Cmts

1.7K 32 3
                                    

[6/1, 7:16 PM] Mamn Bappa: *KUMBAR SUSA* pg 8

Allah sarki aliyu dama haka abin yake aduk inda mutumin kirki yake dabi'unsama kawai abin burgewane kuma komai dinsa zaizama mai nutsuwa d sanyin hali d duk abinda zaiyi zaiyine cike d ilimi d taqawa alhj ALIYU d lhj abbakar sundace d zama abokai nahar abada

Hhmmm wannan hira nayau Allah yasa yazama badubi ma alhj abbakar ynda tunaninsa zaikawo yabama abokinsa auran jud💃💃💃💃💃💃💃💃💃

Ohhh su gomma Ramat hryanzu dai baadawoba uhm kiqarata munkusa samun mafita daganan watan cin ubanki zaikama😆

JUD pls kikara hkuri kidaure kisaba sosai d gidan inna dankuwa sosai abin zai taimakeki anan gaba dn waccan uwar taki bata iya komaiba sai shirme d shegen son abin duniya☹

Jazakumullahu bil jannah👏
[6/1, 7:23 PM] Maman Gidado: You are making me jealous, bari na fara yau
[6/1, 7:29 PM] +234 903 251 3412: Waya gan su Ramlat an karo mata kishiya😂😂
[6/1, 7:38 PM] Mamn Bappa: Haukacewa kawai zatayi
[6/1, 7:40 PM] +234 703 280 4956: Gaskiya I can't wait to see the wedding💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽
[6/1, 7:41 PM] Mamn Bappa: Fadi gskiya kawai kice kinkosa kiga Ramat tahaukace💃💃😆😆😆
[6/2, 9:26 AM] Khadnoor: 😢😢😢😢😢
Allah sarki gsky rayuwar jud tana cikin wani hali wanda Allah ne kadai xai iya kareta daga fadawa hallaka

Ayya alh abubakr da alh aliyu kukam taku kaddarar kenan ta auran mataye masu san abun dunia da basu damu da hakkin auren dake kansu bah musamman ma ita ramat da kudi sune tuahen farincikinta tamanta da duk wani hakkin aure dake kanta

Hamida kam ita da dan sauki tunda xata dan kula da miji amman itama dai kusan duk sammakar ne da ita da ramat din tunda halinsu daya

Saidai suguji haduwarsu da mai duka randa dubunsu xata cika wlh

Allah yasa dai karsu hamida su hana alh abubakar ga kaima cin burinsa na wannan project din dan wlh ba imani garesu bah

Allah ya biya sis ya kara xakin hannu
🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
[6/2, 10:13 AM] Medina: Ai da tausayi,kuma akwai damuwa😢a haka ma ta gode Allah babanta yayi tunani ya raba ta da gurbatacciyar uwa,ya kaita inda tarbiyyar ta zata inganta,tunda har abun yana damunta tasan ba da dai take yi ba,,,🤔 mahaifinta har ya iya fahimtar halin da take ciki amma ballagazar uwar ta bata taɓa tsayawa ta duba rayuwar ta ba bare tasan halin da take ciki,naji tausayin ta gaskiya,amma ta kwantar da hankalin ta,komai ya kusa zuwa karshe.the more aliyu zai kawo damuwar shi gurin baban ta the more yana zurfafa tunani har ya haɗa su aure,amma nasan gaskiya wannan auren a yadda nake tunani a cikin sirri za ayi,😆kila ma kafin laure ta sani an samu young aliyu da little binta
In kuwa aka yi cikin sirri to hamida zata san cewa ɗana tarko ma iyawa ne,idan kayi na karfe yau gobe na katako zakayi jibi kam sai na danqo... Allah ba a yi mai wayo
Shima aliyu lokacin zai ji dadin rayuwa,ya samu abokiyar shawara👌
@⁨SURAYYAHMS⁩ Allah ya kara fasaha👌
[6/2, 10:28 AM] Khadnoor: A tym din ne xai dawo yaro danye sharaf tunda ya samu ya aure yarinya msi jini a jiki ba irin guzuma ramat bah
[6/2, 10:36 AM] Mamn Bappa: Aifa zaasha soyayya wanda hakan zaisa ramat saitayi mutuwa kala goma kafin tayi mutuwar gskiya💃💃💃😂😂😂😂😂
[6/2, 7:50 PM] +234 805 947 0495: Ina son Jud sosai  Amman bansan kaddarar datafada Mata tausayinta nakeji wlh
[6/2, 9:56 PM] Mamn Bappa: *KUMBAR SUSA* pg 9
Allah sarki JUD gskiya natausaya miki wannan rayuwa abin badadi sam gskiya kinacikin tsaka mai wuya dan gskiya akwai babbar matsala Allah yakawo maki mafita

Insha Allah komai zaizo karshe dannansan indai alhj abbakar yakammala wannan aikin dake gabansa bbu wani abu kuma sai maganar auranki💃 zamu cakare mu kwatalle abu namu maganin akwabemu💃💃💃

Yau naga tsinannu biu ubanme kuke kullama alhj abbakar din nace ubanme kuke shiryawa wato sabon iskancine zaifara ko nikam yau naga takaina wannan letter din daga ina tazo nifa nashiga rudani bangane komaiba 🙆🏻

Gskiya inhar kukayi masa wani abu kan wannan kwangilar kuka jawo masa matsala sai kunci matukar ubanku😡😡😡

Jazakumullahu khair Allah yakara kareanake gabanki d bayanki antina❤❤
[6/2, 9:57 PM] Add Her: 😂😂😂wai matukar ubanku 🤣
[6/2, 10:00 PM] SURAYYAHMS: 😂😂😂😂😂
[6/2, 10:01 PM] SURAYYAHMS: Hmmm na samu sabon kalma aradu
[6/2, 10:01 PM] SURAYYAHMS: "Matukar ubanku"
[6/2, 10:02 PM] Flasher: 🤣🤣🤣😂😂😂
Ysn njma taban daria
[6/2, 10:02 PM] SURAYYAHMS: Ai dole😂
[6/2, 10:03 PM] Mom Rafeek: Hmmmummm akwai cakwakiya sosai Wnn Mata batada kirki kwatakwata wato wani tugun aka shirya Masa kennan

Allah sarki jud kina cikin wani hali Allah yakawo Miki dauki
[6/2, 10:13 PM] +234 703 280 4956: Matukar ubansu🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
[6/2, 10:14 PM] Ummul Ihsan: Ainima abin yabani nishadi *matukar ubansu*🤣
[6/2, 10:15 PM] Mamn Bappa: Allah kuwa abinne y isheni😂

KUDI...kumbar susa!Where stories live. Discover now