LAIFINA NE 53 TO 55 End

127 8 0
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       ❤️ *LAIFINA NE*❤️
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

Alhamdulillah Alhamdulillah

*PAGE 5️⃣3️⃣ to 5️⃣5️⃣*
         🔚🔚🔚🔚

Tunda Haidar yasan Fauxeeya nada ciki lallabata yakeyi sosai, Idan yana gida Komai yi mata yakeyi, Dan shagwabata takeyi sosai, Mahaifiyarshi ma daya sanar Da ita Fauxeey nada ciki Dadi taji sosai Dan Tun lokacin daya fada mata ita da kanta taje kasuwa tai siyayyan kayan baby ba abun da babu

Idan ko tafiya ya kamashi gidansu yake kaita Suita ji da ita kamar kwai

Zamansu sukeyi lafiya lau,

Kafin cikin ya girma sosai yana 2 to 3months Fauxeeya tasha laulayi sosai gashi ya hade mata da ulcer, bakaramin wahala tasha ba, Mum din haidar gaba daya ta dauketa ta kaita gidanta ita da kanta take kula da ita bataso ko kuda ya taba mata sirika

Haidar kuwa a matse yake yanda kukasan an karamai karfi, Dukda gidan iyayanshi ne dakyar yake barinta wayau yake mata yace ta kawomai abinci dakinshi ya rufe Su biyawa Juna bukata

Bayan kwana biyu
  An kawo kudin sa Ranar Kannan Haidar Yasmeen da safiyya, Haidar ne ya kirata dakinshi, Qin zuwa tai Tamai text tace haba dear bakiga da mutane bane cikin gidan

Hakanan dai ya hakura sedai jefi jefi ya dauketa suje hotel suci soyayyan su dawo dan fauxeey tace bazata kara zuwa dakinshi ba dan Mum na lura dasu

Tun Mamanshi bata gane ba har ta gane yana fita dw Fauxeeya kuma tasan Labarin gizo bai wuce na kodi, Fada tamai sosai Karshe dai tace ya tattra matarshi su tafi,

fauxeeya bataso hakan ba Amma ba yanda ta iya hakanan ta hakura tabishi

***
Tunda suka dawo gidan Haidar bita zaizai ya zaman ma fauxeeya Hatta wanka shi yake mata dan wani shafin soyyayya suka bude

Cikinta nata girma har yakai 7months, Haidar ba karamin tashin hankali ya shiga ba dan sam besamun abun da yakeso, Fauxeeya ce tace Please kayi hakuri nadan lokaci ne ka kalleni ni abun tausayi ne, kadinga azumi inshaa Allah zaka sama relief, Yace Ok

Haidar yaji jiki sosai dan har kwanciya asibiti yayi saboda High lidibo (Feelings) dayaga uwar bari ya fara Azumi

Hakanan suketa managing rayuwa har Fauxeey Ta fara nakuda

Tunda tafara Nakuda Yasmeen Sa safiyya Sukazo Gidan, yi mata komai sukeyi

Cikin dare Wajen karfe daya nakuda ta fara gadan gadan, Haidar Da sauri ya dakko moto sukayo hospital koda sukazo yanda sukaga cikin yayi girma kuma  Kugunta na ciki karami ne bazata iya haihuwa da kanta ba dole CS za'ai mata

Haidar akace yasa hannu, ba musu ya saka aka shigar da ita Akai mata aiki, Namiji aka ciro mata me kada da babanshi Masha Allah

Haidar suna tsaye da Abokinshi Ahmad da matarshi da kannanshi Da Mustapha brother dinta, Wata nurse ce ta fito tace ina mijin matar?

Dasauri haidar yace ganinin meya faru? Ta mutu ne?

Murmushi Nurse din tayi tace Congratulations ansama da namiji Alhamdulillah yace

Da sauri ya nufa Dakin tana kwance ya rumgumeta,
Doctor dinne yace Yayi hakuri he should go outside ba'a gama mata abunda ai ba

Mikowai jaririn sukai bayan an gyarashi ya fito dashi nannade a towel yana karemai kallo

Gaba daya suka Tasu sukayo wajen Haidar, Farida itama da tsohon ciki tace Ko kunya babu ai kabarmu mu mufara daukan baby

Murmushi yayi dan yama kasa magana

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Nov 19, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now