har abada ɗinan.
Yana da yaƙini haɗi da tabbacin Lilinsa na raye a nan gidan duniyar bugawar zuciyarsa kaɗai ta zama shaida a wajansa,Hannu yasa ya dafe kansa tare da girgizawa kaɗan a kasalance yace "i'm always love you YES i'm crazy about you Lubana zanta jiranki untill the end of my life".
Cikin saurin Najma dake bayansa ta ƙarasu wajanta tare da faɗawa jikinsa ta ƙanƙameshi ta saki wani kukan baƙin ciki bakinta na rawa tace.
"Wlh baka isa ba danni aka hallieka ba Lili ba nice matarka ta har abada kuma kaida ganin Lili saida a mafarki wannan alƙawari na ɗauka zuciyata kuma dukkan abunda na faɗa saina tabbatar maka dashi dole ka zauna dani as ur wife".
Cikin ɓacin rai yasa hannu ya wanketa da mari kafin ya nunata da yatsa tare da faɗin "Stay away for me how many times i told you i don luv u anymore,Zannan ƙaddararta yana haɗe da nata u need to understand dat"
Kanta ta girgiza haɗe da tiƙe waist ɗinta tace"Nice ƙaddararka kuma zan tabbatar maka da hakan"tsaki yaja mai sauti haɗi da faɗin "Getout u datti girl"yana faɗin hakan ya sh

 JUYAYIWhere stories live. Discover now