page 1

8.3K 311 20
                                    

*KUDI...*
_Kumbar susa!_

_DANDANO!_

_NA SURAYYAHMS_ .

_Page 1..._

Kasancewa yau rana ce ta farin ciki Daddadan sautin algaita,kakaki,ganga da sauran nau'o in traditonal drums and trumpet su suka cike babban filin.

Da yamma ne da misalin bayan la'asariya,Kusan kowani mahaluki yau ya fito kwansa da kwartan sa duk ana tsaye ana kallon hawan dabar,durbar al'ada ce wanda duk wani jinin sarauta ke cike ta ayayin kasancewar duk wata muhimmin hidima musamman hidiman daya shafi na nadin saraura, aure ko bukukuwan sallah.

Cikin wata kasaitacciyar royal canopy fari kar na hangota ta hakimce cikin burgewa da nitsuwa akan kujera golden colour mai  sheki,jikin ta a kawace yake da white french lace wanda aka sakaya shi da transparent golden alkyabba.

bold make up din ta ya dada fallasa matukar kyaun datayi،kawayen ta ne a gefe sanye da shudiyar dogayen riguna kowacce dauke da bridal maids palates an rubuta nicknames din su da kyau gwanin ban sha'awa.

A Dayan canopyn kuma mai girma sarkin sokoto ne da hakimai magada arziki da sauran representative din shugaban kasa,some ministers,senators and many other distinguished visitors.

Daga cinkoson mutanen dake tunkarowa a sannu a hankali suka fara darewa suna bada hanya inda a kallo na farko naga wasu yan maza biyu sun bayyana a gaba sanye da green and white garland sun rike babban black and shiny gold royal signboard suna bin  sautin kidin suna rausayawa suna nunawa

,"Sr,Ahj Aliyu shettima bulama,
Matawallen sokoto Aka rubuta boldy akan board din..
Wanda Tun kafin na hangosa na jinjina ma kwalisar sa

Sai bashi kara akeyi Da alama shine Angon ranar,dan ko jikin shi ma a kawace take da pure white babban riga,ko inansa a tsare yake da launi daban na expensive golden desgner accessories kama daga kan takalmi agogo kai hatta links dn dake jikin hannun jumfar sa abun nazari ne,kwalliyar sa yayi matukar kyau shima an kuma sakaya shi gaba daya ne da golden and black alkyabba
Akan dokin sa daya sha kwalliyar shiny golden dresses yake tahowa quiet slow
And majestic.

Zagage da yan banga sune a gefe da gefen hannun dama da hagun sa,makada,yan koroso da  masu busa algaita da kakaki sune agaba kowannen su sanye yake da irin tasa colourful garlands din.

"Allah yaja zamanin ka matawallen sokoto,dan gaban sarki kuma surukin sarki,Allah ya jikan hussaini da dan fodio..maroka ne ke fadan hakan sau bila'adadin suna kuma maimaitawa da xakin murya sakamakon 1k notes da ake musu yayyafin shi

Isowar dokin sa tsakiyar filin yyi daidai da lokacin da yan bindiga suka shiga sake sautin harbin alburusai domin bada signal din isowar sa,anan har akayi leading dokin sa gaban canopyn da amarya da kawayen ta suke

Beutifully dressed Anties da kawayen amarya su sukayi ma amarya fatima zarah muhammad jagora har gaban dokin mijin ta.

A hankali take takawa dagwas dagwas kuma cikin nitsuwa da haduwa har ta kai gaban dokin a lokacin kusan hankalin kowa na kansu

Amarya Fatima tana dan aje kanta kasa cikin jin kunya Wani irin Kirari maroka suke zuba mata ana raha ana bin bayan ta da turare cikin nishadi har ta iso daf gaban sa.

"sautin guda mai shiga rai mata suka sake ayayin da shikuma ya dube ta cikin shauki yace.." Tubarkallah,u look so beautiful fatima.

Gyada kai kawai tayi bata tare da ta dago ba tace thanks
A matukar kunyace

Anan aka bude shafin daukar hotuna kowanni professional photo artist yana deban portrait dinsu ta kowani angle..

Murmushi take zubawa mai taushi tana ji aranta kamar Tun da take bata taba ganin mutane kamar na yau ba,duk da kasancewar ta layin karshe acikin jerin yayan sarki sokoto
Wanda Allah bai nufa zasu auru da wuri ba amma sosai auren ta yayi albarka.

KUDI...kumbar susa!Where stories live. Discover now