CHAPTER 28

2.9K 245 54
                                    

Sanda tasha kuka ta godewa Allah anan bacci ya dauketa... abincin da bata ci ba kenan.

Ladidi ko baza ciki tayi ta kwashi girki ko ajikin ta. Riko hannunta aliyu yayi tace a ah Dan Allah haba daga dawowa ta ko dakina ban shiga ba fa. Yace ikon Allah yanzu kuma mutum bai isa ya rike matarsa ba sai yana bukatar ta.

Yana kaiwa nan ya Mike ya tafi dakinsa dama ko ladidi bata taba zuwa turakarsa saide in yana bukatarta yazo wajenta Dan haka tayi nat da abincin ta shige daki.

Ya Saba kwana da luba dukun kune a jikinsa kawai sai ya kasa bacci dukda cewa ba bukatarta yake ba. Lokaci ya duba yaga lokacin kwanciya ma baiyi ba. Parlour dinshi ya koma ya kunna TV in yana son wani Abu yace luba dauko.... sai ya tuna bata nan ajiyan zuciya ya sauke ya janyo wayarsa tahau danna Mata kira.

Itako sanyi ne ya tashe ta ta laluma bataji uncle dinta ba bude ido tayi lokacin ne ta tuna kawai ta sake fashewa da kuka wato matarsa ta dawo har ya mance da ita. Kiranshi ne ya shigo wayarta ta dauka cikin shessheka tace hello yace lubcy kizo ki tayani hira kadaici na damu na. Tace kaida matarka ta dawo shine zakace kadaici na damunka? Yace subhanallah luba kuka kikayi? Ki jirani ina zuwa..... sa haka ya kashe ya sauko yana budewa ya riko fuskarta....

Baby na me ya sameki ? Menene na kuka kuma? Tureshi tayi tace ni ka tafi kar matanka ta ganmu yace toh se me? Bayan kece uwar gida na. Daukarta yayi suka wuce dakinshi tana matsar kwalla ba'ajin komai sai numfashin su tace uncle aliyos yace na'am.... tace zuciya ta zafi take min. Murmushi yayi Mata daidai lokacin suka rufe kofa yace kishi kikeyi luba amma karki damu zaki Saba kuma ni naki ne kinji?

Kai ta gyada masa ya ajiye ta akan kujera kayan ciye ciye ya ibo musu Dan zuwa yanzu ta fara koya masa saboda duk inda suke toh tana da abin motsa baki toh once in a while sai yana Dan dauka ayita rigima de a haka har shima ya koyi ciye ciye.

TV ya kunna musu suka hau kallo abin su suna hira tana kwance a jikinsa... race amma uncle Ali idan aunty ladidi tazo fa? Yace tsoro kike ji ne? Kefa matata ce so ko tazo ma me zata iya yi banda hakuri kuma karki damu bata kawo kanta nan Dan sai jaruma irinki ke shiga ba tare da tashin hankali ba domin nan masarautar mayunwacin zaki ne.

Hade gira tayi tace ban gane ba dama kana da zaki a boye anan ne? Kuma me yasa baka bashi abinci? Na.... Yates ya daura Mata a baki yace zaki gane yanzu daga nan ya hade bakinsu ya hau saurara ta aiko taje Ghana kuma ta fahimta Dan be Mata da sauki ba tun tana bada hafin kai har abin ya fara bata kashi. Ganin tana neman suma yasa ya barta.

Washe gari da sassafe tana dafa abin Kari ta tuno da su aunty maryam gashi ko ya hanya bata musu ba kawai sai ta kirata Dan dama ta haddace numbarta.

Bugu uku ta dauka tace hello washe baki luba tayi tace la aunty na ina kwana ya hanya? Tace ah ah ashe luba ce lafiya kalau ya gidan kawun naki....tace lafiya Alhamdulillah.

Aunty maryam tace kin canja layi ne? Ina tsohuwar wayanki? Tace uncle ne ya canja mani ita saboda wannan abun.... kunde Sami kaka lafiya ko? Aunty maryam tace kalau suke sunata tambayar ki ma mukace mun barki jiran gida.

Luba a ranta tace au kila suma basusan da zancen auren ba. Aunty maryam tace shine kikaje kika rashe ko kiran mu bakyayi ko? Toh yaushe zaki dawo gida ? Luba aranta tace na dawo kuma? Kila tana nufin ziyara ko me ? Ko kuma nazo ayi min gyara take nufi? Kawai sai tace sai na sanar da uncle tukunna. Aunty maryam tace toh muna nan muna jiranki naji nace an kisa a fara sakin admission list ma.

Nan dai suka kashe wayar luba bata kawo komai a ranta ba. A kwana a tashi har su aunty maryam sunyi wata biyu da dawowa sau biyu luba taje gidan amma sai take zama CONFUSE da wasu Abu da aunty maryam din ke fada yau ma aliyu yazo daukarta aunty maryam ke fadin wai kai aliyu bamu gane maka ba fa.... kana nufin ka dauke mana ya ko me? Kallon aunty maryam din yayi Dan shima be gane kanta ba ... Lamar ya ya dauke musu ya shida matar sa? Yace AI toh aunty dama ita mace ba me dauwama gidan iyaye bane ko luba? Daga kai tayi aunty maryam tace toh AI kaje ka Sami iyayenta ku warware ko ? Shide toh yace Dan yanda take maganar ko ta dauka har yanzu luba batasan da auren bane.

Suna shiga mota luba tace uncle ka lura da yadda aunty maryam ke magana kuwa kamar batasan munada aure ba? Yace nima na lura amma ina tunanin kila bata San kin yadda kin amshi auren ba shine take bi a hankali kar ki sake tada kashin baya... ya fadi hakan yana Jan hancinta. Dariya tayi yace yanzu de in mun sake dawowa sai mu fada Mata kin gane komai ko ta dena pretending. Lakace masa hanci tayi taja kumatunsa tace an gama mijina. Dariya yayi yace awwn! Ba sabun ba a karo na farko kin kirani mijinki.

Shigowa gidan sukayi hannunsu sakale da na juna Dan su sun ma manta da ladidi bata sani ba dariya suke luba na kokuwa sai ta dauki alewa a aljihunsa yayinda yake hanata. Cakulkuli ya Mata ya fita da gudu suka hau kewaye parlourn tana cewa Allah kazo ka bani AI ni ka siya ma waiyo tana haki tsayawa tayi ta kama cikinta da kirjinta tace kai jiri nake ji.... uncle hajijiya make ji tana shirin faduwa ya cafe ta yace jiri kuma tace eh ga zafi zafi cikina yake min daura hannu yayi a wajen da ta nuna yace ke kode nayi ajiya ne? Yana bude rigarta.

Ladidi dake jakar abinci Wanda tayi mutuwar zaune tun shigowansu Dan ganin yadda suka yi kyau ga abinda suke ta wani hayyaiyako tare da narka ashar da kunne be taba ji ba. Tace karya kake aliyu Kutmar....... ka  na rantse da Allah sai na kashe ki. Ta kaima luba wata shaka. Da sauri ya tare yana fadin ke bakida hankali ne zaki taba min Mata? Tace Mata? Lallai bansan fitsarar taka takai haka ba Dan tsabar ka rena min hankali kana zina da yarinya ka wani ce matar ka ? Inda matarka ce AI akan idona za'a kawata a bata dakinta ni kuma inci....ta Dan bazan zauna da kishiya ba.

Yace aiko saide ki mutu amma Mata de tawa ce ko anki anso bai lura ba ya juya  yana tambayar luba ko bataji ciwo ba ladidi ta jefi cikinta da flower vase. Take tayi kasa jini na bun kafarta. Wani numfashi ya rike kamin ya saka. Ya shako ladidi sai ya dunkule hannu zai nausheta sai yaji kai AI wannan hukuncin ma baiyi ba ganin yana bata lokaci yasa ya dagata ta wuya ya jefata ta doke da gini kawai sai ya dauki luba kamar mahaukaci yana tare JININ da hannunsa yana fadin baby na karka barmu Dan Allah  yau da muka fara tunanin kana nan kuma sai ka tafi? Haba little one ya zakayi kabar mummy luba? Kai haka akeyi daga jin domin cikin mummy ko kallon fuskar mommy da daddy baka kalla ba sai ka tafi. Granny fa ko wasa bata ma ba haka ya Dinga surutai har ya iso aka karbi luba ranga ranga lokacin har ta dena numfashi

AYI MANAGE DA WANNAN MASOYANA SANNAN AYI MIN WANKA DA RUWAN COMMENTS AYI SHARING SANNAN AYI VOTING!

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty 💕

4th July,2020.

YARINYAR CE TAYI MIN FYADEWhere stories live. Discover now