CHAPTER 17

3.4K 207 26
                                    

LUBA'S POV

Muna isa muka fara kalle kalle , shikam uncle aliyu baya gajiya duk sanda zai sake aure sai ya canja pant na gidansa. Kuma cikin matan daya aura wannan yama sunanta? Ladidi tafi sauran kudi Dan kayanta masu kyau.
Nide had yau bani taba magana ba banda gaisuwa Dan bama haduwa ma bansan ko gudu na take ba.

Shiga dakin amarya mukayi kamar yadda muka saba direct gado muka nufa matan dake dakin suna binmu da kallo. Wata me kananun ido tace ku kuma fa? Zaku wani shigo ku ajiye mutane kazamin ...... a gado? Nana ce tace sai akace naki yafi namu? Nikam gyara zama nayi na ware su liffaya ta Dan zafi nakeji ashar ta dirma Zara yo kaina ladidi ta fito a nayi ta hura hanci meke faruwa ake min hargagi a gidan miji nifa kar ku sake kimin fada Dan zanci....... mutum ne.

Wannan me kananun idon ne tace AI da fada muke da sauki.... dubi fa kallona tayi ta danyi murmushi tace to AI su luba ne yayan shi ne fa.....suma sakin fuska sukayi sukace au AI mun dauka gaiyar sodi ne.

Mama ce tace ni da nana ne yayan sa amma sis luba matar da zai aura ne.... da sauri ladidi ta juyo tace ban gane ba. Nace zama ki gane da alamu kece wacce be fadawa ba toh aunty ladidi tun ina yar karama akayi alkawarin sure tsakanin mu..... wani ashar ta lailayo tace Sam bazai sabu ba.

Wato abinda yake ta cewa zai fadamin kenan? AI yasin bazan zauna da me kama da ifiritai ba. Jimin yarinya daga kirji sai hanci kamar tsinke saura jiki kuwa kamar an fere tsabar siriranta ace inyi kishi da ita? Kallonmu tayi tace ku Dan ...... ku fita min a daki.

Sauka su nana sukayi Niko na koma bangaren dama na gadon na kwanta.. kallona suka tsaya yi nace gurin mijina na kwanta ba naki ba danko nasan barni dama yakeson kwanciya. Tace toh sannu shegiya karuwa zanko ci.....

Wata ce ta shigo tana fadin angwaye sun iso Dan haka muka fice muka buya kar uncle aliyu yasa a mayar damu gida hakan yasa ladidi tasha ban mayar Mata da magana ba. Ni yasin gashinta nikeji kuma saina fadawa uncle aliyu abinda tayi min.

Munajin shewarsu da alamu kudi aka basu can muka jiyo hayaniya kamin ta lafa da alamu sun tafi ne mukam muna dayan dakin Dan dakuna 3 ne a gidan sai parlour biyu madaidaita. Neman liffayata na soma yi lokacin da zamu kwanta akan sai in rufu dashi amma ban Ganshi ba sai lokacin na tuna da cewa yana dakin ladidi tsaki naja na kwanta abina.

ALIYU'S POV

Kaina a kasa bance komai ba aka gama duk hirar abokan ango da kawaye danni kunya nakeji kuma idan Baku sani ba ladidi shekarunta 19 ne dukda bannwani girmeta and azo a gani ba amma ni AI nayi aure dayawa ba wannan ne na fari ba. Sanda suka tashi tafiya tukunna na rakasu

Koda na dawo liffayar ladidi na gani akan gado yana reto Dan murmushi nayi a raina nace ita kuma har an shiga kintsawa ba kunya ne? Dagawa nayi Dan na gyara naji kamshi ya daki hanci na rikewa nayi ina shinshina ina jiran ra fito nima na shiga alwala amma me ? Tana fitowa na ganta da gyalen ta kanta kuma babu alamun alwala a fuskarta.

Nace a ah hajiyata ashe ba gyalenki bane wannan? To ko wata kawar ki ce tayi mantuwa? Nadau gyalenki ne ma ashe ga naki... wani harara ta balla min tace dalla malam kamin shiru idan ba renin hankali ba sarai kana ganin gyalen yar iskar yarinyar nan ce zaka wani ce kawata tayi mantuwa? Kuma sarai AI kaga gyalen dake kaina sanda akayi sayan baki...

Da yake inada Ilimi nasan yan Mata basu iya magana ba kawai nayi murmushi nace Allah sarki aiko bakin nan ansiyo mini shi ina Dan dariya... toh ke banda abinki ai kaina na kasa ban lura da gyalen ba kuma wace yar iska kike nufi?

Tace duba ka gani dakyau... kallon liffayar nayi dakyau sai yanzu na tuna inda na Ganshi nace au ashe ma na luba AI sai yanzu na tuna dazu na ganta dashi a wajen Kari na.

Tace zama ka karashe sauran zance wato ma matar da zaka aura ce baka sanar dani ba? Ajiyar zuciya na sauke nace yanzu dai muje muyi alwala muyi sallah zan fada miki komai. Turo baki tayi kamin de ta juya....

Haka mukayi sallah muna cin abinci ina fada Mata yadda akayi zan auri luba tunda matarka abokiyarka ai babu aibu idan na fada Mata kuma babu wacce ta taba tambaya ta a mata na shiyasa ma ban fada musu ba aiko ta nuna fahimta sosai naji dadin haka muka kwanta ban Mata komai ba banda rungumarta da nayi ina shinshinan kamshinta na tuno na luba murmushi kawai nayi har bacci ya dauke mu...

LADIDI'S POV

Koda mukayi sallah muna cin abinci ya labarta min yadda yar iskan yarinyar nan ta bi min miji... aiko nace in tasan wata batasan wata ba a gabansa in nuna komai kalau da ya juya ko inci ubanta taci sa'a ma bazamu dinga haduwa ba da na gasa yar banza.

Duk rashin mutunci Dana buga masa baya nuna damuwa nasan sarai bai kulani bane Dan yanason ya shiga kasan Dan kamfai na Niko nace nasan maganinsa ga mamaki na babu abinda yayi min. Inaji shi daya yana murmushi  har ya fara sauke numfashi, nina da tunane tunane na nayi bacci.

LUBA'S POV

Cikin dare na tashi yunwa na kwakulata na nufi kitchen anan na Sami kirjin kaza da guntun madara dasu dabino harda fruit na dauko nazo na naje ciki na hanka abina yo zan cucina kaina ne ince wani wai ni yar Gaye? Ko wanke hannu banyi ba na koma bacci.

Da safe wajen karfe 8 na tashi Dan wata yunwar nakeji wanka nayi banida wani kaya kwai sai nasa half vest Dina da da leggings Wanda nasa kasan lace Dina na fice Dan ban tsammaci su fito yanzu ba kitchen na shiga babu abinci na leka store aiko ga su bakilawa,su doughnuts da cake na dibo Abu na tun a kitchen na fara hankama... da uncle Aliyu nayi karo yana dawowa daga waje har kunya nadan ji na Dan haka nayi sauri na buya bayan labule.....

Bude labulen yayi ya yaba minnwani Abu a gashi na yana min dariyar mugunta... lakatowa nayi naga kakashi yamutse fuska nayi nace uncle aliyu ka bata min gashina. Dauke doughnut daya yayi daga kwano na yana fadin bashi na biya daga yanzu na daina kyaleki kiyimin tsiya son ranki tunda kin fara girma.

Biyoshi nayi kamar zaki ina kukan ya bani abinci na kawai ladidi ta fito tana hamma tace nawan wai wake sallama ne. Wasu flask ya nuna Mata yana fadin baki fada min anan su luba suka kwana kallona tayi da sauri kamin tayi murmushi tace au mancewa nati kwi yadau zafi bari nakai abincin kitchen ko? Shiga daki yayi yayinda ta kalleni kamar zata gutsireni tace Dan ubanki wa yace ku kwana mun a gida kuma fa nan ba gidan karuwai bane da zaki samin tsinannun kayan nan. Kodan banyi mamaki ba abinda mutum yasha a nono.

Iya haushi naji haushi amma sai na godewa Allah da ya bani wayo sai nace Allah sarki yayata kinsan fa anko mukayi dake. Tace kan bala'I bala'I wato yayarki ok? irin nono daya muka sha ko? Wato a wajen uwata kika gado? Toh zan ci......... kuma ni banason sata!

Gwaliyo nayi Mata ta nufi kitchen tana fadin zan hadu dake bayan ta dawo ta ganni bakin fridge ina kora lemo zatayi magana uncle aliyu ya fito ya dauketa yana fadin in kika biye wannan acikin hira baya kare Mata zo ni in baki wani labari sannan sukayi ciki. Nikam wani juice din na dauka nasa a hanata bayan Wanda ke hannuna sannan na wuce daki don bawa su nana labari bayan na karo doughnut daya Wanda uncle aliyu ya dauke min.

TOH FA GASKIYA A GIDAN UNCLE ALIYU ZA'AYI SHAGALI BA KADAN BA! NIDE KU BIYONI KUJI YADDA ZASU KASANCE.

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

miss untichlobanty 💕

20th June,2020.

YARINYAR CE TAYI MIN FYADEWhere stories live. Discover now