part 10 page19.20

11.3K 984 25
                                    

VOTES BEFORE comeents my whatpadians im proud of u
Sakalllah khairan am ok jiki ya warware.

    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*



*Page▶19-20*





Ummah ta riko hannun suhan sai kuka take ita kuma a lokacin ba abunda takeji aranta illah su gudun kawai don bazata iya tsayawa a  jefa yarta cikin Tsananin rayuwa har haka ba.

Bugu tayi ma kofar taji arufe...iya kokari ummah tayi amma taji gam kofar gidan baya ko motswa ..

Hannu suhan daura akai ta zube kasa ta cigaba da dirkan kukan takaici

Sun dade ahaka  by then masu gyaran amarya har sun gaji sun Zauna a falon suna kallon ikon Allah..gashi ana neman 3.30 yanzu an kusa zuwa daukar amarya..

Ummah da suhan sun kankame juna bakin kofa tana jero mata nasiha ko zasu samu nitsuwan wa zuciyan su duka ..da kyar suka yanke hukuncin aiwatar da sallar la'asar din suka kara kai kuka ma ubanginji Su musamman ma ummah
Don Kafin ta idda baba ya shigo da wani ledan bako bag a hannun sa...

Suhane?ya ce yana dallah mata mugayen idon sa..kar dai kice baki zauna an kammala shirya ki ba..a hujajan ta mike tsaye tace baba menayi maka haka daka tsaneni?.baba aurar..."

"kimin shiru ya daka mata tsawa hannun ta ya wasuso a haukace yayi ciki da ita ta tsala ihu ummah tana biye tana faman kuwwannn karban suhan a hannun sa ...har kasan gado ya kai ya zaro mutaccen  bindigan sa na da chan mai taken buga ka labe ya yi nuni da su cikin zare ido yace sai na harbe ku anan wani yayyi motsi ashe bakki da hankli suhan?

Ena gane miki rayuwan jin dadi shiyasa  na amince da wayyanan mutanen ""ni ena ruwa na  da wani soyayyar ki a gareni?..da chan kin soni ne ba uwarki kika fi zaba ba..ahakan ai gode min Zakiyi na aurar dake ga masu hali ababu ababu ai zasu kula dake ta wani fannin
" maza zauna nan su shirya ki yanzu za'a zo daukan ki shashan yarinya kawai wawiya....kuka suhan keyi tana karkarwa bata iya cewa komai ba haka ta sake bin bayan su zuwa daki a gurguje suka shirya ta sama sama aka
sa mata kaya tsaf...

Umma ta kasa sauke wani hawayen tsaban yadda abun yake shigan ta for the first time yau ta kejin karfin dokar mutum ,,..suna tsaye yayi mata kallon minti 20 sannan yace
Yawwa gareki uwar banza uwar wofi yau sai kiyi murna zaki rabu da bakin ciki kamar yadda kika saba daukan a ranki...

Ummah bata faimce shi ba amma sai ta fuske batace komai ba....

Komai nashi ya kammala hadawa cikin jakar sa yayi jifa da bindiga ummah na tsaye yaje bakin kofar dakin da ake shirya suhan ya tsaya kallon ta, sosai ta sauya masa cos tasha kyau cikin marron indian dress riga da skirt yaji ado sosai na golden jewaries da herms and glitters amma mata cute light make up ana kan gyarawa ga mayafin kayan sharara ayashe akan gado kamar asace ta haka tafito sai kuka take ci a hankali.... saida  ya kammala kallon nasa  ya juyo ya ce ma ummah maza ta shigo yanada muhimmin maganan da zai gaya musu ita da suhan ba tantama da karaso..

Ba laifi yayi umarni masu gyaran amarya suka basu wuri..letter ya ajiye gaban su baki daya..
Sannan ya soma da cewa..
Ni mahaifinki ne suhan ena da kuma iko akanki ..nasan zakice yau na zalunce ki don na miki auren bazata amma koma yaya ne abunda ya dace dake kawai nagani sannan na miki a matsayi na na ubanki..

SAKAMAKOWhere stories live. Discover now