CMT

1.4K 39 3
                                    

Coments🤣🤣

*KUMBAR SUSA*
Ahayye wata tafi wata gskiya yaukam pg dinnn yamugum min ddi wato hamida dai qawar ramlat🤣🤣🤣🤣🤣wayyo cikina 'yar hamida jud kai abin yamin sosai wllhy ymzune zaafara wasan alhj abbakar tnda auran y Abdul bai yuwuba aiga alhj ALIYU😆😆😆😆😆

Gakuma jud can ana dorata kan hnya maikyau ai hamidan bazata amshe taba saita gama kwaso kywwan halaye d dabiu takara sanin kanta d addinin kafin🤣🤣🤣

Wayyo dadi *hamida * Ramat* watan cin uban junanku yakusa kamawa I'm very excited💃💃💃💃💃💃💃kai yau anayintafa wato innafahimta Ramat tayima iayayen Abdul gargadi Dan yabar yarinyar wawiya batasan wa mijinta abin zai dawomawa ba

Aunt gskiya kinyi wallhi sosai fa ainaji ddi dawannan abun yazo haka kar tasan kar 💃💃💃😆😆😆😆😆

Ramlat kinkusa gane kurenki dankuwa inhar taji mijinki abba zaiba yarsa zata goyi baya tinda tadade tana mafarkin zama kamarki ynzu kuwa gadama yazo😆😆😆😆😆😆😆😆duk wani hnyar mugunta itama tasani kuma zata iyayin komai akan cikan burinta cakwakiya cakwakiya hmmmm muna biye dakeAllah yakara basira d daukaka Allah yasa kifi haka Allah yakara karfin ido🙏🤣

[5/29, 10:25 PM] Flasher: Hehehehehe
Sai yanzu na dago jirgin
Hjy hameeda a yarta takewa tanadi ashe😂

Kai Yasin cin amana batayi ba
[5/29, 10:30 PM] Ameenat Yusuf: Ai ni wlh hamida tayi mani daidai
[5/29, 10:31 PM] Ameenat Yusuf: Gwara datama ramat din haka😂😂😂 asirin nata yayi yawa ai
[5/29, 10:37 PM] Khadnoor: 😆😆😆😆
Aure jud hhh tab akwai chakwakiya anan gaba kam

Dan nasan dai ba lallai ta yadda da yarima bah ayadda ta fada yasanta in and out
🤣🤣🤣🤣🤣🤣

Tom Abbah shin kai wakaxabah a matsayin wanda zata aura😉😉😉

Sannu sannu bata hana xuwa saidai a dade ba a xobah

Muna nan muna baxa na mujiyarmu muga yadda xata kaya tsakanin

Abba,jud,yarima da kuma Mai girma alhaji Aliyu ga kuma hajia hakima ramat uwar burguzu a gefe
🤪🤪🤪🤪🤪

Jazakallahu bi jannah sis
[5/29, 10:44 PM] +234 803 588 0923: Kiladai Dara zataci gada yabawa abokinshi Aliyu mijin Aminiyar uwarta ramla
[5/29, 11:21 PM]: Bayanta Gama sanin sirrinta
Sai itama ma tsaface Ramat
Jud ta auri alhj aliu
Ramat will haukace😂
[5/29, 11:24 PM] Flasher: Nifa can't imagine how her end will be like😲
[5/29, 11:25 PM] Flasher: Dikk jarabar da na kawo kaina sainaga Kamar ya Mata kadan😂
[5/29, 11:26 PM] Khadnoor: Can't wait hajia ta wil mek sure na dauki hotan yadda karshhen ta xai kasance
[5/29, 11:41 PM] +234 816 010 9406: Ikon allah gaskiya akwai babban matsala,ke hamida meya hadakida Ramat 😨 tsuliyan dodo🤔 nidai babu ruwana🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀
[5/30, 12:04 AM] Za'ayi wasan
Kar tasan kar
😂😂😂
Just we wait nd see d game

KUDI...kumbar susa!Waar verhalen tot leven komen. Ontdek het nu