Accident

584 67 11
                                    

_JUYAYI_
_Wattpad *Nimcyluv*_

*58-59*

*_@Telegram_*
https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ



"Hansai!" shine abinda Uwande ta ƙara faɗe lkcn da take tun karar Najam,gaba ɗaya mutanan wajan suka zubawa Uwande idanu hatta Fahad dake ɗan matsawa Lili ƙafa kallonta yay na wani lkcn kafin ya ɗauke kansa ya maida ga matarsa yaci gaba da abida yake hankali ƙwance,ganin matar tana kusantu ta kuma gaba ɗaya ta birgice sai Hansai take faɗi yasa Najma ƙwasa da gudu tayi bayan Mama😂 _(Uwande taga Hansai chajiii)_ ,Mama ce tayi juriya da kuma ƙarfin halin kallon matar tace "Ƴar wacce Hansai kuma?"cikin rawar murya Uwande tace "ɗiyata Hansai wlh ita ne,Allahu akbar daman nasa tana raye tunda har yau ban daina mafalkinta ba"kafin Mama tayi mgn Afnerh ta gyara zama tace "ayya Umma kila kamace kawai amma wannan sister tane her name is Najma how zata zama Hansai bayan bata taɓa saninki ba as her mother🤔"ta faɗa riƙe haɓa alamar mamaki,jinjina kai Mama tayi kana tace "gsky ne Dota amma bri naji ko tana da wata hujja halan..."bata da wata hujja kawai da kama ce"cewar Musty dake shiguwa bayan ya ƙwantar da Baba habu daga ɗaki"Fahad wanda tunda suka fara mgn baice komai ba ta matarsa yake wacce yake jinta a cikin zuciyarsa ta zama komai nasa ya kalli Musty tare da haɗe fuska yace "meye naka kai? Koka fita sanin yar cikinta ne so let her talk abeg"shuru Musty yay ya zubawa Afnerh idanu wacce itama shi take kallo,murmushi ya sakar mata kana ya nemi wajan zama yana jiran jin lukutar mgnar da Kakar tasa zata sake faɗe,Afnerh ɗauke kai tayi nan taji zaman ya fara damunta coz duk wani juyi nata tana jin idanunsa na yawo a kanta, majinar dake fituwa a hancinta ta sharce cikin kuka tace "tabbas aƙwai shaida a jikin ƴarta idan har aka duba babu ita na sallama na amince ɗiyata bata raye"dry Musty yay yana jin maganar nata kamar ta wanda ya samu tamun brain yace "to Uwar gidana faɗi muji"guge hawayen fuskarta tayi tace "tun Hansai na jaririya nayi mata shaida a gefen cikinta ta hanyar zana mata farko sunanta da reza"Najma najin hakan tayi saurin ƙanƙame jikinta tare da sakin wani kuka mai ciwo sbd alrdy tasan aƙwai abinda yake ɓoye a jikinta wanda ita ta san da zamansa,jawota Mama tayi cikin muryar rarrashi tace "meye na kuka Dota bari na duba wannan labarin babbane fa"ƙara dunƙule jikinta tayi cikin kuka tace "no Mama i nver be her daugter dan Allah let go of me "tsawar da Fahad ya daka mata itane  tasa ta dawo cikin nutsuwarta cikin nutsuwa da kamala yace "wanne irin shirme ne wannan kina abu kmar ƴar local area dan malama ki tsaya"ya faɗi hakan yana bubbuga bayan Lili wacce take shirin farkawa daga baccin daya ɗauketa jikin booby,a hankali Mama ta shiga ɗaga rigar dake jikin Najma,yayinda Najma jikinta duka rawa yake dan ba tayi expecting  wannan abun nada a laƙa da rayuwanta ba,da saurin Mama ta saki rigar tare da zabga salati sosai idanunta suka sauka a gefen cikin Najma wanda zannan harafin “H” ya fitu ɓaro²,Uwande kam zubewa tayi kan ƙafatunta tare dayiwa Allah gdy daya bayyana mata ɗiyarta wacce ta mallaka,Fahad kasa mgn yay sbd wani tsoro daya kamashi tayaya zata zama ƴarta tsahun wannan lkcn ba tare sunga wata shaida ba,Musty da Afnerh baki suka saki sunma kasa cewa komai sbd tsoro a lkcnne Sufyan ya shigo cikin parlour tare da zama ya zubawa afnerh ido wacce a yanzu yake jin wani mugun sonta na ratsa zuciyarsa,gaba ɗaya wajan ya ɗauki shuru cikin dakiya Mama tace "Yarona kayi shuru,shin Yaya Mustapha ya taɓa gaya maka zancd makamanci wannan kam?"girgiza kansa yay kafin kuma yace "Wait Mamana bani 2min"yana faɗin hakan ya sunkuci matarsa cikin tafiyarsa mai cike da taƙama ya nufi sashinta da ita.




Yana zuwa ya shimfiɗeta saman royal bed ɗinsa tare da zare mata hijab ɗin jikinta ya shafi kanta yace rest of my life,  Luv u wify na, muu'ahh💋" ya sakar mata kiss tsakiyar forehead ɗinta kana ya buɗe inda yake ajjiye muhimman abunsa,yana zuwa wajan ƴar ƙaramar box ɗin ya danna pin ɗin jiki mai haraɗin.
            “H A D N E R H”
Yana gama rubutawa box ɗin ta wangane cikin sauri ya ɗauki wasiyar da Daddy ya bashi yace karya buɗe saiya rasa mafita,yana ɗauka ya rufe box ɗin  yay waje,yana zuwa ya miƙawa Mama taƙaddar dan bai yarda ya buɗe ba,kallon mutanan wajan tayi kana ta mayar da hankalinta kan taƙaddar ta shiga karanta kamar haka.

 JUYAYIWhere stories live. Discover now