Gyara hularsa yayi yace Alhaji karami ai bakaji ba.. ina fada ma wani Dan saurayi aka samu baifi shekara 20 ba fa yaje yake sa yar mutane a daki yasa tayi masa duk abinda yake so kawai Dan yaji labarin abinda ya wakana tsakanin ka da yar kanwar hajiya.

Shine aka giccesa kasan halin yan unguwarnan da daukar doka a hannu Dan fitsara sanda aka kamashi fadi yaje wai ita ta kawo kanta kuma kaima AI hakace ta faru tsakanin ka  da lubabatu me yasa ba'a gicce ka ba. Mukace ji  Dan iska wato mu zai renawa hankali... ai kai koda ta kawo kanta baka lalata ta ba shiko ya ratsata yafi a kinga kuma dama yarinyar tsoransa takeji Wanda ke nuna ba ita takai kanta ba domin ko lubabatu kuka take akan kar a Tabaka wannan ko nunasa take da yatsa tana shine mama shine har shidewa take yanzu haka anyi asibiti da ita.

Wato Alhaji karami tsoran Allah ka ne yasha dakai da kaima an maka aika aika. Samari fa ya kamata su gane wani Abu ko yarinya ce ta kawo kanta karka bada kai kuma kayi saurin sanarwa bawai ka lalata yarinya kamin kace wani ita ta kawo kanta. Toh bare kuma kai da kanka ka kamo yar mutane ka murkushe ka wani ce ba laifinka bane laifin shaidan ne ai shaidan din ba bindiga yasa maka ba.

Ajiyar zuciya aliyu ya sauke yana sake godewa Allah da bai biyewa zuciya ta kaishi ta baro shi ba. Guda ya koma ya tasawa kansa indomie sannan ya hada kayan shayi ya taho dashi incase luba ta farka.

A can garin su ladidi kuwa ana ta gaisuwa da duk abubuwan da zasuyi har  kwana 3 da dare ne ta saci jiki ta fice ta hadu da kawarta innayo suka kama hanya tafe suke ladidi tace gaskiya innayo in aliyu zai talauce dole mu rabu shiyasa ma zanje a duba min....

A bangaren aliyu kuwa a rana na uku luba ta farka tana fadin uncle karka kasheni na tuba waiyo ummi na wuta nakeji.... barkwano marata da sauri ya hade bakinsu yace bayan ta dawo nutsuwarta ta hankadeshi da karfin da takeda shi.

Kamo hannunta yayi ta janye yace da alamu kina bukatan Karu take ta yabar fuska har idonta ya ciko da kwalla yace wallahi in ka kara yi mutuwa zanyi Allah. Ni ko yatsata ma ka taba taba suma zanyi. Dariya yayi yace kinga su aunty maryam sunyi tafiya da na kaiki kinji da kunnenki. Luba ki yarda dani tunda har banyi zina dake da yarinyar ki ba bazanyi da girmanki ba.

Kedin halali ta ce gona ta ce kinji juya kai tayi tace zaka soma min zakin baki ko? Wato sai sanda zan tashi ne su aunty maryam din zasuyi tafiya ko me bayan sarai nasan ko kowa zaifi amana ta ummi bazata taba bari Amin auren dole ba. Kuma AI dan kani na yana nan ko subul da baka da yayi ya fada min.

Waya aliyu ya dauko cikin sa'a aunty maryam ta daga wayar ya soma magana da ita yana hadawa luba shayi yana bata da fari kin karba tayi sanda ya daura hannu akan abinsa yadan daga Mata Riga ta gani da kyau da sauri ta fara sha har yana kona Mata baki.

Hura mata yake yana wayar sa har kwata yayi saura kamin ya miko Mata wayar karba tayi shikam ya kewaye ta bayanta yana kokarin bude Mata zip rike hannunsa tayi ya fara lashe kunnenta tana nonnokewa da turesa amma kara rikota yake. A waya kuwa aunty maryam tace lubabatu jikin sanyin murya tace na'am tana lumshe ido saboda kirjinta da aliyu ya kafawa baki haka kawai ta kasa tureshi sai ta jingina Bango.

Aunty maryam tace lubabatu nasan kinada tambayoyi dayawa amma karki damu idan muka dawo za'a zauna kuma zakiji komai kuma zan ciwa aliyu mutunci na abinda ya miki kinji kiyi hakuri. Yanzu daga garin su ladidi zamuje mu Dubo dangin no da ummin ki an Dade ba'ayi ziyara ba tunda an fito gara a karasa kawai.

Ki mika ma Dan banzan nan waya tukunna wato amanar da na basa zaici ko? Sai anjima kinji tohm tace tana mamakin yadda aunty maryam tayi sanyi da batun cin amanar da take fadin aliyu yayi wato ta tabbata zina yayi da ita?

Itako aunty maryam ta fada Mata haka ne Dan ta kwantar Mata da hankali irin yadda za'ace zan fada kan wane Wayne zamuyi fada tunda yayi miki kaza da kaza... amanar da take nufi kuwa AI lokacin da suka bashi luba sunce yabi da ita a sannu amma ya Saba hakan. Sallama tayi ma aliyu bayan taja masa kunne tace in ya kara toh zata kwace yarta.

Duk abinnan anyi ne a yamman ranan da ladidi taje wajen boka da daren kenan..

Da daddare lubcy tana bacci taji ana lalubar ta bude ido tayi taga uncle aliyu na Mata murmushi a shagwabe ta ture sa tace ni uncle ka barni banaso bacci nakeji. A kunne ya rada Mata ba aunty maryam ta sanar dake ba? Tace wh a dunkule ta min magana ni ban gane inda ta dosa ba Dan ta raba kafa bata karyata ka ba kuma bata gaskata ka ba.

Yace toh kenan akwai yuwuwar gaskiya nake fada ko? Ya sumbaci wuyar ta. Zama tayi tace amma akwai yuwuwar ba gaskiya kake fadi ba kila tana cikin mutane yasa bata yi reacting ba. Murmushi ya sakar Mata yana lalube ta yace nide yanzu a bani kadan kinji mu luba? Noke kafada tayi tace Allah a ah zafi ne da abun banaso.

Yace please Dan kadan tace ah ah gaskiya har yanzu fa ma akwai JININ kwanciya yayi a kirjinta yace tabbas na tafka babban laifi ma luba na. Ayafe min ita dai dauke kai tayi Dan tama rasa wani zuciya zata bi.

WAIYAYO HAR HANNUNA YA GAJI, GASKIYA KO A SUBURBUDO COMMENT KO NAYI LUF ABINA.

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty 💕

30th June,2020.

YARINYAR CE TAYI MIN FYADEWhere stories live. Discover now